Page Eighteen

876 30 11
                                    

Salame taja baya tana mamakin cewa Zain ne ba Zannur ba,

dakewa tayi kamar yadda taji Class mate ɗinta na bada labari na jan ajin.

Zain kuma ta cikin glass ɗin idanunsa yake ƙarewa Salame kallo ganin kamar ba ita ba, wannan baƙar fatar ya juye zuwa chocolate,

sai laɓɓanta da sukai wani irin pech gwanin sha'awa, jikinta ya buɗe ga ƙirjin ta daya ƙara ɗagowa ta cikin hijab ɗin makarantar.

Ɗauke idanunsa yyi yana taɓe fuska, ganin da gaske baza tai magana ba ya sanya Zain gyara tsaiwa yace.

"Kece Salame?"

Ta juya idanunta kafin tace "Nice, kai ne sabon drivern da Mami ta faɗa ke nan, I see"

"I see?" Zain ya maimaita kalmar a cikin ransa, oh! Mamin ce tace mata ya zama driver ko mene,

Bashi da lokacin ta sai kawai ya juya zuwa cikin mota, ganin haka ya Sanya Salame sanya kayanta a Booth, ita kuma ta buɗe back seat zata zauna, wata tsawa Zain ya yi mata yace.

"Heee, You stupid baki da class ɗin da zan zame maki driver common gere"

Salame ta murguɗa masa baki tare da riƙe ƙugu tace,

"Kai saurara nice nan Salame, Kada ka ɗauka sauyawa nayi banda Allah ya rufa maka asiri daka gane kuranka, i don't have so much your time"

Zain ya ware fararen idanunsa masu girma, banda a sclh ne da kuma umarnin Mami wlh yarinyar nan ubanta zai ci.

Fitowa yyi a fusace tare da kama hannunta ya cilla ta cikin mota ya rufe.

Tunda suka fara tafiya ta kifa kanta a gwiwa take ta kuka, Zain kam ko a jikinsa, sai ma Wayarsa daya ɗauko ya kira wata budurwar sa wacce zai aura, Lumshe idanun Zain yyi yana ɗan kallon kan titi kafin ya kalli screen ɗin wayar suka haɗa idanu da Anusha wacce take cewa.

"I really miss you sweetheart, when zaka dawo?" Zain ya fesar da numfashi can ƙasa yace "Miss u too Beb, Soon"

Anusha tace "Kayi maganar auren mu?" Kafin yyi magana, Salame ta ɗaga kai da sauri ta fisgi wayar tana kallon Anusha tace.

"Shegiya kafira, munafuka Algunguma, wacce uwarta ta tsinewa, wlh ba zai taɓa auren ki ba, da idanu kamar na gurjiya nice nan Salame da baya da yanzu ba ɗaya bane, the D is C wlh yanzu ina da nonowa da ɗuwawu babu abinda zaki nuna min, class mate ɗina sunce I've a sexy eyes da golden voice...."

Wani mari Zain ya ɗauke Salame dashi yama kasa magana sbd takaici, kashe wayar yyi yana jin Anusha na kuka. Salame ma kukan ta sanya har suka je gida babu wanda ya sake Mgn.

Da ƙyar Mami ta rarrashi Salame tayi shiru, bayan sallar Issha Mami ta kalli Zannur daya shigo cikin wata dakakkiyar shadda mai masifar kyau, ya ɗura Jaddara akan sumarsa, gaida Mami yyi yace.

"Ashe Zain ya dawo?"

Mami tace "Nima jiya na gansa kamar daga sama, wai aure zai"

Shiru Zannur yyi yana son yace Mgnar auren Salma dake kansa fa? Amma ya kasa, Ƙamshin perfume ɗinsa ya sanya Zannur ya ɗaga kansa, Zain ne tsaye hannunsa riƙe da cup yana shan coffee zama yyi suka gaisa da Zannur yace.

"Kana na bakai aure ba?"

Zannur ya hararesa yace "Kai da aka yiwa ka gudu fa?"

Zain ya ware idanunsa yana jan tsaki yace "God forbid, dan Allah mu sauya zance babu auren kowa a kai na"

Zannur yace "Ai kai za'a aura?" Zain yana taɓe baki yace "I mean, babu wata yarinya dana aura infact na mance da auren wlh yanzu nake ƙoƙarin yi"

Zannur yace "Divorce her mn...." Zain yace "Kai kayi min Auren? Ai kasan zan iya sakinta wlh ba type ɗina bace ta min ƙarama, Class zero, beauty zero, tsafta zero, girki zero, kai kai hauka ke nan" Murmushi Zannur yyi yace "Duk da matarka kake ko?" Cikin rashin jin daɗin Zain yace "Ai kin banza wlh ba matata bace, bari ma kaji na saketa saki biyu wlh" wani irin bugawa ƙirjin Salame yyi wacce take shigowa da sauri ta juya zuwa kitchen ta ɓoye, Zain na faɗin hakan shima ya miƙe zuwa kitchen ɗin, yana shiga ya rufe ƙofa yana jan tsaki juyawar da zai ya ganta tsaye da kayan bacci wanda sukai mata bala'in kyau, ga ƙirjinta bayyane, Zain ya ƙarasa inda take yace "Kee wa kike zagi ɗazo?" Baki ta murguɗa masa tace "Saurara min nima kai ba type ɗina bane" bakin ya kama ya riƙe yana jawota kusa dashi yace "Au haba, kalle ki baƙa ƙirin.." baki ta buɗe zatai Mgn yyi saurin haɗe bakinsa waje guda yana ƙanƙame ta a jikinsa.....



Zain yyi saki....

Zannur daman haka yake so.

Waye da auren Salame? Wa koke so Salame ta aura?

Idan anyi comments na ɗura soon...

Follow my account please

KWAILA CEWhere stories live. Discover now