*ZAMAN GIDANMU..!*
_(Mai cike da Kunci)_*Jamila Umar(Janafty)*
*Alhamdulillah....*😘
Nan inda ta barsu nan ta iskesu ganinta cikin Shirin Fita yasa Duk Suka tashi Zaune,Jamila ce tace"Anty Fita zakiyi..? Kai ta gyada musu kafin tace"Eh Bida zani kuma sai jibi zan dawo,so u better take good care, of ur Self Abi.."Gabadayansu suka gyada kai kafin Su mike Suyi hugging dinta Suna Fadin"Safe trip Anty our regard To Momcy..."Suka Fada atare,kumatunsu ta Shafa kafin tace"Alright,in kuna bukatar kudi juz ku Tambayi Dee,kunji ko.."
Kai Suka Daga mata,alamun Sunji,Wucewa tayi da Sauri Suka bi bayanta har Farfajiyan gidan inda motarta Kirar prado take,Samauel ta Shiga kwalama kira sai gashi ya Fito da Gudu yana Fadin"Yes Madam.."Key din hannunta ta Wurgamai kafin ta Bude bayan motan ta Shiga batare da yayi mgana ba ya Shiga mazaunin Direba Ya Tada motar,bayan ya Zuba hon,megadi ya wangale musu kofar Makeken gidan Suka Sulala waje,Su Jamila na Daga musu hannu har Suka Karisa Ficewa daga gidan.
Falon Suka dawo suka sake D'aid'ai kowacce nata Faman Danne dannen A faska faskan wayarsu,Motsin Saukowan Abdallah Sukaji duk suka waiga yana sanye da Riga da wando Blak and White,Kayan na kamfanin Armani ne,Fuskarsa ta bayyana alamun kamar yana cikin damuwa,wayarsa ke hannunsa sai key din motarsa,Bai ko kalli barayin da Su Jamila Suke ba,ya Fice yana Taku cikin Sanyi da Rashin kuzari,Da kallo Jamila da Hafsat suka bisa kafin su koma Su kalli juna,suna tabe baki,dama ko da chan bai Cika Shiga Shirginsu ba koda yaushe Fuskarsa adaure in dai ba yana tare da Anty Wasila bane,ba wacce Ta damu sai ma kara Lafewa da Sukayi bisa kujerun Falon,yayinda Jamila ta shiga kwalama Josepen kira,jiki na rawa ya Fito daga kichen jikinsa daure da Rigar Girki,Yamutsa Fuska Jamila tayi tana bashi odar ya kawo musu lemo ita da Hafsart,jikinsa na rawa ya amsa kafin ya Fice daga Falon da hanzari,Hafsat ta rakashi da Wani Dogon Tsaki tana Fadin"Arnen banza dan Wahala..."
Yana Fita haraban gidan,Emeka ya taso da hanzari yana gaisheshi,hannu kawai ya Dagamai,bai mai mgana ya Nufi motarsa matrix,Emeka yayi hanzarin budemai bayan mota,ammh sai ya Daga mai hannu kafin yace"No i will drive my Self.."Yafada kafin ya bude bangaren Direba ya Fada,cikin kwarewa yayi mata motar key,kafin ya saki Hon,baya Emeka yaja lokacin da Abdallah yayi kwana da Motar ya Fice da Sauri kamar Zai tashi sama,yanayin yadda Emeka ya ga Ogan nashi yasan Sometins is happen.
Elelewo yanufa,Bakin Get din gidan ya Saki Hon,Polina dake kwance kan Daya daga cikin kujerun da Suka ma Falonta kwanya Kewar Abdallah Duk ya cikata yau Wajen kwana biyu kenan bataji shi ba,kuma tana ta kiran wayarsa baya dagawa sai dai ya yi mata Text dacewa zai Kirata ammh har yau Shuru,Tafara damuwa kuma gashi yau Sunday balle tace zata sameshi A office,kamar amafarki taji Hon din mota,cikin Fitan hayyaci ta tashi ta Fito da gudu wanda daga ita sai Wata kamarar yaloliyar Riga wacce Bata boye komai na Surar jikinta ba,bata bude get din ba,sai da ta leka ta karamar kofar taga Abdallah ne kana Tafara jan get din gidan cikin Farinciki da Zumudi.
Yana kallonta ta cikin motan ya sakarmata mirmishin nasa mai Saka mata dadama Farinciki,cikin Hanzari ya Sulala da motar cikin dan karamin Haraban gidan nata,bai gama Daidaita parking ba Polina ta Rugo da Gudu ta Budemai Kofar mota ta sa hannu ta jawoshi waje Ta fada jikinsa Cike da Farinciki ta kamkamesa,ajiyar Zuciya ya saki lokaci daya yana kara Riketa cikin Wani yanayi take Furta"I Realy Miss u my Sugar..."Take Fada tana kara Tusa kanta acikin Kirjinsa cikin Wani yanayi,Shima kara Riketa yayi yana Shafa Bayanta Zuwa Tudun Hips dinta yake Fadin"Me too my Babe.."Yake Fada cikin Wani yanayi yadda taji muryansa ne,yasa tayi Saurin dagowa tana kallonshi Cikin Wani yanayi take Fadin"My Sugar,waht Wrong With u,u look so Cool...?"Tafada tana Shafa Sajensa da hannunta tana kuma gangarowa zuwa Kasan WuyanshiLumshe ido yayi kafin ya Rike hannunta bai mata mgna ba,illah Janta dayayi Suka Fara tafiya Zuwa cikin gida,yana kankame da ita,Tun acikin Falon yafara Sumbatar polina cikin Wani yanayi ganin yadda yake aikamata Sakoninsa nasa cikin Zafi zafi Shiyasa ta gane Wani Abu na damunsa batayi Wasa ba itama ta tallafeshi Tana bashi dukkan Halin kai,basu samu isa Cikin bedroom ba sai da Sukayi Round na Farko,bayan Sun Dawo Natsuwarsu ne Ya dauketa Suka Shiga bedroom inda zasu Dora daga inda Suka Tsaya.

YOU ARE READING
ZAMAN GIDANMU..
FanfictionTAYI NASARAN RABASHI DA KOWA NASHI YAZAMA NATA ITA KADAI..SHIN ZATAYI NASARAN RABASHI DA MATAR DATAYI KUTSE CIKIN RAYUWARSHI..?KO KUMA ZAI CIGABA DA ZAMA NATA HAR ABADA..