Episode 26

28 4 0
                                    

*KAWANCEN MU*

MALLAKA.....FAUMSYK FAMILY.

Sanda surayya ta farfado a take taji kanta ya mata nauyi sosai. Ga wani ciwo da yake yi. A hnkali ta waigo, ba kowa a dakin sai wata er uwansu mai suna firdausi. Da sauri ta taso tana sannu surayya kin tashi?  Dagske ne yau aka daura auran sumayya da yaya faeel? Surayya ta tambaya a hankali. Eh firdausi ta bata amsa ba tare da ta kawo komai a ranta ba. Nan take kan sury ya kara sarawa. Tace dan Allah aunty faixa taxo?  Firdausi tace a'a wai tayi nauyi bata samu xuwa ba. To yanxu in sumayyan take? Tana can cikin sashen maxa naga itama fa kmn bata da lfya ne. Firdaus ta bada amsa. Ngd surayya ta fada.

Da kyar surayya ke tafiya har ta isa inda sumayya take. Ta tadda ita xaune tare da wasu suna ta Kokawa da ita wai sai sun dauketa hoto a waya. Ita kuma tanata bTaso. Surayya fuska ba walwala tace su dan basu waje, ba musu suka fita kuwa. Sumayya wanda tun da tga surayya ta shigo gabnta ya yanke ya fadi. Shiru tayi ta kasa ko dago kai ta kalle surayyan.

Surayya ce tace ahankali
"sumayya meyasa? Dan Allah ki fada mn meyasa? I keep pressuring my self thinking hard why u did dis but cldnt figure out. Pls ki fada mn daliln da yasa kika shiga tsakani na da farinciki na sumayya. ? Ta karsa murya a dishe gunun ban tausayi domn tuni har hawaye ya gama jika mata fuska.

"Saboda kema kin shiga tsakani na da nawa farincikin. "Sumayya ta fada murya a dake fuska a daure sanda ta waigo tana kallan surayya cikin ido. Ta cgba da "dnt dare blame me but rather blame ur selfishness. Doing dis is d Only way make u realize how i really felt."

ALLAH YA ISA SUMAYYA.kuma wlh bazan taba yafe miki ba. Kin ma kanki, bani kika cuta ba sumayya. Allah xe saka min sbd ni nasan ban miki komai ba. All my life i use to love u more dan i love my self. I kept thanking God for letting me live my life with someone like u. I thought we r good in overcoming any threat to our friendship?. Koda wasa ban taba tunanin cutar dake ba kota wani hanya blad! I thought u r ME while I'm U, ......?....

Ta dan zagaita sbd wani kukan bakincikin da ya taso mata. Hawaye masu zafi ke fita daga idon surayya,ta ja majina kafin  Ta kara da May God punish d red devil dat came btw us.Definitely sumayya , eventually u will come to realize dat i mean no harm to u all my life.  Saidai kiln kafin nan its too late, because i will never trust u again sumayya. Not ever in my life. Right nw, i hate u with passion."

Da sauri sumayya ta dago kai ta kalleta to dan itama hawaye ya gama jikata. Jiki ba kwari surayya tayi hanyan waje, sbd rashin karfi jiri ya kwasheta. Da sauri sumayya taxo xata daga ta tana BLAD! !

da karfi surayya tasa hannu ta tureta tace let go off me .....! Ta tashi da sauri ta fita. Anan ta bar sumayya wanda ta durkushe kasa tana kuka matsanan ci . Na shiga uku ni what have i done? ?

Da kyar surayya ta kai kanta gidansu, tana isa zazzabi mai zafin gaske ya rufeta. Kafin dare bata san inda kanta yake ba, hankali tashe aka wuce da ita asibiti.

