episode 13

34 1 0
                                    

KAWANCEN MU*
2017
Mallaka....FAUMSYK FAMILY•

Bayan kwana biyu sumayya ce ke fadin "kinsan Meye blad?" bazan kara kiran saleem ba, nima harkanshi xan fita Sam wlh sai in hkr dashi ba'a dole"
Itadai surayya ido kawai ta xuba mata ta kasa ce mata komai, taso ta fada mata cewa tafita harkan saleem tun sanda ta gane ainihin nufin shi, amma Sam ta kasa, bata jin dadin yanayin Da take ganin er uwanta, tasani sarai tana San saleem bataso ta ganta tana hurting Sam. Itama tuni ta fita harkanshi ko ya kirata bata dauka a whatsapp dinma kullun cikin turo mata sako yake wani xubin tai banxa dashi wani xubin kam zaginshi takeyi San ranta. Shiko Dan duniyar saidai ya kwashe Da dariya yace Allah surayya Karya kikeyi, ninasan baxakiya rabuwa Dani ba, munyi sabon Da ba yanda xaayi kice wai bakya sona.!!!

RANAN WANKA......
Daga sumayya har surayya a yau dai ba karamin farinciki suke ciki ba. At long last abin Da suka dade suna kulafuci yau ya yiwu. Sunan su ya fito sabd haka suna cikin wa enda suka samu admission a kaduna state university inda akaba surayya economics, ita Kuma sumayya sociology. Nevertheless they r all in thesame faculty. Farincikin su yau Sam yakasa boyuwa sai ihu sukeyi duk sun gama cika gida. Yayansu mahmoud ne ya taho musu Da albishir Da yamma bayan ya dawo dga aiki. Ba inda basu karade ba wajn yadawa domin taya su murna. Gidan Hajya kaka ne kadai basu jeba shima inshaallah gobe Da safe xasuje sun San xata tayasu murna ba kadan ba tunda kakarsu ce mai San duk abinda sukeso.
Koda washegari yayi haka suka shiga gidan fuska Sam ba walwala, tuni Hajya kaka ta mike tana lafya. Can sai sumayya ta fara kwalla nan suka kara rikita kakan nasu tanata " lafya wai Dan Allah? ku fada min kafin jini na ya hau 'ya'yan nan. Nan sumayya tace Hajya kinga wai ni kadaice na samu admission blad dina bata samu ba sai ta kara fashewa Da kuka.
Nan take jikin kakartasu yayi sanyi, tace " to ya haka Kuma? Su iyayen naku suna ina har xasu yarda amuku haka?. Kudaina kuka kunji, haka Sam baxe yiwu ba, Da kaina xan samu shugaban makrntan inji ya akayi haka inma kuka ne sai na mishi kema ya agaxa ya baki gurbin karatun. Shin besan cewa ba'a raba hanta Da jini bane"? Kaka ta karasa murya cike Da lallashi.
Nan take suka bushe Da dariya sukace yeee mun wana Hajya kaka...!!
Ingayamiki dukan mu muka samu, ba'di war haka mun xama er jami'a.
"en' kusan uwa, ni xaku zo ku tadawa hankali Da safiyar Allah. Aiko kunjama kanku sai kuje jamian na gani" kakarsu ta fada tana mai kai musu bugu wanda tuni suka kauce..
Nan surayya ke cema sumayya cewa jiya ai saida ta kara dubawa a WAya domin ta kara confirming Kuma taga sunayensu ras. nan sumayya tace nima bani na duba in gani Da idona. Nan surayya ta mika mata wayan ta kunna data. 
Tana kunna DATA sakonni suka dinga shigowa taso tayi ignoring taje wajn browser, amma mistakenly hannunta ya shiga wajan whatsapp. Tana shiga taga kamn SALEEM ya turo messages shima to Dan sun kai wajan 15 mssgs. Curious mind ya axalxala mata ta bude, tana budewa kuwa tai karo Da sakonni kamar haka 
"sweethrt Dan Allah ki daina fushi Dani wlh its killing me".
Baby remember what we shared together, d romantic msgs we sent to one another, we deserve nth more Dan to b with one another.
"kin San ina matukar sanki Kuma kema na tabbatar kina sona, surayya u r d only star dat shines in my heart , I love u inner,outter nd within..
Zuciyar sumayya ne ke bugawa Da sauri Da sauri, so takeyi ta ajiye wayan amma ina ta kasa, so takeyi ta dire har karshe, mafarki take ko gaskya, shin wayan nan na blad ne ko nawata ne akai musanye?? Kap jikinta ba inda bayarawa idanuwanta kuwa tuni sun fara xubar Da hawaye. Dai dai lokacin surayya ta shigo dakin inda ta dawo daga rufe gida sbd Hajya kaka ta shiga makota inda akayi haihuwa. 
Da gudu surayya ta karaso tana blad lafya? Tun kan ta karaso sumayya ta dakatar Da ita Da hannu. Amman hakan Sam bai hana surayya karasowa ba ta xo ta riketa. Ba arziki sumayya ta janye jikinta Da karfi tana "blad how could u?" fuskanta fal hawaye.
A karo na biu surayya tai yunkurin kara matsowa tana "blad meya faru ?" tun kan ta karaso sumayya tai maxa tace "for how long hav u been together with saleem"? Hawaye fal ido.
Nan take gaban surayya yayi wani mummunan faduwa, ta Kuma ja ta tsaya chak! Baki na rawa tace SS~SS~aleemmm?? 
"eh saleem! Sumayya ta fada, how can u explain all dis? Ta fada tana mai nuna wayan dake hannunta???
Surayya wanda jikinta duk ya gama sanyi gabanta Kuma bai bar faduwa ba, tai yunkurin matsowa a hankali tana yes! I'll explain blad....
Tun kan ta arso sumayya ta kara daga murya tana "NO"! Bana San jin komai, ba abinda xaki ce min.
"indai saleem ne na bar miki blad! Wlh na bar miki, Da kin fadamin kina sanshi tun Randa kika fara ganinshi Dana bar miki shi, ni yanxu ba abinda xanyi Da shi, u can hav him all alone, ta dire tana mai jifanta Da wayan nata, Da suari Kuma ta sunkumi hijab dinta ta bar gidan a guje tana mai kuka matsanan ci".

'KAWANCEN MUWhere stories live. Discover now