Wani irin zare idanu waje Salame tayi jikinta na rawa da karkarwa jin abinda ba taɓa tunani ba, a cikin rayuwar ta ba.
Wahaltacciyar ajjiyar zuciya Zain ya sauke yana jin yadda jikin Salame ke rawa da ɓari amma ya gagara zare bakinsa daga cikin nata, wani irin kalar daɗi da nutsuwa ne ke ratsa dukkan,
Wasu gaɓoɓin jikinsa, a hankali kuma ƙofofin fatar jikinsa suka shiga buɗewa wata iska na shigarsa, bawai farkon da yyi kissing mace bane a'a, but abinda ya keji a bakin Salame da ban ne, is very very different dana sauran ƴan mata,
Salame dake jin wani irin kalar zafi lip's ɗinta kamar zai cire ta shiga ture sa amma yaƙi firrrrr.
Dagewa tayi ta gasa masa cizo a bakinsa, da saurin ya saketa yana maida numfashi idanunsa sunyi jajurr.
Yana sakinta ta juya da gudu tayi waje, time ɗin data fito Zannur na zaune ya harɗe hannayensa a ƙirji looking so sad, Wani kalar ciwo zuciyarsa ke masa damuwa duk ta bayyana akan fuskarsa, amma ya kame sam bai nuna hakan ba.Da fararen idanunsa yabi bayan Salame da kallo, Zain numfashi yaja bai taɓa jin masifa irin wannan ba, gashi nan da nan mararsa har tayi wani irin Miƙewa. Kasa fita yyi domin yasan Zannur na zaune bai son yaga wata alama.
Mami ce ta fita daga cikin ɗaki tace "Othman baka tafi ba" wani Murmushi ya ƙirƙira yace "Uhm..eh Mami" zama tayi tace "Owk, gobe za'a je tambayo masa Aure,kafin nan sai ya saki Salmerh" Kallonta kawai Zannur yyi can kuma yace "he alrdy divorced her Mami..." Da ɗan sauri Mami tace "Zain ɗin?" Calmly Zannur yace "Yanzu yace, saki biyu" wani kalar Murmushi Mami tayi tace "Othman are you sure kana son Salmerh, the you love her?" Ƙasa yyi da kansa yace.
"Dan so Ina son Salmerh da dukkan Zuciyata, amma ina tsoran mai zai je ya dawo a koda yaushe zai iya maida matarsa"
Miƙewa Mami tayi tace "Jeka zan zo gidan" bedroom ɗin Salame Mami ta nufa a bakin ƙofa ta tsaya jin Salame na faɗin.
"Wayyooo Allah na shiga uku, yanzu ciki na huɗu ke nan, yanzu duk ina naga manya manyan nonowan da zan bawa yaran, yau na lalace naga ta kai na, ai sai duniya ta zageni"
Da mmki Mami tace.
"Ciki kuma Salmerh?"
Tace "Eh Mami, yanzu Wan can yyi min ciki a kitchen"
Wani kalar ware idanu Mami tayi tace.
"What, Zain ɗin? Mene yyi maki" tana share hawaye tace "haka kurum ya samin bakinsa a nawa yana wani irin abu kamar maye yana nishi, wama yasan ƴar ƴar nawa ya zuba min a cikin"
Wani kalar kallo Mami tayiwa Salame kafin ta juya ta fita.
Tana fita taci karo da Zain ganinta yasa yyi saurin juyawa zai shige kitchen tace.
"Sannu ka kyauta, bayan saki biyun da kayi mata, shine yazo zaka lalata min riƙon amanar tawa ko?"
Wani kalar zare ido Zain yyi yace "Mami zaki kuma?"
Tace "Ko Zannur yyi maka ƙarya ne?" Yace "Oops, Mami da wasa nayi sakin ai and kuma raina ke ya ɓaci" kallonsa tayi frm head to kafin taja tsaki yace.
"Mami BAN SAKE TA BA...."Washegari bayan sallar juma'a Zain na zaune a parlo sanye cikin nevy blue ɗin Modern Fit Suit waya riƙe a hannunsa, Sallamar da yaji ya sanya Ya ɗaga kai Zannur ne cikin wata dakakkiyar farar shadda ya ɗura hula Jaddara wacce tai masifar yi masa kyau, sai ƙamshi Dolce and Gabbana yake, kafin Zain yyi Mgn Mami ta shigo fuska cike da fara'a tace.
"Ango, Ango ma sha Allah an ɗaura ke nan?"
Wani cute smile Zannur yyi yace "Eh Mami..." Zain da kunansa kawai yake jinsu Mami tace "Allah ya baka ikon riƙe Salmerh da gsky da Amana" da kalar sauri Zain ya kalli Mami yace "Aure yyi?wacce Salmerh?" Mami tace "Eh, Salame dai ƴar Uwarka" cikin rawar baki Zain yace "Ban sake ta ba Mami.....Gargaɗi da masu sakin wasa, gargaɗi ga masu saki cikin fushi..... YAYA KUKE TUNANIN ABIN ZAI KASANCE? KUYI COMMENT SAI NAYI UPDATE DA WURI, NIMA NA GAJI.