CONEL AHMARD DEEDART....55-56

2.5K 138 8
                                    

_*CONEL AHMARD DEEDART*_

_Wattpad@Aufana8183_

  _55_56..._
Haka taita fama da wonnan yanayin batareda tabari DEEDART yafahimci komaiba, Saidai acikin y'an kwanakin tadanyi ramar fuska amma ba sosaiba, saikuma taci saa DEEDART baibi takantaba tin sadda suka koma, kamar yasan halinda take ciki na rashin San yayo kusa da'ita sbd woni irin abu datakeji a jikinsa wonda yake hanata yin numfashi cikin jin d'adi.

Yaudai kowa ta tashi saitaji abun yafi na kullum, woni irin azababben ciwon Kai dakuma jiri takeji, gakuma rashin iya hadiye yawu datake fama dashi, saita saka woni abun mai daci a bakinta sannan takejin sauk'i.

Sannan kokad'an batasan cin abinci sbd bakowanne abincin take shaawar ci ba, idan kuma taci batareda amincewar zuciyarta ba to tabbas zata amayarda shine, dama dik abunda ke cikinta ne, tanafa Shan wohala amma sbd juriya irin tata yasa DEEDART yakasa fahimtar komai.

Amma yaukam abun yafi k'arfinta, tanaso ta tashi tashirya ta tafi hospital gun aiki amma tsananin ciwon Kai da jiri sun hanata, ga yawu dasuka cikamata baki fam.

Tana a kwoncen saiga DEEDART yashigo, shikansa yad'auka zai taddata tana Shirin tafiya aiki amma saikuma yaganta a kwonce har tsawon wonnan lkcn, abunda kuma baisanta dashiba, Sam ba halinta bane kwonciya baccin rana Koda bata fita aikine kowa.

Ganinta a lullub'e tana karkarwor sanyi yasa hankalinsa yafara tashi, dasauri yamatsa kusa da'ita sannan ya yaye blanket d'in yana fad'in "Madina lfy kowa, meke faruwa ne?" bakinta a cike yake da yawu shys bazata iya masa maganaba,
Hanunsa yakai akan goshinta yataba sai yaji jikinta yai zafi ssi gashi kuma tana karkarwor sanyi.

Gani yai tamike dasauri tafice izowa toilet, yawun bakinta tazubar sannan tadawo takwonta tana karkarwor sanyi kwollah nazuba a idanuwonta masu zafi, dasauri yazo yatallafo fuskarta yana fad'in "Madina what's wrong with u Wai, plss tell me the truth" dakyar taiya bude bakinta tace,

"Banida lfy ne" yanajin abunda tafad'a dasauri yad'agata yad'ora ajikinsa yana fad'in "subhanallah, meke damunki ne, tin yaushe bakida lfy ne?" har zatai magana saiya manna fuskarta da k'irjinsa, jin k'amshin tiraren jikinsa yasa dasauri tamike tafice izowa toilet tafara kwarara amai.

Dasauri yamike a firgice yaje yakamata, nantaita kwarara aman kamar zata amayarda kayan cikinta ne, gaba daya tagalabaita bakarfi a jikinta, danhaka shi yacire rigar jikinsa dan har yai Shirin fitane yace bara yashigo yaji ko lfy har wonnan lkcn bata fitaba, shine kuma saiya taddata acikin wonnan yanayin.

Bayan yacire rigar sannan yadauketa yashiga ciki da'ita, rigar baccinda ke jikinta yacire yabarta daga ita sai pant sai y'ar vest dake jikinta, gaba daya bobbs d'inta kana hangosu musamman nipple's d'inta, gasunan kana hangowa nonon kuma sai b'ari yake yana yawo acikin rigar.

Saida yawonke mata jikinta tsab sannan yad'akko towel yadaura mata yafito da'ita, kan bed yakwontarda ita sannan yakoma ciki ya gyara gunda ta bata da amai,
Bayan yagyara koina sannan yafesa air freshener har acikin bedroom d'in.

Koda yadawo saiya taddata tanata rowar sanyi tana makyarkyata, ta kudundune gu daya, woni irin tausayinta ne yakamasa saiyazo yajanyo blanket ya lullub'eta yana fad'in "haba Madina, yanzu kin kyautaman kenan, bakida lfy shine bazaki fadaman ba, har kikai irin wonnan yanayin" itakam dai jinsa kawoi take dan gaba tama rasa inane yakemata ciwo, woyarsa yaciro cikin gaugawa yakira family doctor nasu.

Bayan yagama magana dashi sannan yazo yatallafo kanta yad'ora akan cinyarsa yanamata sannu, dasauri tasauke kan nata tad'ora hannayenta tarufe fuskarta, baitakurata ba yabarta yafita.

Bayan y'an mintina saiya shigo yabude wardrobe d'inta yaciro wota riga jallabiya sannan yazo yatallafota yasakamata ita yacemata "kigyara ga doctor nan shigowa " bayan tagyara kwonciyarta sannan yafita, Jim kadan yadawo tareda  doctor.

CONEL AHMARD DEEDARTWhere stories live. Discover now