episode 23

26 4 0
                                    

*KAWANCEN MU*

MALLAKA
FAUMSYK FAMILY.

Da sauri sumayya ta bar wajan. Kuka ta fashe da shi su nafeesa nata bata hkr. drivern su na xuwa sumayya tace mai su tafi kawai ta bar surayya.
Surayya kam hira suketa sha da handsome. Sam beyi nauyin baki ba, a take ya fada mata yana santa kuma xe aureta. Yanaso ta bashi dama iyaye su shiga ciki.  Suryaya tace, kayi hkr, inada wanda nakeso, kuma shi xan aura. Baxan iya hkr ba surayya, inaji a jikina ke tawace, dan ban taba san abu ba bilhakki face ya xama mallakina. Xan barma Allah, shi xan roka kuma inshaallah sai kin xama tawa.  Itako surayya mamaki ne ya kusa kasheta. Lallai wannan da karfin hali yake. Bayan nanya amshi numbern ta Dan xasu rabu. Wani abun mamakimamaki shine bata tambayi sunanshi ba kuma shima be fading mata ba.
Tana rabuwa dashi ta fara neman blad dinta amma Sam taki dauka, dg baya ta kashe wayan. Abun ya bata mamaki. Da sauri ta je dpt dnsu aka ce mata ai ta Dan jima da barin Nan da drivern su.

Koda surayya ta Isa gida itama bata bi takan sumayya ba saida tai wanka taci abinci. Anan ne taje gidansu.  A daki taga sumayya kwance kan gado. Dago ido tayi ta kalleta taga idonta yayi ja. Da hanzari surayya ta karasa wajanta. Ita Kuma sumayya ta maida idonta ta rufe. Mgn duniyan Nan surayya tama sumayya amma Sam bata kulata. Har ran surayya ya baci ta fita ta kyaleta.

Washegari sumayya da wuri ta shirya ta wuce makaranta ba tare da ta nemi blad dinta ba. Abin yaba surayya haushi da farko amma sai tace bari inta dawo dole suyi mgna ita batasan me ta mata ba. Yayar mommyn su surayya ne me suna umma najaat  ta taho dga gombe. Biki ta xo yi na yan uwan mijinta tun shekaran jiya, shine ta biyo gidan er uwanta washegari ta koma. Da murna surayya ta tarbeta sbd dama jininsu yaxo daya. Umma najaat kuwa ta hau mita cewa sun yada zumunci yanxu surayan ne ta dawo haka yanxu in taje gombe ai ba me shaidata.(gombe ne garin mumyn surayya) hakuri aka bata da alkawarin tana Nan xuwa kar su damu. Yo tana Nan xuwa sallama in takusa aure ba? Bari abdullahin yadawo sai inji koshi ke hana ku zumunci. Umma naja keta mita.

  Surayya bayan ta gama abin da takeyi ta shirya ta wuce gidan Hajya kaka. Kaka Dan Allah wai meyasa Yaya fadeel ya tafi ba sallaman arxiki?? kaka tace rabani da jairin yaro. Ai Sam baxn Taba goyon bayan komawanshi kasar waje ba. Yaron Nan ya Isa aure aure kawai nakeson ganin yayi.

Surayya tace Hajya kaka meyasa baki matsa ma su ya naxeefi ba se shi, Dan Allah ki rabu da shi aure ai lokaci ne.

Kaka tace ai Allah ne ya Toni asirin shi. A can naji yana WAya da turanci, yana my bby I miss u too, I will surely come back for u , da dai sauransu. Ko ya zaci ban kusa ne? Oho to Dan yasan sarai inajin turanci. Da na mai mgn ya nemi ya karyatani, wlh hankali na Sam be kwanta ba Allah yasa ba baturiya bace ta kama min jika.

Kaka nata zuba Sam bata lura da tashin hankalin da surayya ta shiga ba. Yaya fadeel. Yake WAya da mace! He will come back for her? Damn yanada budurwa ne ko Meye?? Kafin kuce me har zufa ya gama jika surayya. Zuciyanta tuni ta chunkushe. A hankali ta sulale ta kwanta kamn me bacci.
Hajya kaka ganin kamn tayi barci tace jaira shine ta barni inata xuba. Ta tashi tayi waje.

Kuka mai kuna rai surayya ta saki. Da wuya kaga hawayenta. Tama rasa wani tunani xatayi, meyasa Yaya fadeel xe mata haka.?? Saida tayi me ishanta, kafin ta tashi kamn an tsikareta tayi hanyar gida. Blad dinta takeson gani ta rungume ko xata ji sanyi.

Tana Isa gidansu sumayya akace bata dawo ba. Jiki ba kwari tai hanyar gidansu inda ta bar wayanta ta dauko ta kirata. Tana shiga taga abban su xashi masallaci. Yace baki tafi islamia ba? Maxa je ki shirya yanxun Nan ki tafi kan na dawo.

