page 16 to 17

39 4 2
                                    

♣ *DANGANTAKAR* *MU*♣



                *NA*
       *Fatima* *batula*( *Bhatoolerty*)
      
      ~SADAUKARWA~
  Ya umar ɗalha
   Aunty Beelat
   Fatima Mazadu

Wattpad @fatimaumarmoddibo

https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/

*~✍🏽✍🏽GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION✍🏽✍🏽~*


*~We are bearer's of so golden pen🖊~*

*~we write assidiously perceive no pain~.*

*~So magical,Our creative golden pen✍,behold our words.~*

*~A product of our pen🖊,savour our words, for it will cause you no pain.~*

*YAN UWA MUNA KARA KIRA DA MABIYA LITTAFAN GOLDEN  PEN WRITTERS ASSOCIATION DA SU KIYAYE DA WANNAN MAI CUTAR TASU DA SUNAN YANA SAIDA LITTAFAN KUNGIYARMU,TO KARYA YAKE MACUCI NE KAWAI LITTAFANMU IS FREE 1 NE KAWAI NA KUDI,KUMA DA YACE YANA BA KUNGIYARMU KUDIN REGISTER DIN DA KUKE BIYA DOMIN MU TURA MASHI SABBIN LITTAFAN MU,TO WALLAHI DUK KARYA YAKE MANA MU BAMU DA MASANIYA AKAN WANNAN B'ARNAR DA YAKE MANA SAI DAGA BAYA MUKA JI,SANNAN KUMA INA SON KUSAN NUMBER DIN SHI SABODA YANA NAN YANA SHIGA GROUPS NA MATA DA SUNAN MACE SABODA HAKA KU KIYAYE GA NUMBER DIN SHI NAN (08107707692)*

🤸‍♀🤸‍♀Yau gare fatima sharip ina ɗan banzan son comment ɗinki ,ɗan haka wanan page ɗin ki ne kiyi yadda kike so da shi 😍

Kuyi hakuri rashin yiɓ typing ɗina da yawo,karki damu idan na fara typing sai kun gaji da karantawa 😅

👏👏 *ƴan* *wattpad* kuma ina godiya lv u  all😘

   page 16 to 17.

"Khadija me zan gani? lallai yarinyar na  ɗan da kike cewa kin tsana, ikon allah to wallahi yanzun nan zai bar gidanan bari surajo ya dawo"

Ba abinda Khadija take yi banda kuka a zuciyar ta tana faɗin"Bazan iya rabuwa da kai ba ,ka zama jinin jiki na"

"Yawwa Surajo zo yanzun nan ka tafi da yaron nan gidan marayu"

Gaban Khadija yai mummunan faduwan jin abinda Goggo ta faɗa,ta ƙanƙame yaron yana hawaye.

"Ina Khadijan take?

"Tana ɗaki..

Tun kafin Goggo ta ƙarasa magana Suraj ya shige ɗakin.

Cikin sigar tausayi Suraj ya kalli Khadija ya ce "Khadija"

Cikin kuka Khadija ta ce "Ɗan allah Yaya Suraj karka kai shi Giɗan marayu ina son shi zan rayuwa da shi dan allah...

Cikin faɗa Goggo ta katse ta " zaki rayu da ɗan shegen Khadija anya kuwa kina lafiya,to wallahi ba da niba,ko ubanki baki isa ki koma mishi da ɗan shegen nan ba"

Suraj yai rau-rau da murya ya kalli Goggo ya ce "Goggo dan allah kiyi hakuri kiji tausayin yaron nan yau fa aka haife shi ku...

"Ah lallai daman ni ai na daɗe ina tunanin akwai wani abu a ƙasa ,to bari ka ji wallahi ko kai ka haife ɗan nan yau sai yabar gidan nan,zafi muku ku kaishi gida maruyun ,dan wallahi kasan hali na sarai xan iya daukar shi naje na yardar,matsawa gurin Khadija tayi ta fenciko shi da ƙarfi ta miƙa ma Suraj

"Surajo wallahi zan ma abinda baka yi mamaki ba"

Jiki ba ƙwari ya sa hannu ya ƙarɓe shi,yana hawaye ,bai iya kallon  Khadija dake kuka ba yabar ɗakin  rai a ɓace ,sanin halin Goggo yasa zai kai shi giɗan marayun ya san zata iya aikata abinda ta faɗa.

DANGANTAKAR MUWhere stories live. Discover now