Page Twenty

1K 61 16
                                    

Wani ban zan kallo Mami tayiwa Zain tace "Ba zaka gane cewa ni bani da kirki ba sai ka sake buɗe baki kace min baka saki Salmerh ba, Ubanwa ya faɗa maka ana wasa da saki? Kuma ai allahamdulillah tunda daman ba sonta kke ba sai kaje ka kwaso wacce kake so a ɗaura maka aure da ita..."
Tunda Mami ta fara magana Zain yake kallon ta, bai ma san mene zai ce, Zannur kuma kansa yana ƙasa farin ciki yake burinsa a yanzu bai shige ya ɗura fararen idanunsa akan Salame ba.
Miƙewa Zain yyi ba tare da yace komai ba ya shige sashinsa, yana shiga ya faɗa kan bed tare da runtse idanunsa, babu abinda yake dawowa cikin zuciyarsa da tunaninsa sai yadda yake tuna kisses ɗin da yyiwa Salame abin ya tsaya masa a rai, bai taɓa tunani haka fatar ta dake da laushi har haka ba, bai taɓa tunanin haka bakinta yake da ɗanɗano har haka ba.
Ganin abin na neman yi masa yawa ne ya sanya ya miƙe tare da shigewa bathroom ya sakarwa kansa shower ko yaji sauƙi.

Mami ta kalli Zannur tace..
"Yaushe zaka shige Cairo ɗin?" Ya shafa kansa yace "Week ɗin nan Mami.." Mami tace "Good, sai Allah yyi dawowar taka Allah ya sanya a dace kuma" A hankali yace "Amin" tace "Salmerh kuma tana nan sai ta gama sch ko a gidan ka ne ta ɗura da University ɗin idan kana da ra'ayi" Calmly Zannur yace "To Mami, bari naje" Mami tace "A'a ka shiga ai Salmerh na ciki" kunya ta kama sa bai ce komai ba, ganin hakan ya sanya ta bar masa parlon.
Tana barin wajan ya miƙe walking slowly ya nufi bedroom ɗin SALAME.
Tsaye yayi bakin ƙofa tare da harɗe hannayensa a ƙirji, yana binta da kallo sosai, Salame dake gaban madubi daga ita sai towel ta shiga rawa tana girgiza haɗe da kaɗa matasan ƙirjinta wanda sukai wani kalar girma ga tsaye looking so ma sha Allah. Abinta gasu da tsari a hankali tace.
"Ni yanzu idan na haihu yaya zanyi ne, ni gsky ba zan bawa baby nono ya sha ba, salon ya lalace idan aka dinga yawo dani duniya duniya gari gari, ƙasa ƙasa ana ni ɗin KWAILA CE yasin ba zan bar abuna ya lalace ba tab salon miji ya raina ni"
Wani kalar cute smile Zannur yyi ganin yadda take ƙoƙarin zame towel ƙasa yasa da sauri yace.
"No! Please"
Zaro idanu tayi waje sbd tsoro ganin Zannur ɗin ba ƙaramin mmki ya bata ba, ɓata taɓa jin kunyar mutum kamarsa ba. A hankali ta dinga ja baya yana biyo ta har ta ƙarasa jikin mirrorn kallon ta yake frm head to, shi kai tsaye bai san da wacce mace zai haɗata ba, dark skin ɗinta mai masifar kyau sai ɗaukan idanu take ga fararen idanunta, lip's ɗinta jajur dasu dugun hanci ga sumar kai, ga wani farfashe hips sai flat cikinta daya lafe wato a nan aka tara yara har kusan huɗu.

Tsayawa yyi daga nesa kaɗan ba tare da yace komai ba, da sauri kuma ya juya tare da barin ɗakin, ajjiyar zuciya Salame ta sauke tace "Wa! Na shiga daya gane min nonowa yaya ke nan, ai wlh da bazan yarda ba sai naga..", shiru tayi kawai tana gama shiryawa ta fita bedroom ɗin Mami.

