A firgice Zain ya ɗaga idanunsa with so much surprised kuma yake bin Mamy dan he can't believe what he heard now.
Cikin kaɗuwa haɗi da kuma razani Zain yace "Pardon?" Miƙewa Mamy tayi tana faɗin "Eh! Salmerh is ur wife Zain, dukkan wani abu nata yana wuyanka, ka shirya yadda za'ai a Kaita makarantar kwana, daga aji 1"
Da idanu kawai yake bin Mamy yama kasa cewa komai, girgiza kai kawai yay tare da ficewa daga cikin gidan baki ɗaya.
Yana fita Mamy ta shiga kwalawa Salame kira, fitowa Salame tayi da wani irin gudu da kallo Mamy ta bita ganin irin mahaukaciya kwalliyar da tayi, wa lafta uban mai har wani dan ƙare wa yay ga wata Shegiyar jagira mara fasali har bayan kukanta.
Zama Mamy tayi tana ɗauke ido cikin kwantar da murya tace "zauna" kamar zata kifa kan Mamy haka ta nemi waje ta zauna kusa da Mamy.
Ko Zain baya zama kujerar data zauna amma jibi yadda ta wani ɗura hannunta akan kafaɗar Mamy.
"Salma kina jina ko?"
Baki Salame ta buɗe da niyyar magana sai kawai ta karkace tare da ɗaga ɗuwawunta ta danna wata irin masifaffiyyar tusa mai shegen wari.Da sauri Mamy ta ɗauke a ranta tana faɗin "Akwai aiki" wlh ita kanta dauriya tayi amma saura kaɗan ta sheƙa uban amai, gyara zama Mamy tayi tace.
"Salma kina son yayanki Zain" wani washe baki tayi tace "wlh Mamy ina mutuwar son shi, kalli yadda yaymin ciki tun lokacin dana kama macijinsa"
Zare ido Mamy tayi tace "ciki? Maciji?, Bana son Shirme wlh bari kiji Zain baya sonki amma idan zaki nutsu kiyi hankali kina wanka da kuma tsafta kina kwalliya zai miki mugun so ina nan za kiga yana kuka a kanki am sure"
Ɗaga kai Salame tayi kamar mai fahimta kafin Mamy tace "tashi kiji gobe zamu Asibiti a wanke bakin nan ta tass"
Miƙewa tayi har lokacin bata sake magana ba, domin ita kaɗai tasan me take rayawa a Zuciyarta.
Ɗaki ta koma ta cire kayanta tas ta zauna naked haka babu komai, wajan madubi ta nufa ta tsorawa kanta idanu kafin ta fasa wata ƙara tare da juyawa madubin baya ta shiga juya manyan mazaunan ta tana faɗin.
"Ihuuuu, Shegiya Salame matar Bature, wlh naji daɗi na mure wayyooo Allah nima na auri Bature mai farar mata wlh ko zaka mutu sai ka soni"
Ta faɗi hakan tana wani irin rawa da kuma tsalle kana ganinta kasan akwai matsala akan nan the way she is acting, kamar daga sama kuma ta kalli nononta da yay wani irin kumburuwa ga saman ya tashi sosai duk da take ɓaka amma bai hana nipples ɗinta yin wani red ba, nippy ɗin ya tashi ka fatar wajan ta kumbura.
Subuhanallah! Ai wata ƙara da ihu Salame tayi tana faɗin "Ya fito! Ya fito! Wlh Nonona ya fito sai kuma ta kwasa da gudu tai waje tsirara tana faɗin "kai bature zu kaga wlh Nonona ya fito😂KARANTA KIJI👇🏾
😂😂wlh kuyi comment gobe nayi maku ina sane nake barin ku, kada ku mai dani sallamammiya kamar Didi ta littafin TSINTACCIYA.
1. Matsalar rashin gamsuwa kike da ita yayin kwanciya da miji?
2. Ko kuma matsalar ƙarancin ni'ima kike da ita?
3. Ko kuma kina jin kunyar yadda zaki nuna wa mijinki Zallar soyayya mai mance kowa da komai?
4. Kin taɓa jin labarin yadda tsohuwa ɗan kimanin shekaru 65 ya zauce akan soyayyar yarinya ƴar kimamin shekaru 17🤔 Uba yana so ɗa yana so🤔 ga can kuma wata mahaukaciya can daga nesa domin jin dukkan baya nan da suke cikin Wannan abu kije ki nemi littafin *TSINTACCIYA* Babu dana sani a karatunsa, hasali ma ke da ba kinki za Kice kin gode domin zaki kuyi abinda baki taɓa sanin shi🤨🥰 Wa zai samu *AKEELA* matsayin mata? *AKEEM* ko kuma *ASHEER* ko *AJMAL* ko *ABBU* ????? Wanne dalili ne yasa *AKEELA* ta zama karuwa??? Mene yasa kuma littafin ya amsa sunan TSINTACCIYA??
Vip 500 posting kullum safe da yamma.
Nrml grp kuma 300 posting ba kullum ba🤚🏾😂🤚🏾via 0116886423 sulaiman Naima s union bank evidence of payment 08119237616