part one

361 16 7
                                    

Amarya Tasha kyau angama biki lafiya yayinda ankai amarya dakinta, NAJLAH tasha kuka akan Sai anbarta ta kwana gidan yayan Tata Amma Sam ammi taki barinta, ganin dagaske anhanata ne yasa ta hakura tabi 'yankawo amarya soka Kuma gida.
Bayanta kuma gidane tarage kayan jikinta kana tashiga toilet da wanka hade dayin alwalan bacci. Takasan Yin bacci cos the room was so big and empty to her don kullum tare da sister'n ta take kwana Amma yau gashi bbu ita shiyasa gaba daya take Jin wani iriii har ta kasa bacci. 
       Washe gari
Bayan ta idar da sallah knn tashi gyara dakinta bayan tagama da nufi dakin ammi don su gaisa kana tashiga kitchen ta shirya  musu break fast bayan tagame ta hade coffee tasha don ita abinci bawani damunta yayi bah tafi ganewa tea, coffee and fruits. Agurguje tashiga toilet tayi wanka yayinda tafito ta Sanya palazo and fitted top sannan ta dakko open abaya ta Sanya  tare dayin rolling din gyalenta , jakanta ta dakko Wanda already tasaka wayoyinta da car key din ta.
Dakin ammi tashiga domin ta mata sallama Amma Bata iske ta can ba hakan yasa tazo dinning area ta ganta  ciki da farinciki ammi ke kallon 'yar Tata Wanda ite Kennan ta rage mata tace 'emmatana kinyi kyau fah. NAJLAH tace ammi nagode
nizan shige aimin adduah
Ammi ta dubi 'yar Tata tace Allah yabada sa'a Allah yakiyaye  tace Amin ammmina.
Tana fitowa daga gida tagaishe da Mal ali Mai gadi domin tarbiyan gidansu Kennan giramama Nagaba dasu ko Yaya yake.
Fitanta kenan tanufi office din oganta Wanda zaimata signing domin yau zatagama I.T dinta
A hankali yake binta da kallo tunshiganta office din har aka sallameta baidaina kallonta bah
Ko da tazo fita ganin Shima  fitan zaiyi yasa tabashi hanya yafara shigewa Amma Sai yatsaya abakin kofar baishiga ba sannan bai fita bah hanka yasa ta ce dashi excuse me zan fita. Wani irin Dadi nee ya ziyarce zuciyarshi yayanda yaji cool and calm voice dinta, haryatafi wani doniyar tunani bai sani bah ita kuwa ganin baimasan tanayi bah yasa takara y mishi maganan Amma ina yafi duniyar tunaninta  hakan yasa ta clapping hannun ta a kusa da fuskansa Sai alokacin ya tuna da cewa tamishi magana akan zata wuce Nan yabata hanya ta wuce badan yaso bah. Ji yake inama dazata Kara yimishi magana kafin ta wuce. Yana cikin wannan tunin kenana yaga fitar motar ta daga sama Wanda shi atunanisa bata sauka kasa bama bare ace har take parking lot Wanda shi a iya tunaninsa so yake yaje gurinta da niyyar karban number ta Amma ina aikin Gama ya Gama dun har ta tafi batare dayasan ku Sunanta bah.

Sakin Wawa🙄Where stories live. Discover now