part three

140 6 2
                                    

A kullum burin sa baiwuce ace yasake ganinta bah Koh da sau daya  nee, sosai yake Jin son ta aranshi don tariga ta tafi da imaninsa da nutsuwarasa. Wanda hakan haryasa abokan sa suka gane cewar akwai abunda yake damunsa don shi mutum nee Wanda bayasan hayaniya bai cika shiga harkan daba nashi ba, bayason magana especially when it comes to ladies Sai kuma gashi Wai yanzu shine yake damunsu da magana akan babe Mai karban signature
Abangaren Najlah kuwa cigaba take da karatun ta hankali kwance  batamasan akwai wani agefe Wanda yake crushing akanta bah.
Fitowansu kenen daga class Wanda suka shiga tun 9am sai yanzu 12pm malamin yasake su Wanda hakan yasa duk sungaji. Kawata wannan lecture yayi yuwa gashi duk nagaji, cewar NAJLAH😒. Kinga nima wlhy a gajiye nafito gazafin da kaina ya kemun , why not mubi coldstone murage zafi kafin mushige gida cewar Maryam. Okay then mushige Koh tafada tana Mai shiga motan ta.
   Shigansa Domino's Kennan shida abokin nasa Sadiq yayinda yaji bugun zuciyarsa nakaruwa Wanda baisan dalilin hakan bah yasha ruwa ya zauna Koda zai ji abun yaragu Amma ina Sai karuwa  abun yakeyi. Suna zaune zaman jira pizza kenan yanabawa abokin nasa Sadiq labarin kyau irin na Mai karban signature wanda dama kullum aikin sa kenan bada labarin yarinyar da bai San ko sunan ta ba.  ji yake zuciyarsa kaman zai fashe ya fito sabo da tsaban yanda take bugawa a kirjinsa hakan yasa yatashi da niyyar dauko ruwa a motan saa domin har ya shanye wancan, fitan sa kenan Sai gatanan tafito da kawartata Maryam suna tafe suna hiran school yayinda shi kuma ya shagala da kallanta haryafara tafiya duniyar tunani Sai kuma ya tuna kar yakara yin abun dayayi a farkon ganin ta.    
Ya isa gurinsu dauke da murmushi da kuma sallama abakinsa wanda isar sa yayi daidai da shigan Najlah mota. Maryam ce ta amsa masa sallamansa ganin Najlah taki bashin hadin Kai yayi mata magana ne yasashi bin kafa a gurin Maryam. Maryam tasan kawartata batason magana akan samari Amma duk da hakan tace mishi bbu damuwa zata gwada yi mata magana idan Allah yasa andace toh shikenan .
Ke malama kinwani shanya mutane kin tsaya hira koh ai da natafi Sai yakaiki gida . Haba kawata  gurinki fa yazo Kika shareshi shine natsaya yi mishi magana dan guy din ajin farko nee wlhy Baki ganshi bane hatta sunan shi mai class ne ballatana shi. Nikam ma dai har nabashi numbern ki ganin kinki kulashi yace zai Kira ki.
Acikin tsawa tace WHAT! Maryam kinbashi number na fa kikace! Kinsan me kike fada kuwa kinbada number na?kin sani sarai ban so meyasa Zaki mun haka.
Haba Najla meyene aciki dan naba da nambar ki meyasa ke a kullum baki da abun dake bata miki rai Sai akan saurayi Najlah dole wata rana fa zaki yi aure Sai yaushe kikeso ki fara kula samari dan Allah  cikin sanyin murya maryam take maida mata
Najlah kuwa tun da suka fara tafiya babu abun datake ji illa haushin Maryam da kuma baccin rai mai tsanani hakan yasa tagagara yi mata magana sai da takaita gida tace toh min iso ki gaida Mami.
Fitan Maryam kedawuya tafigi motan da wani irin gudu na tashin hankali  duk wanda ya ganta se yayi addu'ar ta sauka lafiya wasu ko har zagin tukinta sukeyi. A haka tayi tafiya harta isa gida. Ita kuwa maryam jimamin hali irin na Najlah takeyi Sam Sam batason ai mata maganan saurayi Wanda ita batasan dalilin hakan bah.  Acikin ikon Allah da kuma kariyansa ta isa gida kana ganinta kasan ba kalau bah ko daga irin horn din data keyi.  Yau kam ko kallon Mal Ali batayi bah ballantana yasamu gaisuwa tayi shigewarta palour, inda ammi nazaune na kallon favorite series dinta da akeyi a zee world Mai suna "age is just a number" shigewarta tayi ta haura sama ta shiga dakinta direct dan bata lura da Ammi a Palour bah.
Tana shiga ta shige toilet tashiga tayi wanka hade dayin alwalan azahar, abaya ta Sanya sannan tadauki hijabi don gabatar da sallah. Bayan ta idar nee tadauki alqur'ani Mai girma takaranta domin tasamu saukin radadin datakeji aranta game da abun da Maryam tai mata
Ajiye quranin dake hannunta yayi daidai da shigowan ammi dakin ta.
Haba emmatana yau ko gaisuwar babu nee kiki shigeni a Palour.
Allah sarki ammi kinsan bazan taba ganin ki inshare bah naga lokacin sallah naneman shige wane shiyasa nake ta sauri in gabatar kafin ya wuce. Hmm Najlah kenan nice fah Koda ki boye ma wani abun dake daminki ai ban dani cos I can see it clearly on ur face.  Fadamun waya taba mun ke?
Yanzu ammi abun da Maryam taimun ta kyauta kenan, sau nawa take so infada mata banason shiga harkan daya shafi samari Amma tabada number na ma wani takarashe maganan tana kuka. Nan take ammi tagano bakin zaren ta jawo Najlah jikin ta ta rarrasheta har tayi bacci dama da gajiya a cikin ta .

Sakin Wawa🙄Where stories live. Discover now