Episode 3

47 5 0
                                    

KAWANCEN MU. 
2017 version

Alhamdulillah, taron dinner ya tashi lafya kowa hankali ya koma gida, haka Kuma ango ya tsaya tsayin daka ganin an maida kowa gida lafyaa, su sumayya ma dai falalun surayya xae maidasu kamn yanda ya kawosu sai sukace ya wuce dasu gidan su sumayya tunda mutane sun fara watsewa inda emmatan xasu sha lbrn an Dade baa hadu ba to Dan raba dare xaayi Ana fira. Su haneefa yaran family frnds ne Kuma tare sukayi scndry school din xaria academy, amma da Ummi da haneefa da deeja tun a ss2 sukayi waec dinsu to Dan haneefa ta samu admission a umyuk Ummi a atbu sai deeja da ta koma kano wajan uncle dinta itama xata kara xana jamb wanda tayi beyi kyau ba. Kawaye ne sosai su biyar dinnan abin gwanin shaawa.

Koda suka Isa gida surayya cewa falalu tayi kar ya damu xasuyi Waya dukansu suka hada mai da sun gode.
shikam sai washe hkr yake Allah ya hadashi da budurwa fara kamn ynda ya Dade yana adduan samu.

Sumayya ta lura da farincikin da blad dnta ke ciki jira kawai take su kebe to Dan tasan xata fesa mata, su biun Nan basu da abokin shawara da sirri face su biun.
Bayan kawayen biyar sunyi yi wankaa, me cin abinci yaci, kowa ya sa kayan baccinshi, surayya ta ja sumayya wje ba tare da su haneefa sun gane cewa sirri xa suyi ba, anan ne surayya ke fesa ma kawarta lbrn wai yau ta hadu da wani azababben guy, oh blad u need to see him , I think I'm inlove .... Ta fada tare da daka tsalle tana juyi can ta Boye fuskanta Kan laps din sumayya.
Sumayya Kam tsayawa tayi sororo tana kallanta jin tce "she's in love"... 
Blad love fa naji kince? To ya xa kiyi da son YAYA FADEEL ?? 
Hey blad understand me, Yaya fadeel ai shine rayuwata , sanshi da kaunarshi baxe Taba bari na ba kema kin sani . Kawai dai ina baki lbrn mutumin ne da Kuma yanda naji. Ban ma fasan ko sunan shi ba, banjin ma ko xamu kara haduwa wlh. Cewar surayya. 
U mean bakuyi exchanging digits ba? Sumayya ta tambaya. 
Haka surayya ta bata amsa da ido tana Boye dariyan da yaxo mata. 
Blad u r ridiculous, sumayya ta fada tana mai darawa.
Yeah I knw its kind of insane ai.
Sai dukansu suka kwashe da daria gunun ban sha'awa kafin suka koma daki wajan su deeja kar suce sun share su.

A daki ma hiran suka dasa na yaushe gamo, dagnan Kuma aka gangaro wajn hiran soyayya da aure inda anan ne su sumayya suka ja bakinsu sukai shiru, to Dan duk wani hiran saurayi da zasuyi to tsakanin sune su biu, amma basa yadda kowa ysan da mgnan dmn duk daukan kowa basu da saurayi krtn su shi suka sa agaba, hakan Kuma na birge iyayen su.
Haneefa ce mai fadin saurayinta affan da suka fi shekara biyar taga kmn ya fara wulakanta tane. Tn baida komai suke tare gashi yanxu ya samu aiki lkcn da ya kamata a fara mgn aure sai Kuma ya canxa mata.
Haka gaba dayansu suke jinjina halin maxa na butulci Kuma suka bata shawaran dagewa da addua Kuma sannan ta bashi space sosai in be kirata ba kar ta kirashi itama ta shareshi, if he loves her nd he's meant for her xe dawo in ko bahakaba Allah ya kawo mata wanda yafi xama alkhair gareta. 
Haka suka cgba da hira har barci ya fara sacee su. 
Surayya ta kwanta da shaukin san ganin hansome watarana, itako sumayya tuna ni takeyi ko yaushe Allah xe kawo mata me Santa? Tanaso taji koya soyayya yake. 
Tun tashin sumayya bata taba yin saurayi ba wanda yake reasonable enough. Ba kamn surayya ba wanda tun tana jss3 take samun masu sonta sosai Kuma mafi yawancinsu aure suke Santa da shi. To Dan ko bikin Nan da sukayi wanda sukace suna Santa xa su kai su hudu, sai dai Allah ya xuba mata wulakanci ne ba kadan ba, duk da dama ba saurayi cikin agendan su yanxu. wani xubin har shaawan sumayya takeyi wai tana da zubin seriousness ita ce dai aka raina ma wayo kowani biri da jaki sai yaxo wai yana Santa. Ita a duniya Yaya FADEEL kadai takeso yaran kanin babansu salihu, ba wanda yasan wannan sirri nata sai sumayya to Dan ko shi fadeel din be san tanayi ba, shi baya ma kasan a halin yanxu..! 
*** ** *
Mallaka
Faumsyk family 
Ammin  Eemad

'KAWANCEN MUWhere stories live. Discover now