page 26 to 27

90 5 1
                                    

♣ *DANGANTAKAR* *MU*♣



                *NA*
       *Fatima* *batula*( *Bhatoolerty*)
      
      ~SADAUKARWA~
  Ya umar ɗalha
   Aunty Beelat
   Fatima Mazadu

Wattpad @fatimaumarmoddibo

https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/

*~✍🏽✍🏽GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION✍🏽✍🏽~*


*~We are bearer's of so golden pen🖊~*

*~we write assidiously perceive no pain~.*

*~So magical,Our creative golden pen✍,behold our words.~*

*~A product of our pen🖊,savour our words, for it will cause you no pain.~*

*YAN UWA MUNA KARA KIRA DA MABIYA LITTAFAN GOLDEN  PEN WRITTERS ASSOCIATION DA SU KIYAYE DA WANNAN MAI CUTAR TASU DA SUNAN YANA SAIDA LITTAFAN KUNGIYARMU,TO KARYA YAKE MACUCI NE KAWAI LITTAFANMU IS FREE 1 NE KAWAI NA KUDI,KUMA DA YACE YANA BA KUNGIYARMU KUDIN REGISTER DIN DA KUKE BIYA DOMIN MU TURA MASHI SABBIN LITTAFAN MU,TO WALLAHI DUK KARYA YAKE MANA MU BAMU DA MASANIYA AKAN WANNAN B'ARNAR DA YAKE MANA SAI DAGA BAYA MUKA JI,SANNAN KUMA INA SON KUSAN NUMBER DIN SHI SABODA YANA NAN YANA SHIGA GROUPS NA MATA DA SUNAN MACE SABODA HAKA KU KIYAYE GA NUMBER DIN SHI NAN (08107707692)*

😁😁😁😁😁😁😁😁😁😁😁😁😁😁😁😁😁😁😁😁😁😁tun yau baki na ya kasa rufuwa ina ga ranar 💃💃💃abin sai wanda ya gani saura kwana biyu 💃💃💃waiyo daɗi zai kashi ne.

hutu zan tafi shadow na dawo wa zaku ji tsitt 🤣🤣

A zahirin gaskiya yau ina cikin farinciki ,ko tambaye komai amma ban da kuɗu😅dan bani da su🤣.

page 26 to 27

"Anum baki da lafiya ne ?
Umma ta faɗa haɗe ta ƙarasuwa  gurin Anum ɗin.

Ɗan kuntun murmushi tayi ta ce "Ba komai  Umma me kika gani?

"Naga jikin ki wani iri ne anya kuwa gayamin gaskiya"

"Kai Umma ba komai  kawai ban jin  daɗin jiki na ne"

"Subhanallah! shi ne kuma baki gayamin ba tun ɗazun"

"Ai ba rashin lafiya ba ne,tana faɗa ta wuce ɗakin ta.

Ɗakin Umma ta bita  "Sannu to bari na kawo miki magani..

"A'a dan Allah lafiya ta lau bari nayi wanka zan ji ƙarfi"

"Ai da kin sha "

"A'a lafiya lau wallahi"

"To bari na kai miki ruwan"

"A'a barshi zan iya ta faɗa hade ta tasowa ,taje ta ɗibi ruwan ta shiga bayin ,duk umma na tsaya tana kallon ta.

~~~~~~~~~~~~~

Ko da Daniel ya fito bai ganta ba ,tsintar kanshi  yayi da son ganin ta ,tambayar kan shi yayi , saurin kawo ma kanshi dalili yayi "Ok ban bata kuɗin gobe ba"ya faɗa a zuci,sanan suka wushe.

~~~~~
      Ko da ta fito daga bayin Umma ta shiga ɗaki,ita ma ɗakinta ta shiga ,kwanci tayi na ɗan wani lokaci ,kafin ta tashi ta fara shirin makaranta,tana gama shiryawa ta fito ɗakin Umma ta shiga da sallamar ta.

"Umma zan tafi kawo kuɗin.

"Har kin fito ba zaki hakura da zuwa makarantar ba "

"A'a umma zan iya zuwa"

DANGANTAKAR MUWhere stories live. Discover now