_*CONEL AHMARD DEEDART*_
_Wattpad@Aufana8183_
_21_22_
Tin a airport Madina tasauka daga kan keken marasa lfyn da take akai, cool susi tace "au..bazamaki bari har mu isa gidaba kenan" tafad'a cikin murmushi itakwa tace "inafa zan iya, ai wlh namatsu mudawo dan nagaji da xama akansa ssi" nan suka kyalkyale da dariya.Driver d'in su chuchu ne yazo d'aukansu danhaka ana fito da kayansu suka d'auka sannan suka fice izowa gida,
RAHA suka fara sauka inda Madina taje tama tsofaffin k'auyen su gdy sannan tamasu daddad'an albishir amma tace sujira harta sake dawowa, Saida suka kwana d'aya anan Raha sannan suka fice izowa birnin kebbi.
Around 2pm dot suka isa birnin kebbi d'in, dik agajiye suke dan can Raha dinma basu samu sunhuta ba, danhaka suna isowa sukai wonka suka canja kaya taredacin abinci saisuka bi lafiyan gado, jawahir kam batajin bacci, data gaji da wasa itakad'ai saita tafi gun momy abunta.
.......Washe gari around 6pm Dr. Isma'il yazo, koda yazo basanan sun fita unguwa nan yashiga yagaisa da momy sannan yafice.
Around 8pm bayan sundawo saiya sake dawowa, saida tasakeyin wonka tasauya kaya izowa sket da riga na atampa green and white color, tasha make-up sannan tai daurin ture kaga tsiya, bayan tagama dika tasaka d'an tirare mara k'amshi sannan tayafa mayafinta green color tasaka takalma sannan tad'auki phone dinta tafita.
A inda suka saba zama koyaushe idan yazo yanzuma acan yazauna danhaka tana hangosa can itama taje,
Tinda takamo hanya yakafeta da ido hana kallon yanda take tafiya cikin nutsuwa, dakuma yanda tasha ado kamar wocca zata woni babban biki, kallonta yake yana murmushi zuciyarsa cike da farinciki da gdy ga Allah daya bashi mata kyakkyawa mai hankali da tarbiya dakuma nutsuwa, komai nata a natse takeyinsa hatta tafiyar ma a natse takeyinta,
Harta kariso bai daina kallonta ba yana murmushi, tana isowa tamasa sallama tareda zaunawa kan carpet d'inda yake shimfide a wojen sannan tace "irin wonnan kallo haka my noor, ai saikasa nafadi ka kafeni Kanata kallo kamar yau kafara ganina"
Woni irin murmushin yai wonda yake k'ara masa kyau sannan yace "ai ke a kullum sabuwa kike k'ara dawoman, dik sadda naganki sainaga kamar lkcn ne nafara ganinki, kinada tsabar kyau gimbiyata, komai naki is accurate nd u look so beautiful so cutie,
To barekuma kinyi ado da kwolliya, saiki kara rikitani, shys kike ganin nake kasa controlling idanuwana idan naganki, musamman idan kina tinkaroni kina wonnan tafiyarki taki wocca take k'ara rikitani".
Murmushi tai sannan tacemasa "wonnan kod'awor tayi yowa my noor, karka saka kaina yafashe, dan nidai nasan bankan matsayinda kake dorani akaiba dan nasan dik kyawona bankai na madam ba" tafad'a cikin yanayin tsokana.
Hararanta tareda Shan kunu sannan yace "Kinga mubar wonnan zancen dan Allah, karkisaka muna cikin farincikinmu yanzu raina yabaci" murmushi tai tace "Allah yabaka hak'uri my noor".
Gyara zamansa yai yafuskantota cikin fara'a sannan yace "ya..ina muka kwana da maganarmu, tinda kindawo kuma kincika burinki, so inasan nanda 1week nakawoki gidana, maana muzama ma'aurata" d'an sadda kanta tai kasa tana wasa da yatsunta sannan tace,
"Nasan kayiman uzuri, kuma nasan halinda kake ciki, amma dan Allah har yanzu ina rokonka dakayi hkr akai bikin nan zowa next month, bcoz I have many thing danakeso nayi kamin auren, so plss and plss ka k'ara hak'uri dan Allah".
Sam Isma'il baiso hakaba amma ina bayanda ya'iya sbd Madina tafi k'arfin komai agaresa, kallonta yai sannan yace "Ok...bdmwa, Allah yakaimu, but inasan aje asaka mana rana kuma ayi sadaki yazama na lkc kawoi muke jira yazo".