part fifteen

90 5 0
                                    

HELLO GUYS
Kwana biyu kunjini shiru Koh! Am sorry for that abubuwane sukamin yawa, bawai namanta daku bane.
  
Fitan najlah a dakin yayi daidai da lokacin da Maryam da hauwa ke karasowa bakin kofan dakin. 
Baki kawai najlah tasake tana kallonsu ganin babu mara lapiya acikinsu. Kallon datake musu shiya ganar dasu tana jiran Karin bayani ne hakan yasa Maryam tajata waje sannan hauwa tarufa musu baya.

Cikin motan Maryam suka shiga suka zauna inda Maryam tafara dacewa kiyi hakuri najlah namiki karya dacewa hauwa batada lapiya don kizo nan, azahirin gaskiya hauwa lapiyanta kalau nafadi hakane kawai don kizo kiduba khalam ko zai samu sassaucin radadin ciwon dayake ji. Hauwane tayi gyaran murya sannan takara dacewa nasan baikamata mumiki karya bah Amma a wanna karon yazama dole nee shiyasa mukayi Koda zamu Samu mucetu Ran ya khalam don tunda yafara ciwon Nan babu abun dayake iya fada Sai sunanki.          Najlah don Allah kitaimaki wannan bawan Allah da soyayyarki karya rasa ransa Dan Allah ,hauwa takarasa magana hade da share kwallan dake zarya a fuskanta.

Dogon ajiyan zuciya najlah taja sannan tace nifa haryanzu Bangane inda magananku tadosa bah. Ku Zaku yimuni bayani yanda zan iya ganewa!. ( Tafadi hakanne bawai don batagane bah saidai danganta  rashin lapiyan sa da ita dasukeyi nee batagane bah) 
          Hauwa nee ta gyara zama sannan taci gaba tacewa " najlah ya khalam Yana sonki Kuma kinsan  da hakan,  kinsha walakantashi kinsha yimishi abun dakikaga dama Wanda yaci ace ya hakura yarabu dake Amma haka ya jure yacigaba da hakuri Wanda hakurin bai Kai shi ko ina ba Sai ciwon zuciya dayasa mishi,     na tabbata kinga irin halin dayake ciki lokacin dakika shiga cikin dakin nan, Dan Allah kitausaya mishi damu gaba daya ki sammishi soyayyarki  tun kafin yarasa ransa.   
Maryam nee tadaura dacewa " najlah nasha fada wa khalam bazaki sauraresa bah ya hakura amma duk lokacin Dana fada Masa haka cewa yake dani kowa da irin sa'ansa inbari yagwada nasa. Sai gashi karshen sa'an nashi yakare a ciwon zuciya najlah. 
       Najlah Dan Allah kitaimaki bawan Allah nan ki cetoshi daga wannan halin dayake ciki Dan Allah. 
   
          Duk tsawon wannan lokaci najlah batace dasu komai bai, inbanda ruwan hawaye dake anbaliya a fuskanta.  Maryam nee tabude Baki zata cigaba da magana Amma inaaa najlah Kam hartabude kofan mota tayi wajen nata motan,
Sake Baki duka sukayi suna kallonta batare da sunce komai bah hartafita daga harabar asibitin

Mamakin najla fall aransu suka koma cikin dakin dayake.     Hajiyace  ta tareso da ya andace kuwa hauwa? Me najlahn tace? Ta amince da khalam? Duk cikin zakuwa hajiya ke tambayar hauwa wannan maganar. 
Maryam nee ta iya amsawa da "AH AH" hajiya tukuna ba'a dace bah.
        
Nikam madai narasa me khalam yagani ajikin wannan yarinyar da har yake wahalar dakansa haka ga hauwa Nan tana sonsa Amma Sam ya runtsa ido yace Sai wannan yarinyar toh ai gashinan abun dayaja makansa Sai yayi tafama hajiya takarasa maganan cikin takaici.
Maman hauwane ta fara rarrashinta inda take cewa hajiya kiyi hakuri babu wani Abu Mai albarka Wanda Babu kalubale  a cikinsa, sannan komai yayi tsanani  to zai yi sauki  mucigaba dayi Masa addua Allah yasa itan alheri ne agareshi. 

Niko nace amin

********************************
Sorry guys I know this chapter is short but please manage.
      ***********
Vote*❤️******* comment❤️*********share❤️******* and add it to ur library.
Thank you all
💞 one love ❤️

Sakin Wawa🙄Where stories live. Discover now