ZAMAN GIDANMU..

795 17 0
                                    

*ZAMAN GIDANMU..!*
_(Mai cike da Kunci)_

*Jamila Umar(Janafty)*

_Alhamdullillah ya Allah..Ina godiya ga Ni"imarka gareni...Akullum Bakina bazai Daina Mika godiyata ga ALLAH (SWA) da kuma Masoyana na Hakika,..Sau Tari Wasu mutanenan Basu da ganewa Dauka Suke Yadda Tunaninsu yake haka na kowa yake,Sun Manta Cewa ko yatsun hannuwanmu ba Daya Suke ba,Wasu kuma Suna Amfani da kalmar Hausawa da suke cewa Duk Abunda Na keyi Shina ke Tunanin wasu Na aikatawa,Rayuwa Babu Abunda yafi Haduwa da masoyan gaskiya Dadi,Duk da gane masoyanka na gaskiyan,Nada Wuyar Sha"ani mussaman awannan Duniyar Tamu mai Cike da Abun Mamaki na Social media,Kada wani yayi Tunanin Don yayi Butulci gareka Ko kuma ya Nemi ya Tozarta ka,ya koma yana Tunanin Rayuwarka ta yanke kenan ,Ko daya Matukar Ki ka Dogara da Allah kika kuma kasance Mai Taimako don Allah bawai Don Duba da Hallayan Mutanen Duniya ba,Toh sakayyarki na wajen Allah ne,Har Abada Ni *JANAFTY* zuciyata bata Janye Daga Taimakon Wanda Ya nemi Taimakona ba koda ba Harkan Rubutu bane Koda aharkan Rayuwa ce,Zan Taimaka Saboda da ALLAH da Monzonsa da Kuma Duba da Nima wata ta Taimakamin har Nakawo wannan Mtsayin Danike kai,Sai dai Zakayi gaggawan Daukan Darasin Rayuwa Daga mabambamtan Mutane,Ni *Jamila Janafty* Nasani ta kowa ce, Naga Soyayya Ta Zahiri Data bad'ini, Dalilin Rubutu📝 Wanda ba Dabarata bace,Ba kuma wayau na bane,Hakika Dukkan godiya tana Wajen Allah ne,Domin *INDAN RANA💥 TA FITO...TAFIN HANNU✋ BAISA YA KARETA BA* ...👐 Dalilin Alkami✏Na zama Mummys din Wasu,Nazama Antie"s dinsu,wasu nazama Uwar dakin Wasu,wasu na zama Abun koyinsu,Nima kuma na Zama ya"ga wasu Dadama wanda Suke Daraja kimata acikin idanuwansu koda basu Taba ganina ba,Toh meya fi wannan Farinciki...,😅Babu Wlh ko Yau na bar Rubutu na tabbata Kimata a idon wasu al"ummah bazata taba goguwa ba,kuma alherina garesu bazai Taba Shafewa akwakwalwarsu ba,...Ko Ahaka aka Tsaya An Ci Riba,Annabinmu Muhammed (SAW) ya Horemu da in zamu So mutum Toh mu soshi Don Allah,kuma in Zamu ki Mutum Shima mu kishi Don Allah, Ba Daga yanayin Mutum ake gane Shi dan wani gida bane ,Anfi gane hakan Ta Furuci ko yanayin mganar Mutum Alkalamina wani jigo ne na Rayuwata Rubutu✏ da karatu 📝Suna Da matukar amfani arayuwata...Nafara Rubutu da Ra"ayin kaina,Kuma Zan Cigaba da Dora alkamina Har Sai Ranar Dani kaina naji na gaji na ijiye da Ra"ayin kaina,....., *ALKALAMINA*✏ Shine Abun *ALFAHARINA*_💕💞😘

          

Bikin Aisha da Fahad ya rage Saura Wata Hudu aka sanyama Fa"iza Rana wata bakwai Wanda lokacin yayi Daidai da tagama Candy Dinta,wannan karon Ban hana kaina kuka ba,Domin inaji ina gani agidanmu sai karewa ake ana barina,Dama mu uku ne muke kwana adaki daya Ni da Fa"iza da Rabia,su Maryam dakin Mama Suke kwana don daga ita har ya"Yanta basu Cika Shirgin yan gidanmu ba yadda kasan Suma ba ya"yan gidan bane.

  Ba laifi Fahad yana da Rufin ASirin Domin ma'akaicine A Hukumar Nepa,shiyasa akayi komai Cikin Wadata,Lokacin da bikin ya kariso Duk sai Aisha ta zabge ta rame kamar ba ita ba,haka itama Asma"u Suna jimanin Rabuwa da juna Saboda sanin yadda Suka Shaku,ammh babu yarda zasuyi Tunda haka Allah ya kaddara.

   Tun ana Saura Sati daya biki Na nesa dana kusa suka Fara Cika gida,Mamana Tazo Ana gobe biki tazo da Tsohon cikinta Haihuwa ko yau ko Gobe,Murna wajen Asma"u ba"a mgana ganin yadda Mamanta tayi kyau Sosai dagani ta samu kwanciyar Hankali ita kuma ganin yarta ta Sai Tsausayin Ta yakamata sosai,na ganin yadda zatasha kewa in Aisha Tatafi ta barta.

  Ranar biki komai Tare Suka sanya Aisha da Asma"u Domin hatta ita Sai Da Fahad yama kaya kamar wacce zai aura saboda sanyayama Aisha Zuciya,Tun da Suka ga yammah tayi suka Fara kuka kar Aisha taji lbri koda motocin Daukan amarya Suka zo Aisha bata yarda hannunta ya Rabu Dana Asma"u ba har aka kaita Dan madaidaicin gidanta dake GRA.

  Kuka da Tashin hankali bai Faru ba sai da  Asma"u zata bi yan kawo amarya Aisha ta kamkameta tana kuka,duk yadda Asma"u taso Daurewa Abun ya gagara itama kukan Ta Fashe dashi,Ganin Sunki rabuwa da juna yasa aka bar Asma"un anan Sai da angwaye suka zo suka Siya baki kana Suka Wuce da Asma"'u Suka Sauketa agida,shi kanshi Sai da Asma"un tama Aishan Dubaran Zata Shiga Bayi ne ta Fito sai dai  ta waiga taga batanan,Ranar Fahad yaga kuka,kuma yakara Jadaddama kaunar dake Tsakanin kawayen Biyu.

ZAMAN GIDANMU..Where stories live. Discover now