part nine

72 5 0
                                    

BARKANMU DA SAKE GANIN WANNAN RANA MAI ALBARKA. ALLAH YA HADAMU DA ALHERIN DAKE CINKINTA SANNAN YA RABAMU DA SHIRRIN DAKE CIKINTA. AMEEENNNN.

Yau take Monday Wanda kowa yasan cewa ranar aiki ne. Sungama break fast Kennan ita da ammi da basma(yarinyar kanwan ammi) tahaura sama tashiga wanka tafara Shirin tafiya makaranta inda tasaka blue and white material tadanyi simple makeup tayi Rolling blue veil dinta, tadauki key da wayoyinta Sai dakin ammi. Ammi nagama zan shige aimin adduah, toh najlah Allah yabada sa'a adawo lapiya, ameenn tafada inda tayi shigewanta bakin mota Sai ga basma tazo a cikin shigarta na makaranta tana cewa aunty yau sani driver bayajin Dadi ko Zaki saukeni a school.? Okey shiga muje tafada tana ma motan key.

Isowarsa makarantar Kennan ya'a jiye nawal don driver su yayi  tafiya khalipha Kuma bai tashi a bacci bah shiyasa yakawota. Ji yake bugun zuciyarshi gaba daya yacanja Wanda hakan yasan cewa haduwarsa da Najlah nee kejawomishi irin haka. Fara tambayan kanshi yayi will she be here as well? But meze kawota? Baigama ba Sai gani yayi motanta tayi parking inda yaga wata yarinya sa'ar nawal tafito daga motan tana waving Ma na cikin motan, yasan bah shakkah najlah nee aciki, hakan yasa yayi saurin jan motansa yasha gabanta. Dasauri tafito don ganin waye, Shima daida fitowansa kenan idonsu ya hade a cikin najuna, kawar da kanta tayi tana fadin lapiya zaka shamin gaban mota? Rasa Mai zai fada yayi don gaba daya ma baisan metace bah hankalinsa yayi gaba gurin tunani yashagala da kallonta,      ganin kallon nasa bamai karewa bane tashiga motanta don tayi reverse tafice  da mamakinta Sai ganinshi tayi yana knocking a window kofanta hakan yasa tayi kasa da glass din don Jin Mai zai fada.
Khalam: najlah don Allah kibani 2minutes muyi magana don Allah yafada fuskansa abun tausayi. ganin haka yasa tafiyo daga motanta don Jin Mai zaifada.
Najlah: kaga sauri nakeyi kayi saurin fadan abun dazaka fada. Tafada tana duba agogan dake tsintsiyar hannunta
Khalam :najlah nine nakiraki ranar kikayi blocking number ta
Najlah: and so. Nasan Kaine
Khalam: alfarma guda daya nake nema agurinki
Najlah: Fadi inaji
Khalam: don Allah kiyi unblocking dina yafada Yana rausaya Kai kaman zai yi kuka.      Ganin haka yadan so ya karya mata zuciya Amma Sai ta basar tace naji, gyaramin nashige karnayi late a class.
Khalam : kince kinji Amma Banga kinyi bah. Yafada Yana matsawa daga jikin motan don tashiga.
Zanyi kawai tafada hade da figan motanta ta nufi school.
Murna fal a ranshi saboda yaga sahiba harta mishi magana sannan hartace dashi zata unblocking number shi. Daka ganshi kasan Yana cikin farin ciki haka har ya Isa office.

Sungama class sunfito Wanda kuma Sai 2 kafin sukeda wani class din hakan yasa Maryam tace da ita kawata ko zamu zaga gari mudawo kafin lokacin class din. Ke matsalana dake Kenan kinfiya son yawo najlah tafada tana kallon Maryam.  Eh naji koma meye Zaki jene ko ah ah. To yazanyi dake inaga Mami tabaki kafan kare nee kafin kikazo Koh najlah tafada tana murmushi, oho kekisani cewar maryam.
Sunfita daga school not knowing Ina zasu je. Maryam nee ta suggesting zuwa jabi mall Wanda najlah ta amince da hakan. Sun Isa lapiya inda suka shiga suka fara dube duben abun dazasu dauka.  Neman Maryam tayi ta rasa(which is all part of their plan) iya tuninta ya tsaya akan Koh taje duba wani Abu nee da mamakinta Sai ganin khalam tayi agabanta Yana mata murmushi Mai dauke hankali,    a hankali taware idonta don tabbatar da abun tagani iley kuwa Yana Nan bai motsa bah hakan yasa ta dan basar zatayi shigewanta  kenan Sai ganinshi tayi da favorite designer bag din datake son saya na bvlgari yaciro daga bayanshi. Taji mamaki kadan Amma tashare hakan yasa ya koma gabanta ya Mika mata Amma Sam taki karba batama kallon inda yake balle yasa ran karbanta. Maryam dake labe tana kallon duk abin dayake faruwa Sai sannan tafito tai kamar batasan dazuwanshi ( Wanda ita ta text mishi inda zasu je) khalam barka da safiya  yaushe kazo? Maida kallonshi yayi ga Maryam yace mata dazu nazo zan siyawa hajiya abune.  Maida dubansa yayi ga Najlah da ke tsaye tana kallon su kamar Mai son gano wani Abu, Yana Mai Kara Mika Mata jakan Amma inaaa taki Koh kallansa a wannan karonma. Sai Maryam nee tayi hanzarin cewa najlah isn't this ur favorite bag? Yh it is, but not any more tafada sannan tayi shigewarta.
Maryam nee takarbi jakan tana Mai bashi hakurin halayya irin na najlah sannan tana Kara mishi confidence da hope. Yaji dadin yanda Maryam tamai magana hakan yasa yabata jakan yayi komawarsa gurin aiki.
Najlah kowa batabi ta kan Maryam ba tayi komawanta makaranta Sai da taisa sannan takirata awaya tana cewa idan kin gama siyayyan naki muhadu a school.

😂 RAN MATA YABACI .
NASO ZUWA INKARBI JAKAN AMMA INAAA KALLON DA MARYAM TAIMIN NE YASA NADAWO NABARSU.

Hope u guys enjoyed this part😉😊.if so CAN'T WAIT TO SEEE RUWAN COMMENT AND VOTE.

Sakin Wawa🙄Where stories live. Discover now