part seven

69 6 0
                                    

Akwana a tashi sati yazagawo inda najlah ke murna dawowan kawartata hauwa ko zata Samu Maryam ta daina mata magana akan khalam. 
Sungama class kenan kasancewar yau short day nee wato (Friday) Maryam kecewa nikam najlah yaushene zamu gidan su hauwane? Ai kibari kawai nafiki zumudin son ganin hauwa ko nahuta da surutunki akan Abu daya kinsan jiya ta dawo, after asr Sai muje Koh mubari Sai gobe wanne kika gani! Maryam tace mubari kawai gobe tunda weekend ne idan yaso Sai mu yini agidansu. A haka suka rabu kowa yayi hanyar motanshi suna dagawa juna hannu.

Yatashi yau bai Jin Dadi Dan kusan sati kenan rabonshi daganin najlah hakan yasa duk ya rame ga rashin sakewa da mutane da yakeyi duk yakaru, yabi yasa tunanin ta aranshi. Ji yake kamar wanda bashi da lapiya Amma duk da haka bai hanashi Yin aikinshi bah ganin abun nashi bazaimishi bane yakira numbarn Maryam akan Dan Allah ta tura mishi da hotan najlah kozai Samu nutsuwa. Suna Gama wayan ta tura mishi, gaba daya ita tausayinsa ma tafara ji ganin yanda najlah tashareshi gashi Bata ma kaunan aimata magananshi.    Saka hutonan yayi agaba Yana kallo yayinda yake karajin sonta nakara shiga ransa. A filli yake fadan najlah iloveu pls ki aminta dani karki kini wlhy zan iya rasa raina akanki, harda dan guntun hawayenshi Wanda baisan sun zubu ba. Abokan aikinshine suka lura da yanayinshi Wanda hakan yasa suka excuse dinshi zuwa waje don su kammala aikinsu.     Fitanshi daganan gida ya nufa inda yashige part dinshi batare da gaida hajiya ba Yana isa ya kwanta akan gado hade da manna hotan najlah akan kirjinsa harbaccin wahala yayi awun gaba dashi.                                            Hajiya taji Karan shigowan mota yayinda take wanka  gashi hartafito ta shirya Amma haryanzu bataga anshigobah hakan yasa taleka dan taga Koh waye.  Motan khalam data gani yabata mamaki don tasan lokacin dawowanshi bai yiba gashi kuma daya shigo bai Koh biyo ya gaidataba kamar yadda ya Saba, hakan yasa tadauki mayafinta ta nufi part dinshi  da mamakinta Sai ganinshi tayi a kwance hakan yasa da karasa gareshi, daga wayan dake kirjinshi tayi taja bargo tarufeshi da mamakinta Sai jitayi Yana fitar da numfashi sama sama gashi Kuma data taba jikinshi taji yayi zafi rau hakan yasa ta tasheshi daga baccin dayakeyi game ta tambayanshi meke damunsa. Gashi bai iya boye damuwansa ga iyayensa hakan yasa yaceda hajiya yarinyar dayake so nee tadaina daga kiranshi gashi baidawani access da ita  Kuma harcikin ransa Yana sonta. Hajiya ta jinjina lamarin sannan tace dashi fada kukayi nee Koh meyasa tadaina daukan kirannaka ? Ah ah wlhy hajiya bamuyi fada ba kawai haka tadaina daukan kirana hadda blocking numbern na. Sosai hajiya taji zafi ganin yanayin da yaronta ke ciki akan wannan yarinyar Amma duk da haka bata nuna bah illa kwantar Masa da hankali da take kokarin yi, karkadamu idan alhaji yadawo zan sanar dashi halin da'ake ciki idan yaso ko gidan su yarinyar nee Sai aje don Jin dalilin ta idan yaso Sai ayi maganan gaisuwa dakuma maganan auren naku idan sun amince.      Sosai yaji dadin maganan hajiya hakan yasa shi share hawayenshi dayafara sakkowa akan kuncinsa.  Nogode hajiya Allah yabarmun ke shine abun dayafada hade da tashi yasha magani sannan yanufi toilet yayi wanka yayi alwala yashiga motansa Sai masallacin juma'a dake ungwansu. Yayi adduah sosai bayan ya idar da sallah.
Bayan dawowansa gidane yasamu hajiya tayi favourite dish dinshi hakan yasa yaci kadan don bashi da apatite sannan Kuma yasan idan harbai ciba hajiya bazataji Dadi bah.  Khalam namanta banfada maka bah fah kanwarka tadawo jiya. Ga mamakinta Sai jitayi yace wata kanwata kuma hajiya Naga nawal dai gatanan ba inda taje. Hmm to kanwarka hauwa nake nufi, ko har wancan yarinyar tasa kafara mantawa da 'yan uwan Kane? Hajiya tafada tana Mai kafeshi da ido Dan Jin me zai fada. Oh tou barkanta da hanya shine kawai abunda yafada yatashi zai tafi part dinshi hajiya ta tsareshi da cewa gobe zaka karbo min aika agurin hajiya Amina (maman hauwa Kuma kanwa agurin mahaifinsu) toh kawai yace yayi tafiyarsa.
                          WASHE GARI.
Tun bayan Gama breakfast Maryam tashirya don batason najlah tajira idan tazo, tafiso tasameta ashirye hakan yasa tagama shirinta tsaf cikin abaya royal blue Wanda yasha milk stones tayi kyau abunta tana zaune akujera suna Hira da Mami da kuma jiran najlah.  Shigowan najlah nee yasa tamaida dubanta ga kofa inda ta shagala da kallonta harta iso cikin Palo tagaida Mami Maryam idonta nakanta.
Najla:Kawata irin wannan kallon fah
Maryam: keh kawata Kinga inada Kika hadu kuwa, aibaki fadamun atamfah Zaki Saba da nima shina saka   
Najlah: toh yanzu zamu tafi nee Koh Zaki shiga ki canja neh najlah tafada tana dariya
Maryam: aikoh nacanja bazanyi irin kyau dakikayi bah
Najlah: to gashi bawani Abu sabo nasaka bah balle ince ko shine yasa nakara kyau daga powder nee Sai eye liner da mascara Sai wanna pitch janbakin nawa
Maryam: hmm kedin nee me kyau gashi kuma atamfan takarbeki shiyasa khalam yarikice, najlah nee takaimata naushi yayinda Maryam ta kauce tana dariya.

Kibiyone don Jin yazata kasance. Shin najlah da khalam zasu hadu agidan su hauwa. Me zai faru idan sun hado.

I HOPE U GUYS ARE ENJOYING THIS NOVEL. IF SO PLEASE I NEED MORE VOTES AND COMMENT. 😍💃💃
Luv u all

Sakin Wawa🙄Where stories live. Discover now