part two

177 9 4
                                    

Wacece NAJLAH??
Najlah takasance 'ya agurin hajiya fatima Wanda tafi so saboda kyawawan halayyarta bakaman yayanta Amrah ba
Najla takasance Mai hakuri da juriya ga Kuma San boye sarrinta batason hayaniya gabadaya arayuwanta shiyasa ma batada yawan kawaye kwatakwata kawayenta basofi uku zuwa hudu ba daga amminta Sai elder sistern ta wato amrah Sai Maryam da hauwa shikenan kawayen nata
Bata kyaman talaka Tana da son taimako da kyauta shiyasa ammin ta take son ta mahaifin NAJLAH da amrah ya rasu tun kafin NAJLAH tayi wayo hakan yasa soyayyan uwa kawai tasani. Ammin su kuwa taki Kara aure yayinda zaurawa sun takawo mata tayi Amma acewarta tazauna ta kula da tarbiyan yaranta shine mafi a"ala agareta Wanda yasa mahifinta yin fushi da ita nadan wani lokaci Amma ya sakko ganin ta tubere akan hukuncin data yanke aganinsa tunda Tana da ilimi addini da Kuma tarbiya yasan bazata fada cikin halakar Zina  bah sannan Tana da aikin data keyi ga Kuma dukiyar da baban su amrah ya bari me dunbin yawa Wanda ya ishesu rufin asiri ita da yaran ta har iya qarshen rayuwar su.
  
NAJLAH na da son karatun boko da Arab, Dan kuwa tun tana ss1 tayi sauka nafarko, zuwanta ss3 kuwa takara yin sauka nabiyu. Bayan kammala secondary School dinta ne tasamu sauyi a rayuwanta Wanda bata taba tsanmanin hakan de iya faruwa da ita ba . Tashiga cikin ma wuyacin hali Dan ba haka ta zata rayuwa de kasance mata ba. Ta Sha wahala kwarai da gaske, a hankali a hankali nutsuwar NAJLAH yafara dawo wa saboda ta dage da adduah da sallan dare  ( Allah Yana tare da me haquri ) Da Kuma addu'ar uwa Wanda bayi faduwa kasa banza .

Bayan shekara daya
Najla ta Samu admission a Nile university of Abuja inda take karanta medicine, sosai take gane karatun don kuwa burinta bai wuce tazama medical doctor bah. Yayinda ita 'yar uwanta ta kammala kartunta anan universityn inda takaranci chemical engineering Amma Sam mijinta yahanata aiki, hakan ko kadan bai damun ta aganinta kula da mijinta yafimata akan kullum Tana gararamba a titi dasunan tafiya aiki batagama fita hakkin mijinta ba.

NAJLAH sam arayuwanta  batason  aimata maganan  soyayya balantana ma ya Kai ga aure  because of her past experience,  yayinda labarin yasha banban haduwarta da khalamu waheed 😉.

Sakin Wawa🙄Where stories live. Discover now