Ara zane Zain ya sanya hannunsa tare da kuma hasken bedroom ɗin domin ba ƙaramin tsoro yaji ba...
Innalillahi ganin Salame ya sanya wani haɗe fuska tamau, idanunsa na wani irin kawo ruwan bala'in.
Yayinda Salame kuma take ƙara riƙe Zain ɗinsa wacce take harbawa a cikin hannunta, jikinta duk tsuma yake.
Domin a iya macijan da tasha riƙewa bata taɓa cin karo da mai girma da kuma kaurin Wannan ba.Domin har wani numafshi taji ya nayi tare da motsawa, hakan yasa ta ƙara gigicewa tare da ƙara matse ta a cikin hannunta.
Wani irin rawa Zain jikinsa ya fara domin shi irin mutanan ne masu tsanin gigita, ko yaya Alamarin mace ya runtse dasu.
Amma kuma baƙin cikinsa guda, yadda wannan ƴar ƙaramar Yarinyar ce ke neman zautar dashi a wani irin gigice.
Yasa hannunsa tare da yin cilli da ita gefe guda, da wani irin sauri kuma ya faɗa bathroom yana fidda numfashi tare da ƙara sakarwa kansa shower.
Salame jiki na rawa tai waje da gudu tana nufar ɗakin da suke, tana zuwa ta samu Inna tana bacci, wani gigitaccen ihu Salame ta sanya wanda ya sanya Inna tashi da sauri tana faɗin.
"Muhammadur Rasulullah S.A.W, Uban mene ya biyo ki? Daga gidan Ubanwa kike ne? Eh? Salame"
Kuka Salame ta sanya tana yarfe hannu kafin tace "shikenan ma shiga uku, na barin kaɗa Inna Allah ya isarki zata tabbata a kai na, wayyoooo naga idi idi ya ganni"
Ta ƙare tana ƙara kurma Ihu wanda ya sanya Inna gigice tare da faɗin."Ohhh Allah na shiga uku? Ai wallahi naji daɗin Hukuncin da hajiya ta zartar a kanki za kici Malafar Ubanki gobe haɗeja zan huce, zaki gayan abinda akai maki ko sai na zaune ki"
Cikin kuka da kuma tsananin tsoro tace "wallahi yau ma na riƙe, Shikenan ciki biyu yanzu tashin hankali na har yanzu babu nono babu Labarinsa anya ba asiri akai min ba kuwa Inna? Wanann mugun abin yay wa baƙin ciki kawai ake min, an ganni kyawawa shi ne ba'a son nai nono, wallahi duk sanda nayi sai nayi rashin mutunci"
Shiru kawai Inna tayi tana ganin abinda yake shirin fin ƙarfinta ta, kasa cewa komai tayi amma ta ɗauki niyyar dole tabar gidan nan domin idan bata ganin idanunta Tabbas zata rage wani Abun.
(Uhm Ayyyah? Su raya ai ajjiya ce daga Ubangiji akwai sanda zamu amsa dukkan tambayoyinsa akan ajjiyar daya bamu, Al'manuuu walbanuuunaa, zinataaalll hayatat duniyyahh).
Zain saman bed ɗin sa ya faɗa yana sakin wani irin erotic sound yana ɗan juyi kaɗan yana riƙe mara, a hankali ya ɗauki Wayarsa yay dailing wata number not too long akwai answering cikin ƙasa da Murya yace.
"Uhm where are you now?"
Daga can ɓangaren matashiya budurwar dake kwance jikin wani tace.
"Uhm I'm Trier Zain, kullum sai nasha magani dalilinka, anytime sai dai ai maka romance Ni mene aiki na? Sai dai ka barni da wahala? I don't even kiss my mouth balle....,"Da sauri cikin ɗaga Murya domin Zain baya ɗaukan Nonsense yace.
"Heyyyyy!! What the you think? Me? Kiss? Goodness lalacewa wata bai kai na sanya baki na cikin na wata ƙazama ba, billahi duk sanda ki kaga nai kissing wata ki tabbatar mata ne, lalurace ta buƙata Allah ya ɗura min"
Yana faɗin haka ya kashe kiran.Washe gari
A can hospital Zannur Al'amarin nasa sai addu'a, domin baya gane komai sai sunan His wife Sunainerh!.Zain ya fito cikin floral jacquard one button suit nevy blue zai zabga ƙamshi yake.
Ga sumar nan taji Ginger Geminal Oil hair sai ƙyalli yake, ƙafarsa cikin covet shoe na Gucci.
Hannunsa ɗauke da briefcase with car key ya zauna saman table yana ɓata fuska yace."Mrng"
Murmushi Mamy tayi kafin tace.
"Ohh Ya Rabb yau kam mene naiwa Zain ne ni Zaitun?
Shiru yay yana ƙara ɓata fuska kafin yace."Mamy ki tausaya min, wallahi aure na keso please Mamy"
Ya faɗa yana narke muryaHaɗe fuska Mamy tayi kafin tace.
"I think munyi closing wannan zan can ko? Ko ina maka wasa ne"Da sauri ya girgiza kai kamar zai mata kuka yace.
"A'a,am sorry Mamy"
Ya faɗa tare da miƙewa da sauri tace.
"U most eat your breakfast"
Dole ya zauna yaci gaba da cakala abinci a ransa tunani ne kala kala.Mamy whatsapp ta shiga ta duba grp ɗin Nimcy's library da A.m vip ko za taga posting ɗin Abu Maleek, babu jimawa Sarauta tai posting, can kuma taga tallah Fitattu Huɗu wanda su Autar manya da Nimcyluv da mss flower da Real Ladingo za suyi a sabuwar Shekara.
A hankali ta shiga duba littafan da fitattu huɗu za suyi, BAƘAR FATA, TSINTACCIYA, SULTAAN, DATTIJON ARZIƘI gaba ɗaya 4 ɗin akan 800 number da suka bayar ta duba 08119237616 ta sauri taje tai magana aka bata acct number ta biya 5k ma dadin 800, ta matsu da a fara Posting musamman TSINTACCIYA domin littafin Abu Maleek ya gigita ta.
Zain bai dawo gida ba sai wajan 9 ma dare, idanunsa a lumshe ya shiga takawa yana shiga cikin part ɗinsa gaba ɗaya yau masifar ta motsa masa, gashi mai kyautar masa da hankali ya gudu, shi kuma ya ɗauki niyya babu Yarinyar da zai taɓa idan ba matarsa ba, shi dai kawai a biya masa buƙatarsa bai kuma taɓa sex da ko wacce yarinya ba infact bai san yadda yake ba.
Tun daga bedroom ya fara cire kayan jikinsa, kai tsaye bathroom yay naked barsa tana da lilo, yana shiga ya sanya key tare da sakarwa kansa shower.
Kamar ance ya juya a gigice yace "what you again?"
Ya faɗa yana kallon Salame wacce ta jiƙe da ruwa kayan jikinta duk ya manne ya fitu da hips ɗinta..Runtse idanunsa Yay lokacin da yaji Z ɗinsa ta harba da wani irin sauri yana riƙe ta ya nufi inda Salame take.....
Ko me zai mata🤔
Ai COMMENTS asha Posting💃🏽💃🏽yasin daga wannan page ɗin idan ba comment mu haɗe a wattpad kawai.