_*CONEL AHMARD DEEDART*_
_Wattpad@Aufana8183_
_19_20...._
Gaba d'aya hankalinsa yatashi komai ya cakude masa, koina yatab'o bawota mafita.Momy ce tashigo parlon fuskarta babu wolwala, hakama yanayin jikinta babu alamar wolwala ko fara'a a tattare da fuskarta.
Yanayinda ta tadda dady aciki ya tabbatar mata da awkoi wota matsala, dan gaba d'aya ma baya a cikin hayyacinsa yalula acikin duniyar tinani, tai sallama tafi a k'irga amma shuru bai amsaba sbd tinaninda yake,
Ahankali tak'ariso kusa dashi sannan ta tab'asa tareda fad'in "Alhaji..." dasauri yai furgigit yadawo hayyacinsa, ganin momy yasa yasauke numfashi tareda shafa fuskarsa sannan yagyara zamansa.
Itama zamad'in tayi akusa dashi tana fuskantar sa.
Tagumi taga yayi wonda hakan yak'ara tabbatar mata da akwoi matsala, ahankali tace "Alhj. lfy kowa?" shuru yad'anyi nayan wosu seconni kamin yace "inafa lfy batool, manyan tankokina na mai da manyan motoci da ake d'akko man kayana a boda guda shida aka kama, woenda biyar d'in dik kodin da sauran kayan maye ne aciki, saikuma d'ayar dake d'auke da y'ammata da za'a kai k'asashen woje aiki, tankokina kuma guda goma sha biyar ne, tin last week aka kamasu amma yaran basu fadaman ba sai yanzu,
Nafada masu kada sufadi sunana suce nawane amma ina sunki ji saida suka fad'a, gakuma wonnan shashashan yaron DEEDART ankamasa a k'asar Cyprus yayiwa wota likita fyad'e bayan wonda yamata anan Nigeria harta haihu, yanzu kuma yasake binta yakuma sake mata woni a k'asar ta Cyprus,
Woni lkc yaron nan shashasha ne wlh, inba shashashan ciba, yafikowa sanin yanda k'asashen nan sukeda tsattsauran hukunci bakamar nan gida Nigeria ba, shine kuma sbd shashashan ci irin nasa zai aikata irin wonnan babban laifi acan, da ace nanne Nigeria da wlh bawonda ya'isa yakamasa akan wonnan laifin, amma yanzu bansan me zanyiba tinda anan nakeda iko,
Narasa yanda zanyi batool, dik wota hanya da dabara nakasa samunta wocca zan kare kaina a lkcnda akazo kamani, dakuma yanda zan kare DEEDART agaban babbar kotin dake k'asar Cyprus".
Woni murmushi momy tai sannan tagyara zamanta tace "nadad'e ina baka shawara Alhj. akan wonnan mummunar turba daka d'ora kanka dakuma d'anka da sauran yayanka akai, irin wonnan ranarce naketa jiyemaka tsoron tazo sbd bazaka iya kwatar kanka ba, dama ita duniya haka tagada, kama tudiinu..tudaanu ce, yanda kama d'an woni haka zaama naka, shi DEEDART yanacan yana lalata yay'an mutane anan gida kuma ana nan ana lalata y'an uwansa, ayanzu haka abunda nazo nafad'a ma saikuma nataddaka acikin wonnan yanayi shine, neehash nad'auke da juna biyu na tsawon wata biyu da kwanaki, yayinda dawood kuma woni d'an iskan tsoho dakenan makotanmu ya lalata masa rayuwa yana mad'igo dashi, shys shima kaketa ganinsa da kudi masu tarin yowa yana iskancinsa"
Kwollah suka fara zubowa daga idonta tafara kuka tana fad'in "wlh Alhj. nayi dana sanin aurenka, nayi nadamar aurenka, aurenka ba abunda yajanyoman sai b'acin rai da dana sani, gaba d'aya yay'ana biyune kacal woenda Allah bai nufa sun hau kan mummunar tirbanda ka dorasuba, dik ka lalataman yara" saita fashe da kuka tareda mikewa tsaye tafice ciki,
Shuruu yai tareda binta da kallo, a zuciyarsa yanajin tabbas abunda hajiya batool tafada gsky ne, san duniya da rud'in shaid'an yasaka idanuwonsa sun rufe da neman duniya, yakuma manta da lahirarsa,
Shafa kansa yai tareda gyara zamansa cikin tashin hankali da damuwa dakuma dana sani wonda akace k'eyace.
________________________Aranar akaje dasu DEEDART kai tsaye gidan yari aka fice dasu domin atsaresu acan kamin agama bincike sannan agurfanardasu agaban alk'ali,
.......Bayan kwana biyar da faruwar wonnan abun k'ungiyar human rights taje Nigeria a k'auyen su MADINAH wato Raha, tai kwakwaran bincike akan abunda yafaru a baya batareda kowa yasaniba, cikin ikon ubangiji babu wota matsala dik abunda suke tsammani hakan ce takasance dan saida suka sami kwararan shaidu harma saida suka rage wosu sbd sunyi yowa shaidun,