Washegari da wuri akace masu raka amarya sumayya su shirya To dan abuja xaa wuce da ita , bayan kwana biyar su daga UK. Sumayya tayi kuka harda wanda ya wuce kima a ranar, amma hakanan ba wanda yakulata tunda ance ai its normal irin kukan amaren nan. Koda suka isa abj a gidansu fadeel din suka sauka. Mom din fadeel nata nan nan da sumayya.shiko fadeel har xuwa yanxu baya bari wani zama me tsawo ya hadashi da ita. Itama sumayyan tsoranshi takeyi sosai take gudun haduwarsu. Mom dinshi na lura da yanayinsu saidai sam bata damu ba tasan da xaran sun tafi dole zasu shirya kansu. Tunda ba wani me aibu acikin su. A haka har lokacin tafiyarsu yayi. Filin jirgi kadai aka rakasu, su aunty safiya suna ganin tashinsu suka juyo tare da musu fatan zama mai dorewa. Ko acikin jirgi ga wajan xamn sumayya gana fadeel. Kukan ne dai har yanxu bata daina ba. Bata taba xata dgske bane abun saida ta gansu jikin jirgi xata tafi inda ba umma, ba abba,ba kaka, nd d most important person in her life wato BLAD dinta. Dan Allah kiyi shiru kin cika mn kunne. Muryan fadeel taji ya ratsa kunnenta. A hankali ta dago kai ta kalleshi, saidai kmn bashi yayi mgn ba, itafa haushin shi takeji sosai. Maida kanta tayi ta cigba da kukanta.

Pls shut up let me hav a little peace! Ya kara fada wannan karan muryanshi a dage. Tsit kake jin sumayya , gabanta na matsanancin faduwa a take wani tsoronshi yashgta ganin yanayin fuskanshi. Zata rantse da Allah bata taba ganinshi cikin yanayin nan ba.!

  Bangaren SURAYYA kuwa ta kusan kwana uku a asibiti bata iya sakomai a bakinta, Gashi zazzabin sam yaki sauka. Hankalin kowa a tashe yake a da an dauka kewar sumayya ke damunta Amma kuma abun sam bana kare ba. Hajya kaka kuwa kuka take tayi bilhakki ganin jikin surayyan. Cewa take kiyi hkr surayya sam tunanin bexo mn ba na raba ki da er uwanki, laifi nane Allah ya baki lfya kinji en nan. To dan hajya kaka na matukar kaunar surayya fiye da kowa, itace ma mai jinyarta. SURAYYA tamu tauraruwa mai haskawa a duk inda kike wato u must shine. Ko agadon asibitin a yanayinta na rashin lfy, saida ta tsole idon gayu. To dan akwai wani doctor maisuna DR EEMAAD, tun farkon ganinshi da surayya yaji ta kwanta mai sosai, duk sanda yake da free time ko lokacin tashin tashin shi yayi, to kafin ya tafi sai ya biyo ta dakinsu sun sha hira da hajya kaka, yaeta debe musu kewa, wani zabin har surayyan ma ta kan dan murmusa.

  Taufeeq hankalinshi ba karamin tashi yayi ba ganin kmn kyftawan ido cutest dinshi na neman bacewa kuma. Tun bayan da suka rabu yake nemanta a waya gashi yanxu har an kusa wata bai sameta ba. Gashi dalibai duk sunyi hutu. Duk da haka dole ya hana kanshi sukuni wajn ganin ya nemota, haka ya dnga bincike har Allah yasa ya samu wanda ya santa. Anan ne ake sanar dashi tana asibiti an kwantar da ita, bayan an bashi address din gidansu. A ranar da yaji wanga batu ya shirya tare da sawo kayan marmari ya nufim asibitin da aka ce mai surayya na kwance. A lokacin ma jikin surayyan ya warware sosai to dan kila a ranar ko washegari akesa ran sallamarsu.

Da sallmar Shi ya shiga dakin da suke. Surayya na xaune bakin gado sanye da wani fitted jallabiya, kanta daure da dankwali, tana ta zubawa kakarta shagwaba, ita ko sai lallabata takeyi taci abincin da yawa. Charap idanuwan surayya da taufeeq suka sarke, a take suka saki wa juna murmushi, surayya ta rasa dalilin da duk sanda taga handsome tagan jita cikin nishadi sosai. Ganin tana murmushi yasa hajya kaka waigawa inda take kallo. MashaAllah ta fadi ganin wani sankacecen saurayi kyakkywan gaske yanawa jikarta murmushi shima.

Da sauri ya durkusa ya gaishe da hajya kaka. Ta amsa da faranta, ko ba'a fada ba tasan wannan sirikinta  ne ganin yanda suketa aikawa da juna sakonnni. Wannan jikartawa da farinjini take hajya kaka ta fadi a ranta!

*-MASOYA SURAYYA TEAM DIN WA KUKE??_*

AMMIN EEMAD ♥♡

'KAWANCEN MUWhere stories live. Discover now