_*CONEL AHMARD DEEDART*_
_Wattpad@Aufana8183_
_49_50...._
Dasauri tak'arisa ciki cikin tashin hankali sbd ganin amanda yake hadda jini acikinsa.
Dasauri tadurkusa agabansa a rikice saikuma takasa cemasa komai.Can kuma tamike tsaye tafara dube duben d'akin, gaba daya dai tadaburce tarikice tarasa mema zatayi sbd tashinda hankalinta yai.
Can tahango wota kofa wocca ta tabbatar mata da cewa kofar bathroom ce, danhaka dasauri taje tashiga ciki, Jim kadan tadawo dasauri taduka tariko hanunsa tareda fad'in "tashi nataimaka ma muje toilet kagyara jikinka" ba musu kowa yad'ago dakyar zai mike saikuma sbd azabarda yakeji yai sulu zai fadi sbd rashin k'arfin jikinda yakeda shi sai tai saurin taryosa yafado jikinta suka fad'a kan gado.
Fuskarsa akan k'irjinta hanunsa d'aya kuma akan cikinta d'ayan kuma akan kirjinsa yadafe sbd zafinda yake masa.
Jin fuskarsa akan lallausan abu yasa ahankali yabude idanuwonsa saiya hango tidin bobbs d'inta, dikda yanayinda yake a ciki baihanasa yin d'an murmushi ba taredajin woni yanayi a tattare dashi, saikuma ya lumshe idanuwon sannan yad'anyi kissing d'innsu ahankali tayanda bazataji ba.
Dakyar taiya d'agawa sannan tajanye hanunsa daga kugunta tace masa "kayi hkr, bafazan iya d'aukanka ba, ka kokarta nataimaka ma muje toilet" jin hakan yasa ahankali yad'an d'aga saita dora hanunsa kan wuyanta sukafara tafiya, jawahir kowa gabansu tashiga tana tafiya sukuma sunabin bayanta, dahaka har suka isa toilet d'in.
Bayan sun shiga saita ibo ruwa tamiko masa tace "kawonke bakinka tukuna" karb'a yai yawonke d'in sannan takarbi cup d'in, kallonsa tai taga gaba d'aya kayan jikinsa sun baci danhaka tashiga hada masa ruwan wonka masu dumi,
Bayan tagama sannan tace "jawahir muje woje dady yai wonka ko" tace to sannan tafita, bayan tafita sai itama tajuya zata fita saikuma yarik'o hanunta, hakan yasa tajuyo tadubesa saitaga yana kallonta idanuwonsa cikin yanayin galabaita.Kallonda yakemata yasa ta tabbatarda yana bukatar taimakonta, dawowa tai kusa dashi sannan tacemasa "mekake so ne?".
Bai iya mata maganaba sbd halinda yake a ciki bazai iyayin maganaba, da hanu yamata nuni da rigarsa alamar ta taimaka masa yacire kayan jikinsa, waro idanuwonta tai cikin mamakin abunda yafad'a, can kuma sai tausayinsa yazomata ganin halinda yake a ciki, idanuwonsa sai lumshesu yake yana budewa ahankali sbd abunda yakeji, bayanda taiya haka tamatso dab dashi sannan taduko daidai k'irjinsa takuma rufe idanuwonta sannan takai hannayen nata taciro rigar.
Da taimakonsa yasamu yacire rigar da singlet d'in dake k'asan rigar, koda tabud'e idanuwonta saitai kicib'is da kwontacciyar lallausar sumardake kwonce agabansa, gakuma murdadden cikinsa da murd'iya murd'iya dake gabansa, faffad'an kirjinsa wonda yake karawa surarsa kyau.
Tashagala wojen kallon surarsa saitaji yatab'ata agalabaice saita d'ago taga yanunamata wandonda ke jikinsa, nanma waro idanuwonta tai.
Ganin shi ko kallonta bayayi yasa ahankali takai hannayen ta suna rowa sannan dakyar tasamu taballe botura biyu dake gaban wandon, tana ballewa tana d'an rurrufe idanuwonta, dakyar tasamu taballesu tazoge zip sannan tacemasa "cire wandan to" nanma dakyar yasamu yaciresa shima Saida ta taimaka masa wojen cire kafa daya,
Bayan yacire saitace masa "ga ruwa can Kai wonkan, zanje na gyara woncan wojen daya baci da amai" taga nama fadar haka tajuya tafice.Tana fita tashiga gyaran wojen, Saida tagyarasa tsab sannan tasake gyara d'akin, bayan tagama gyaran tasaka masa room fresh da wosu dad'add'an tirarukan d'aki woenda tazo dasu, nantake d'akin yakamsashe koina yadauki k'amshi.
Koda yafito daga wonkan saiya tadda daddad'an k'amshi wonda baitab'a jin irinsaba acikin bedroom d'insa, dikda yanayinda yake a ciki baihanasa yin murmushi ba yakumaji dadi acikin ransa, kwonciya yai kan gadonsa sbd jirinda yakejin yana dibansa.