Ran surayya duk a bace tasa kayan islamia. Tana ta kiran blad dnta still not reachable. Tana shiga islamia direct ajinnsu ta wuce. Shap ta mance ashe an basu assignment batayi ba. Dama blad xata musu. Raeesa na xuwa ta tambayi surayya nata , tako balla mata harara tace banyi ba. Raeesa tace mtss shine sai kin harareni, keda mallam ai kunfi kusa. Mtssss surayya taja tsaki ta shareta.

Raeesa taje ta fadiwa mallam Muhammad surayya ta mata rashin mutunci Kuma wai batayi ba.
Muhammad zuciyanshi wasai ya ya ce a kirata. Direct tace baxata xo ba. Mallam Muhammad ya Dan leko surayya, sai yaga kmn ta hada hannayenta biyu ta rike kanta. Ko bata da lafya ne, ya ayyana. Da sauri yaje har inda take yace baki da lfya ne surayya? Tayi banxa dashi, ya kara maimaitawa, kawai sai ta tsakii mtssswwww ta waigo ta balla mai harara. Ta mike xata fice a ajin. Abin ya balain kona mai rai sbd Sam be tolerating raini. Da sauri ya Jawo mata hijjab dinta jijiyoyo har sun fara fito mai akai sbd bacin rai yace wa kikawa tsaki??

Wani tsakin ta kara ja ta fizge hijjab dinta tai hanyar fita. Karap a idon displine master. Aiko tana fitowa saidai kawai taji saukan bulala a bayanta. Kam balai, ta fada , tana waigowa kuwa ta daukeshi da Mari. Ba ai wata wata ba displine master shima ya dauketa da Mari yana huci. Ba tare da bata lokaci ba surayya ta fadi sumammiya.!!

Koda surayya ta farfado a daki ta ganta kan gadon mamanta. Ta farka taji muryan dad na tambay kota tashi? Aseem ya leko yace eh. Ba shiri dad ya shigo dakin da zungureriyan dorina ya fara tsula mata. Umma najaa ne ta rugo aguje ta kwace ta. Nan ta fara masifa cewa kasheta xeyi. Haba Yaya Marin malami fa? Malami ta Mara wlh ni ban mata irin tarbiyan Nan ba. Ban Taba sanin haka takeba wlh . Karap momy ta chapke da Dan Allah Yaya ki bari a koya mata hankali karyan rashin kunya takeyi. Umma naja ta koresu ta rufe kofan ta koma lallashin surayya daketa rabzgar kuka.

**

Bangare SUMAYYA kuwa Sam bata da walwala ta xana jarabawanta.  Bayan sun gama ne Maryam ke tambayanta ko sunyi mgna da blad din nata. 'a'a Dan Allah ki rabu Dani. Ince mata me ko Kuma me zata ce minute bayan abnda idona ya gani? Maryam tace da kin mata to clear confusion nd doubt, kilan ba abnda muke tunani bane. Nan sumayya tayi tunanin gskya ne. Yakamata tayi confronting din surayya ayi wanda za ayi wlh wannan karan baxataci bulus ba. Aiko koda ta dawo akace tana islamia. Sai yanxu ta kara komawa gidan.

Tana shiga direct dakinta ta wuce ta ga surayya kwance a lillbe da bargo. Sam bata da lbrn abnda ya faru. Kawai saita fara da surayya kin ban mamaki. Mena miki a rayuwa da xaki dinga hukuntani haka?? Surayya najinta saidai bata gane inda zancenta ya dosa ba. Me Kuma tayi.? Sumayya ta cgba da fada mata bakaken maganganu ne ta mike a zuciye tace.
Dalla Malama ki dakata min. Me Kuma nayi?? Inji surayya.
Eh, dole kiyi. Pretending mana , bayan da idona na ganku da taufeeq, how can u explain dat?? Inji sumayya.
Waye Kuma taufeeq?? Surayya ta tambaya.
Ke kar ki raina ma kanki wayau wlh sai duk abinda xe faru ya faru mayaudariya banxa. Wlh wlh... Sumayya bata karsa abinda xata fada ba surayya ta mike ta fada da karfi. "eh din, nayi din, duk abinda kike tunani nayi din, dallah Malama ki fita ki bani wuri, banxa wawiya mahaukaciya irinki wlh xan sauke duk abinda nakeji akanki yau. Surayya ta harxuko tana fada.
Kut. Ni kike cewa haka . Lallai Dan Adam to wlh nafiki hauka. Kafin kuce me har fada ya kauraye tsakanin SUMAYYA da SURAYYA, abinda basu Taba yi ba sai yau.
A zuciye mommy ta shigo ta falla ma surayya wani Marin. Sumayya Kuma ta fita ta koma gidansu tana ta kuka Sosai.
Surayya tunda uwanta ta haifeta bata Taba shan kuka da duka irin na yau ba gashi ji take kamn ta cire zuciyabta ta yar sbd bakin ciki. Duk gidan umma naja kadai kebin bayanta. Cikin kuka surayya tace. Umma naja Dan Allah ki tafi Dani gombe. Kinji Dan Allah ko naji sauki a raina.!!!!

AMMIN EEMAAD ♥♡

'KAWANCEN MUWhere stories live. Discover now