Twelve

837 32 10
                                    

Wani uban ihu salame ta kurma tare da yin baya ta maƙale a jikin bangon bathroom ɗin tana zare idanu.

Wani irin kyarma da ɓari jikinta ya fara ko'ina na jikinta rawa yake sosai, tunda take a rayuwa bata taɓa ganin mutumin babba tsirara haka ba.

Tun daga nesa yake binta da kallo har ƙarasu gabanta, fuska babu walwala kamar ko yaushe, yana zuwa ya sanya hannunsa tare da fisgota gabansa, tuni Zain ɗinsa ya fara wani rawa wani irin runtse idanunsa Yay yana jan numfashi ta da ƙyar.

A hankali ya sunkuyar da kansa zuwa Jikinta wani irin wari da ɗuyi ne ya daki hancin Zain, da gudu ya nufi wajan Sink yana kelawa amai ganin hakan yasa da wani irin gudu ta nufi wajan door tana zuwa ta buɗe tai waje da gudu tana sauke numfashi.

Bata taɓa tunanin wannan macijin tsarinsa ya wuce inda take tunani ba sai yau, ajjiyar zuciya ta sauke mai ƙarfi kafin ta cure waje guda, sai kuma ta tuntsire da dariya tare da faɗin.

"Ina ruwan jela wai😂naga bala'i shi kansa macijin nasa jaaa dashi gwanin sha'awa kamar tumatur"

Zain kuwa amai yay sosai kamar zai amayar da kayan cikinsa a wahale ya fito bayan yay wanka yana maida numfashi sosai.

Ko kaya bai sa ba, ya faɗa saman bed yana maida numfashi hatta sallar da yake ta dare bai samu yayi ba.

Washe gari as usual ya fito sanye da wasu three-piece dinner suit maroon, labcort ɗin a hannunsa tare da necktie, sai zabga ƙamshi yake sosai walking slowly yake tafiya har zuwa Parlo inda Mamy zama yay tare da ajjiye briefcase ɗin hannunsa yace.

"Mrng Mamy"
Idanunta ta cira kaɗan daga kan wayar tabar karatun littafin da take ka Abu Maleek, a hankali tace.

"How are you?"
Idanunsa ya rufe yana sauke numfashi kafin ya miƙe yace.
"Wallahi tsakani da Allah bani da lafiya tunda kin hana nai aure Mamy"

Kusan dry abin nashi ya bata, kafin tace "ohhh! Breakfast fa?"
Marai-raice fuska yay sosai kafin yace.
"Azumi nake, bye"
Yana faɗin hakan yay waje.
Hospital ya fara zuwa wajan Zannur lokacin yana zaune ya ɗan samu sauƙi zama yay yace.
"Ya jikin naka boddy?"
Ya tsuna fuska Zannur yay kowa yana ji da miskilanci kafin yace.

"Ba sauƙi, wallahi wannan Yarinyar itace rayuwata, nayi abarni na koma ƙauyen ko sun dawo amma anƙi" ya faɗa yana taune bakinsa tare da shafa sumar kansa wacce taji Ginger Geminal Oil hair sai ƙyalli take.

Tsaki! Zain yaja kafin yace "wahala for you wallahi, Allah yasa kada ka haukace"

Banza Zannur yay masa ganin hakan ya tashi kai tsaye ya nufi Company sa.

Misalin 6 na yamma ya shigo a gajiye, wanka yay ya sauya kaya zuwa ash ɗin Islamic jallabiya mai taushi ana yin kiran Sallah ya lumshe idanunsa tare da ɗaukan. Ajwa ya sanya a bakinsa.

Bayan ya idar ya fito daga Masjid dai-dai lokacin da wasu abokansa suke shigowa da sauri ya ƙarasa suka rungome juna a hankali suka nufi guest room...

Zama sukai kana yaywa Mamy waya a kawo masa dinner, not too long Salame ta shigo sai lafta maiƙo take, bakin nan yaci Uban jambaki, ga girarta har wajan kunne, tana ganin su ta yashe baki dafaffan haƙoran ta suka bayyana.

Wajan baƙin ta nufa daga tsaye tace "wai gahi" kallon juna sukai Zain kam zuciyarsa banda ta fasa babu abinda take haushi da baƙin ciki duk ya cika shi.

Bilyam ne yace "who are you? Wacece ke?" Ƙara yaushe baki tayi tace "Matar sa ce" da wani irin sauri Zain ya ware idanunsa Bilyam kuwa wata dariya ce tazo masa sai yace "waye mijin? Gaki Ma sha Allah" cikin sauri ya juya tare da kallon Zain tace "wancan Inyamurin mana kuma har Nono na fara😂bari kuga" gaba ɗaya ta tattare rigar tare da yin.....

*WE ARE ALL WOMEN* Special class zai fara on 20/1/2022 zamu ɗauki mutane 50 zazzafar dara si ne wanda zaki farin ciki dashi, yanzu muna da mutane 35 ki hanzarta ta domin samun damar shiga😍👇🏾kiyi Mgna ta nan.

http://wa.me/+2348119237616

Share
Comments
Vote
Follow

KWAILA CEWhere stories live. Discover now