Batulmamman Stories

13 Stories

RA'AYIN ZUCI... THE OPINION OF THE HEART  by zm-chubado
RA'AYIN ZUCI... THE OPINION OF THE...by Zainab Muhammad Chubaɗo
Rayuwar ko wani dan-adam a duniya tana gogaiya ne da irin tasa qaddarar. a gareni ma hakanne ya kasance lokacin da sanadi ya kaini makarantar kwana, tafiyata jihar Bauch...
RAYUWA DA GIƁI by BatulMamman17
RAYUWA DA GIƁIby BatulMamman17
Rashi ba shi kaɗai yake samar da giɓi a rayuwa ba. Wani yana doron ƙasa amma dalilai kan sa wanzuwarsa ta kasa amfanar da makusantansa. Me zai faru da rayuwar ƴaƴan da s...
ƘARA'IN INNA DELU by snsndocnc
ƘARA'IN INNA DELUby M@m@n @frah
Labari ne na abin dariya, labarin rigimammiyar tsohuwar da take auren ƙara,i bayan ta shekara saba'in a duniya dan tana jin kanta daidai take da budurwa...
SANADIN KISHIYA NE by snsndocnc
SANADIN KISHIYA NEby M@m@n @frah
Ƙanin babanta ya aura mata shi ba tare da saninta ba, a ranar farko a gidan ɓijin ta haɗu da wasu kiraje da suka canja kamanninta har sai da ta zama makauniya duk a sana...
YAR ZAMAN WANKA KWANA ARBA'IN by snsndocnc
YAR ZAMAN WANKA KWANA ARBA'INby M@m@n @frah
Labari ne na barkwanci a kan wata tsohuwa da ke zuwa zaman wanka gidan jikarta
Default Title -BEELAL by snsndocnc
Default Title -BEELALby M@m@n @frah
Labari ne a kan nakashashshen yaro da mahaifinsa da jama,ar gari suka tsaneshi da tsangwamarsa sbd nakasar da Allah ya masa.
FANSAR FATALWA  by shamsiyaManga
FANSAR FATALWA by Shamsiyya Usman manga
FANSAR FATALWA! Labarin FANSAR FATALWA labari ne da ya ƙunshi cin amana tsantsa wanda ƙawaye suke yiwa junan su. Labari ne akan wasu ƴan mata guda biyar waɗanda suka tas...
SADIQ (ƊAN DAKO NE). by shamsiyaManga
SADIQ (ƊAN DAKO NE).by Shamsiyya Usman manga
Labarine mai cike da abun tausayi,tsantsar Sadaukarwa,fa'idar biyayyar iyaye da kuma tsantsar zalunci.
MURADIN RAI! (complete)  by zm-chubado
MURADIN RAI! (complete) by Zainab Muhammad Chubaɗo
Tunaninta da duk wata nutsuwarta sun ta'allaƙa ne akan abinda takewa kallo a matsayin MURADIN RANTA, Sedai saɓanin zuciyar ABOU HATEEM wadda take a daskare babu wani gu...
ƳAR HIZBA(PAID BOOK) by mumamnas2486
ƳAR HIZBA(PAID BOOK)by mumamnas2486
Cakwakiyar labari a kan wata matashiya da ta dira a Humar Hizba ta garin KADABO, ta zo da salo iri iri ciki kuwa harda koyar da mata da maza rawa don samarwa da hukumar...
Aure bautar Ubangiji by ummnihal
Aure bautar Ubangijiby ummnihal
nasiha akan zamantakewar aure A lokacin da mukayi niyyar yin aure yana da kyau mu san mene ne dalilin yin auren. Da farko ma dai mu fara sanin mene dalilin zuwan mu dun...