_*CONEL AHMARD DEEDART*_🌷
_*By~AUFANA*_
_wattpad@Aufana8183__*Intelligent writer's association*_
_*Page 5_6*_
_*Bismillah rahmanir rahim*_
Kai tsaye gidansu MADINAH suka fice, har yanzu dai gaban MADINAH baidaina faduwa ba tanaji a jikinta kamar woni abu yana shirin faruwa da'ita ko ahalinta.
Bayan sun iso susi tai parking sai suka fito sannan suka fito da kayan MADINAH dake cikin motar, bayan sunfito dasu sannan suka d'auka suka shiga cikin gida,
Suna shiga saisuka tadda Abban su MADINAH da innar su zaune a tsakiyan gida suna kuka, dasauri cikin tashin hankali MADINAH taje gun Abban ta tadurkusa a gabansa sannan tashiga tambayarsa a hargitse kuma cikin damuwa "Abba na meke faruwa ne kuke kuka, ina y'ar uwata MUNAWARAH bangantaba, meke faruwa ne" Abban yamata shuru saita sake komawa gun mahaifiyar ta tana tambayarta cikin tashin hankali, tini kwollah sunriga dasun kawomata harsun fara ambaliya a fuskarta,
"Inna..Innar mu dan Allah kufadaman abunda ke faruwa, ina MUNAWARAH" Abban tane yataso yazo yadafa shoulder d'inta sannan yafara mata magana "MADINAH, woni tantiri ne yazo garin nan yad'auke MUNAWARAH yatafi da'ita sbd kawoi naki amincewa da buk'atarsa akaina dakuma mutanenda nake jagoranta,
Tin karshen woncan wotan daya wuce yazo k'auyen nan, yanasone dole musayar masa da gonakinmu damuke noma dasu akan kud'i naira dubu dari uku uku domin yagina woni camfanin sa anan,
To naki amincewa sbd ak'alla gonakin namu a shekara mukan noma damen hatsi dubu shida da woni abu, ko shinkafa buhu dari tara da tamanin, kinga kowa idan muka siyarda gonakin akan y'an woennan kud'in bak'araman faduwa mukayiba, shys nakira manyan gari da tsofaffi nafad'a masu abunda ake ciki nantake suma sukace basu aminceba yaje gaba yasiya,
To dama yace yau zaidawo domin yaji abunda nayanke, shine natara tsofaffin gari anan gonata bayan yazo da jama'arsa, Kai tsaye nafad'a masa bazamu siyarba, da'alama Sam baya cikin hayyacinsa wlh" saiya fashe da kuka yana cigaba da fad'in,
"Shine yacakumoman wuyan riga kamar yadakeni yana fad'in gwondama mu amshi kud'in dan bawonda ya'isa yahanasa karb'an gonakin yagina camfanin sa, anacikin hakan saiga MUNAWARAH sai kawoi yasakeni yakamata yad'auketa yasaka a mota suka fic...e" yakarisa yana kuka.
"Kan uban can..." MADINAH tafad'a tareda rike kugunta da dika hannayenta tajuya tana kalle kallen cikin gidan kamar mai neman woni abu, can tajuyo tace "Abba na, waye wonnan mutumin, ya sunansa kuma daga ina yake?" Abban yace "sunansa DEEDART bansan d'an asalin wone gari bane ammadai yana daya daga cikin mutanenda sukafi kowa arziki akasar nan" tanajin abunda yafad'a saita waro idanuwonta woje tareda kallon su susi,
Suma d'in ita suke kalla cikin tsintsar mamaki, dasauri tace "tabbas laifinane zai shafar MUNAWARAH" cikin mamaki Abban yace "kamar ya kenan" nantake takwashe labarin komai yanda sukayi tabashi, sannan tak'arisa da fad'in "wlh inhar yacutarman da y'ar uwa bazan tab'a barinsaba kowaye shi kowa, saina nunamasa talaka nada gata ba Mai kud'i kawoi keda yanci da gata ba" innarsu kam d'ora hanu tai aka tana kuka tana fad'in,
"Ya Allah ka tsareman yata daga sharrin wonnan mutumin, Allah ka kareman ita daga sharrinsa" Abba yace ameen.
________________________Suna barin k'auyen Raha Kai tsaye birnin kebbi L/gvnmt suka fice, acikin few minutes suka isa,
Bayan sun isa sannan suka fice unguwar GRA wato gidansa dayake zama idan yashigo garin,Tin acikin mota yake famar kwonkwadar giya saif naganin hakan yatabbatarda yau akwoi matsala sbd yasan halin ogansa fiye da tinanin mai karatu.
MUNAWARAH kowa kuka take ssi tamkar ranta zai fita tana fad'in "wlh kamaidani inda ka d'akko ni" shikowa sai kallonta kawoi yake yana kwonkwadar giyarsa idanuwonsa dik sun sauya kala sunyi zajir,