Zaune ta samu Mami fuskarta babu walwala hakan yasa Salame shan jinin jikinta tace "Mami gani" Mami tace "Kada ki sake na ƙara ganin Zain na Parlo kin fito, ko baki son zama babbar mace ne?" Salame tace "Mami ai yace ya sake ni no more relationship between i and him.." Wani dry ya zowa Mami ganin yadda Salame ta dage tana turanci tace.
"Dole ki daina surutu, anyhow.. manyan mata jan aji suke babu ruwanki da shiga sabgar daba naki ba, ki maida hankali ki nunawa Zain cewa kinfi ƙarfinsa ok, zan baki wani littafi na Na'ima Sulaiman SIRRIN MU ki karanta zai ƙara sawa ki waye sosai kin san mene rayuwa dashi kansa auren"

Salame tace "Thank you Mami" Mami ta ɗauki wayarta ta shiga Arewabooks ta lalabo littafin Sirrin mu kana ta bawa Salame wayar tace "gashi nan" fita tayi tunda Salame ta fara karatu bata motsa ba da sauri ta yarda wayar tana ƙanƙame idanunta tace "Kai Sheikh Imam hamdan Balarabe anyi ɗan iska wlh maza masu da kunya..." Shiru tayi tana tunanin abinda Zain yyi mata ɗazo wani baƙin ciki ya kawo mata yuwa sai can dare bacci ya ɗauke ta...

Tun daga ranar Salame bata sake ganin Zain ba sama da sati biyu sai labarin aurensa kawai ta keji wajan Mami da Umman Zannur.

Tana zaune a parlo taji anyi sallama ganin Zannur yasa tayi wani kalar Murmushi tace "Wlcm Yaa Zannur" ta faɗa tana wani fari da idanu, murmushi yyi mata yace "Kina lafiya, ina Mami?" Tace "Mami na bacci" shiru yyi kafin yace "Daman tafiya zan Shine nazo mata Sallama" marairaicewa Salame tayi tace "Ayya kuma sai yaushe" kasa bata amsa yyi sbd wani abu dake masa yawo jiki so da ƙaunar ta mai zafi na shigarsa ga wani Feeling dake taso masa shiyasa bai fiye son zuwa ba, numfashi yaja yace "Kira min Zain Wayarsa baya going.."

Shiru tayi sai kuma ta miƙe tace "Ok I'll be back..." Ta faɗa tana ajjiye wayarta Littafin ZAIN ABEED ba ƙaramin tafiya yyi da Zuciyarta ba, musamman ganin yadda Abeed ke zuba soyayya da Sara abin yyi mata sosai amma ƙaddarar auren Junaid ya raba wajan tarin soyayyar.

Bedroom ɗin ta shiga sai ƙamshin Air-con yake ko'ina fess, bakinta ɗauke da sallama yana jinta yyi mata banza, ganinsa kamar mara lafiya rabon data ganshi tama mance ya sanya ta nufi kan bed ɗin tana cewa "Yaa Zannur na kiranka" banza yyi mata yana jin zuciyarsa na bugawa da ƙarfi, bai tsammaci komai ba amma lokacin daya ji saukar hannun Salame a bayansa ya sanya gaba ɗaya ya juya tare da sauke jajayen idanunsa akanta, zaro idanu tayi ganin wata muguwar rama da yyi tace "Are You sick?" Kallonta kawai yake ya ɗura hannunta a wuyansa taji zafi sosai tace "bari na kira Mami" hannunta ya fisgo gaba ɗaya ta faɗa kansa sbd tsoro bata san lokacin data ƙanƙamesa ba, tana ƙoƙarin sakin ƙara taji saukar bakinsa cikin nata....

Zain ko Zannur??????

Kwaila ce by
Na'ima Sulaiman Nimcyluv sarauta🥰🥰🥰🥰🤟🏼

Wattpad zan daina Posting idan ba'a comments da vote Gsky ni ba gantalalliya nace ko a hqr da Littafin.

KWAILA CEWhere stories live. Discover now