part eight

67 6 0
                                    

ASSALAMU ALAIKUM.  BARKANMU DA ARZIKIN SAKE GANIN  WANNAN RANA MAI DAUKE DA ALBARKA WATO JUMA'A. ALLAH YA SADA MU DA ALHERIN DAKE CINKINTA. AMEEENNNN.
A hankali ya Gama shiryawa don zuwa karbo aikan hajiya a gidan hajiya amina.  Wata zuciyarsa na zumudin son zuwa yayinda wata zuciya kecemishi yayi waya khalipha( kanin hauwa) yakawo kawai. Muryan hajiya ya tsinkaya tana cewa harkagama shirinne? Eh hajiya nagama, tou ga nawal Nan Zaka tafi da ita a can zata yini dayamma Sai ka koma ka dakkota kaji koh! Eh kawai yace da ita ya dauki key din motansa yabiya part din hajiya ya Kira nawal suka shige. 
Najlah, Maryam da hauwane a Palo suna hiran yaushe gamo, sallaman da'aka yine yamaida hankalin maryam ga kofa don jitayi kamar muryam khalam ne, sannan tasan Bata sanar dashi zasu fita da Najlah bah ga mamakinta Sai ganinshi tayi tare da wata hadadiyar yarinyar dabazata wuce shekara 16 bah sosai taji yarinyar ta kwanta mata duk da yaune farkon ganinta. Hauwa da Najlah kowa sunyi nisa a hiransu basu Masan wani ya shigo bah Sai jitaya nawal ta hugging dinta tana mata sannu da dawowa.
Hauwa: Nawal yaushe Kika zo banjiba
Nawal: yanxu muka shigo tare da Yaya khalam kinata Hira baku jimu bah.
hauwa: ayyarh toh sannu da zuwa ya gida ya su hajiya
Nawal: lapiya klau, hajiya tace agaida ki
Hauwa : to ina amsawa.  Nan tamaida dubanta gafe inda taga khalam ya shagala da kallon najlah Wanda ita batama san Yana yibah. Clapping hannun ta tayi a getan fuskansa Sai sannan ne yadawo da dubanshi ga hauwa, yaya irin wannan kallon haka fah cewar hauwa, gyaran murya kawai yayi yace da tambaya Zaki tarbeni bazaki gaisheni bah?hakuri tabashi sannan suka gaisa hade da tambayarta ina hajiya, tana ciki barin mata magana tafada yayinda ta tashi ta shiga ciki da niyyar Kiran hajiya hade da dakko wani Karamin box.
Bayan tafito nee ta Mika wa nawal box din hade dacewa ga tsarabarki, karbatayi ta bode inda taga wani sarka Mai kyau da tsada. Thank you sis that's why u will keep been my best cousin nagode sosai nawal tafada.
Hajiya amina nee tafito dauke da akwati a hannun ta bayan sun gaisa da khalam ta Mika mishi tanacewa ga aikan hajiyan  Sai ka kaimata Koh. Karba yayi Yana murmushi yace hajiya yini fah tace muyi Sai da yamma zamu koma,.    nawal nee ta dago ta kallashe Jin yace Shima yini zai yi don lokacin dasuka fito a gida baiso zuwan bah Amma yanzu Kuma yace Wai yini zai yi Koh meyasa oho🤷, ita kadai take makanta wannan tambaya aranta. (NI KO NACE YAGA SAHIBAH🤭😜😂 LOL)
Hauwa ce ta kawo musu abun motsa Baki inda suka cigaba da hiran su harda nawal yayinda khalam kesaka Baki jifa jifa Wanda hakan yasa najlah uncomfortable. 
Hajiyan khalam nee takirashi tana Mai cewa Sai yaushe zaka kawo min aikan tacemun tabaka.   Eh hajiya tabani anjima kadan zan dawo. Toh kawai tace takashe wayanta.
Bayan sunyi sallahn zuhr nee najlah takecewa ita zata tafi gida
Maryam: Amma ai munyi dake yini zamuyi Koh
Najlah: eh kaina nee yake Dan mun ciwo shiyasa zantafi. (SHE LIED)
Maryam :  Zaki iya tafiya Koh inzo inkaiki
Najlah: ah ah zan iya tafiya karki damu
Maryam: tou Ni ina Nan Sai anjima zan koma Allah yakara sauki.                 
Shigon hauwa kenan taji Ana Allah yakara sauki take tambaya waye ba lapiya Maryam tace mata najlah nee kanta ke ciwo zata tafi gida. Haba najlah nanma ai gidanku nee barin kawo Miki magani Kisha Sai ki kwanta Koh!  Ammm karki damu hauwa zanje gida kawai. Ganin tadamu da zuwa gida nee yasa hauwa da Maryam sukai mata rakiya zuwa bakin motanta suna mata Allah yakara sauki.
Bayan sundawo cikin Palo nee khalam yake tambayan su meke damunta suka ce dashi ciwon kai, Nan da Nan ya dauki car key dinshi yamusu sallam ya shiga mota Yana bin bayanta a hankali kada ta gane harta Isa gida. Ganin ta isa lapiya nee yasa shi shigewa yakaima hajiya aikanta
Maryam nee kefadin dama nasan za' a runa
Hauwa : mekenan ta tambaya sounding confuse.
Maryam :Wai Baki lura da kallon da khalam yake wa najlah ba sannan Baki lura da mukace mishi Bata da lapiya bakiga yanda ya rude bah. Ai ke kam anbarki abaya.
Hauwa: kawata bani nasha mana. Hala yaya ya shiga tarko Kenan. Nan Maryam tafada mata duk abun da tasani sannan nawal takara da cewa har ciwo Sai da yayi narashin ganinta.  Tabb! Wato najlah haryanxu halinta nanan tou wlhy bazanbar yayana ya wahala bah inshallah Sai mun sama Mai soyayyarta tafada tana Mika hannu suka hada hannu suna fadin team work.  👊🤝.
. PLEASE LET ME KNOW IF U GUYS ARE ENJOYING THIS NOVEL BY CLICKING THE STAR BOTTOM ✨💎. THANK YOU ALL❤️

Sakin Wawa🙄Where stories live. Discover now