Mamugee Stories

30 Stories

HUMAIDAH by neeshejay
#1
HUMAIDAHby Aysha Murtala
Labarine akan wata youg lady who worked in YUGUDA's House so that she earned money da zata ma mamanta treatment na stroke da tayi so, daga nan ne zata dating Taufeeq a y...
MEKE FARUWA by AyshaIsah
#2
MEKE FARUWAby Aisha Isah
Labarin wata budurwa ne wacce aure yayi mata wahala. Amira kenan 'yar kimanin shekara 24 da hud'u, tayi samari fiye da biyar amma dukkan su sai magana tayi nisa kwatsam...
Completed
YAR ZAMAN WANKA KWANA ARBA'IN by snsndocnc
#3
YAR ZAMAN WANKA KWANA ARBA'INby M@m@n @frah
Labari ne na barkwanci a kan wata tsohuwa da ke zuwa zaman wanka gidan jikarta
DAN ISKAN NAMIJI by feedynbash
#4
DAN ISKAN NAMIJIby fareeda abdullahi
Labarine me taba zuciya yadda maza suke zaluntar matansu da yadda iyaye ke lalata rayuwar yaransu sboda abun duniya akwai darusa masu yawa a ciki
DA'IMAN ABADAN  by JameelarhSadiq
#5
DA'IMAN ABADAN by JameelarhSadiq
DA'IMAN ABADAN labarin mai cike da darussa kala kala labarine na soyyya zalla.. soyyyar da ake jin za'a iya sadaurkar da rai akan masoyiya.
ALAƘAR YARINTA by snsndocnc
#6
ALAƘAR YARINTAby M@m@n @frah
Labari ne a kan wata mata da kishiyarta ta haukatar da ita da tsohon cikin ta tafi ta haife cikin a halin hauka
FARAR MACE SABON TAKU by BabyBintuu
#7
FARAR MACE SABON TAKUby Bintu Lawal Shamsiyya
Saikun karanta tukunna zaku gane yanda abun yake da 500 zaku more karatuku cikin salama
ILLAR RIƘO ('yar riƙo) sabon salo by AyshaIsah
#8
ILLAR RIƘO ('yar riƙo) sabon saloby Aisha Isah
Edited version ɗin illar riƙo wannan labarin ba sabo bane illar riƙo ne nayi editing na sabon ta shi dan kuji daɗin karanta shi asha karatu lfy.
BA NI DA LAIFI ( Ba yin kaina ba ne) by AyshaIsah
#9
BA NI DA LAIFI ( Ba yin kaina ba n...by Aisha Isah
Labari ne mai rikitarwa, tsoro, ga dinbin darussan da ke cikinta kudai ku biyoni kusha labari.
Ꮋᴀᴋᴀ Nᴀᴡᴀ  Ꮇɪᴊɪɴ Yᴀᴋᴇ   by neeshejay
#10
Ꮋᴀᴋᴀ Nᴀᴡᴀ Ꮇɪᴊɪɴ Yᴀᴋᴇ by Aysha Murtala
Bana gaya miki bana son haihuwa ba wlh saena zubar da wannan cikin naki dan a tsari na haihuwa ki shirya karbar magani" "Wlh baka isa ka sakani zubar da kyauta...
ABIN ALFAHARINA😍 by uwayshat
#11
ABIN ALFAHARINA😍by Ayshert Muhammad
Labarine akan wata yarinya da mahaifiyarta ta rasu take xaune a wajen matar babanta
*MAHAIFIYATA* _(Sanadin kukana)_ by AyshaIsah
#12
*MAHAIFIYATA* _(Sanadin kukana)_by Aisha Isah
labari a kan yanda mahaifiya ta lalata rayuwan 'ya'yanta...
AZIZAN BABA by RaHussaini
#13
AZIZAN BABAby Rhussain
Soyayya da shakuwa ce tsakanin kaka da jika. kishi da son zuciya gami da cin Amana. tsakanin aminai.
BARRACK SOLDIERS LABARINE AKAN RAYUWAR YAMMATA DA MATAN AURE A BARRACKS by feedeenbash
#14
BARRACK SOLDIERS LABARINE AKAN RAY...by feedeenbash
ASSALAMUALAIKUM WARAHMATULLAH! WANNAN NOVEL DIN NA FARASHI BAN KARASA BA, AMMA YANZU INSHA ALLAH ZAN KARASA SHI COMPLETE NA FARA TUN DAGA FARKO, GA WAYANDA SUKA KARANTA...
You can be the happiest woman in the world by ZainabMuhammad777
#17
You can be the happiest woman in t...by Zainab Muhammad
Do you want to he happy? we are all looking for an escape from worry, stress and depression, and for ways to find happiness. This book presents the route to happiness in...
ᴍɪᴊɪɴ ʙᴀʜᴀᴜsʜɪʏᴀ! by Sumiee_b
#18
ᴍɪᴊɪɴ ʙᴀʜᴀᴜsʜɪʏᴀ!by SUMAIYYA BABAYO A.
*MIJIN BAHAUSHIYA* Shin ina tarin soyayyar da ya ke nuna min a baya ya tafi yanzu? Shin ina kula da tattalin da yake bani a lokacin da muke soyayya kafin ya aure ni? Shi...
Soldiers Barack  by neeshejay
#19
Soldiers Barack by Aysha Murtala
Labarine akan yanda mutane ke rayuwar su a barack how they interact within themselves labarin ya hada da zazzafar soyayya sadaukarwa cin amana ku dae biyo mu dan ganin...
MAKAUNIYAR SO by TaskarDansalma
#20
MAKAUNIYAR SOby Taskar Dan salma
Labarin soyayya Mai cike da kalubali