_*CONEL AHMARD DEEDART*_
_Wattpad@Aufana8183_
_7_8_
ABUJA CITY.....
Zaune yake acikin makeken parlon sa kan d'aya daga cikin maka makan kujerunda sukayiwa parlon kyalli, yamik'e k'fafuwonsa a tsaye,
Laptop ce akan cinyoyinsa yana aiki da'ita saif nada gefensa yana latse latsen woyarsa da'alama chart yakeyi,Woni d'an kyakkyawan saurayi ne yai sallama tareda shigowa a acikin parlon, kyakkyawane yaron ssi kuma kamarsa d'aya da DEEDART, da'alama dai k'anensa ne dan kamannin su d'aya,
Saif ne kawoi ya amsa sallamar amma gogan kam ko d'agowa baiyiba bare yaga mai shigowa harya amsa sallamar.
Cikin ladabi matashin yazo kusa dashi sannan yadurk'usa yacemasa "brother, dady yace kazo yana nemanka" batareda yad'ago ba kuma yana cigaba da aikinsa yace "kafad'amasa aiki nake, idan nagama zanzo".
Idan dai da sabo to saurayin yasaba da halayyar yayan nasa, danhaka baiji mamakin abunda yafad'a ba yanxu, to kawoi yace sannan yamik'e tsaye yafice,
Saida yskwashe kusan 30mnts sannan yatashi ya mikawa saif laptop d'in yace "kacigaba da aikin kamin nadawo" saif yace "Ok..sir" sannan ya amsa yacigaba da aikin,
Zaune suke acikin woni katafaren parlor mai kama da fadar sarkin kano Alhj. Sanusi lamid'o sanusi, k'aatone ssi wonda yake cike da kayan k'awa masu haskaka parlor na zamani, royar chairs ne dankara dankara acikin parlon, komai na parlon golding color ne,
Momyn sa da dadyn sa suna a zaune kan kujera 3seater yayinda wosu kyawawan zaratan yammata guda biyu masu kama da shuwa'arab suke a gefensu kan kujera 2seater, saikuma wosu kyawawan zaratan samari guda biyu dayan yana zaune akan carpet d'ayan kuma akan kujera.
_SHIN WAYE DEEDART....??_
Mr. AHMARD DEEDART BUKAR shine cikekken sunansa, cikekken bafulatani jinin fulani,
Alhj. Bukar maccid'o da hajiya Batoul Mahmud sune iyayen sa kuma dikansu fulanin k'asar kebbi ne a GWONDU L/GVMNT,Yanayin aikine yakawosu garin habuja har suka zama y'an garin bayan garuruwa da dama dasukayi zama acikinsu.
DEEDART su biyar ne iyayensu suka haifa, DEEDART shine first born, sai DEEN, DAWOOD, MEEHASH da NEEHASH,
Dik tantirancin DEEDART yana bama k'annensa tsaro fiye da tinanin mai karatu musamman matan, matukar yana gari to basu ba hutu, basu bayin yanda sukeso, dik inda zasuje Saida bodyguards bamasa fita koina sai atare dashi kokuma da iyayensu ko da yayyensu maza, saidai dikda wonnan tsaron dayake basu bai hana DAWOOD da NEEHASH zama tantiran y'an iska ba, kuma Sam su basa tsoransa kamar yanda DEEN da MEEHASH ke tsoransa,
Dik woni club dake garin Abuja harma ba wonda basu saniba, kuma suma ansansu dan kusan sune manya, dik dare matukar baya gari Kai kodama yana garin saisun fita da dare night club sbd sun hada baki da security's d'inda ke tsaron gidan da ma'aikatan gidan, dik sun sayesu da kudi hakan yasa dik abunda sukayi basa fadawa DEEDART danshi dadyn su baya hanasu yin abunda sukeso a rayuworsu.
Dadyn su yana basu kud'i ssi kuma shi baya hanasu yin yanda sukeso amma Mr DEEDART kam tsaron gaske yake basu matukar yana garin,
Mahaifin DEEDART shine wonda yasangartasa yabasa gata yashagwab'asa haryakaiga lalacewa, tin yana d'an shekara goma sha bakwoi yafara shan sigari, yayi karatinsa na primary da secondary dik akasar woje, bayan yagama yasake daukansa yakaisa k'asar England karatu inda yai degree d'insa na farko acan,
DEEDART tin yana d'an shekara goma sha biyu yafara business, dikda karatinda yai mai zirfi baisashi zaman jiran gomnati tabashi aikiba, cigaba yai da business d'insa, dahaka harya Kai wonnan matsayin dayake Kai yanxu,