11

190 25 2
                                    

LAMARIN GOBE....
......sai Allah.

_♡ The Love circle._

11.

_5:30pm Birnin lautai,_
_Jigawa state,Nigeria._

Afarfajiyan wani katafaren super market inda aka rubuta _gumal emirate super market_ hanya mikaƙkiya ya budu wasu tsadaddun motoci bakake kiran bentley continental su guda uku suka shigo wajen.

wurin parking direct suka nufa,suna gama parking da sauri wasu men in black guda uku suka fito daga cikin motan gaban at the same time guys biyu suka tsaya daf inda kofar mota na tsakiyar zai budu,inda wacce take cikin motar tayi kyam tana zaune dan sanda ta kara xtra 20 minutes kafun nan ta saukar da sulɓabbun fatar kafafunta masu tsananin sheqi da haske izuwa kasa.

golden anklet chain dinta na fred bennet mai masifar daukar hankli yy motsi ayayinda zanen jan kumshin dake walkiya akan farar fatar sawun kafafun nata dake sakale cikin wata D'or say pump shoes wanda yyi balain kyau ya kuma daukar hanklin duk wani mahalukin daya kai idanunsa wajen.

Dau hasken golden deck din gaban motar ta da yake kunne ya haska sunan ta boro boro,inda wasu bold nd italic letters suka bayyana an rubuta sunan ta wato GULNAR ASSIDIQUE BADARU.

Ita kadaice amma kuyangi sunkai shida da suke zagaye da ita,na bakwan tana kusa da ita daf rike da tarkacen wayoyin ta da jakarta na kamfanin vera wang dayaji kyau da tsada..

Shiru wajen ya dadayi sabida rudewar da masu kallon gulnar sukayi wasu ma adduar neman tsari sukeyi a zuciyar su dan basu tabbatar cewa ba macen aljanu suke kallo a gaban su ba.

Gulnar is a beauty to be hold inda sukan su jama'an dake wajen suka fara kokonto anya ko mutum ce dan basu taba ganin macen da halittar sa is very much close to perfect inda babu wani kwakaran kuskure a tsarinsa kamar na gulnar ba.

Tsaban kyaun fuskanta da shape din dirin jikinta ta zakace ita tayi kanta koko da zanen pencil aka zauna aka tsarata izuwa yadda ranta ke so,gulnar fara ce sol kalar jikin kakan ta sarki Ahmadu gumal iii,wani irin flawless red indian skin colour take dashi mai daukar hankli.

Tsayin ta dan daidai ne hakama ita ba qatuwa bace snn ita ba tsiriyaya ba tana da lallausan doguwar fuska hakama suman kanta yana da tsaho duk dai wani abu mai kyau da kara kyau ajikin dan adam akwai ajikinta.

Cike da kasaita da mulki irinna jinin sarauta take aza takunta daya akan daya akan heel dinta mai tsada da tsini,she was slow nd majestic,fierce in her looks.Ko yanayin Suturar dake jikinta ya shaida cewa lalle ita din
Descendant of his royal highness late emir Ahmadu i ne,wanda shine mutumi na farko da yay accepting british rule for gumal emiratis in 1903.Wato kakan kakanta...

Her punchy orange nd cool blue poet hand malone souliers plunging gown provockes a perfectly balance nd stylish look,daga yadda take bi da kanta tamkar kwai,a kallo daya ma ya isa ka fahimce cewa yarinyar bata san me ake kira da talauci ba.

Gulnar ƴace guda tal awajen wani shaharren business mogul wato Engr Assidique badaru fateh.He is a political shareholder nd a topper in forbes list of billionaire business men in d world.

Mahaifiyarta sunanta princess sanah Ahmadu Aliyu gumal iii,The honourable Doughter of emir of birnin mamman also known as gumal emirates in jigawa state nigeria.

Duk da kasancewar mahaifin gulnar mai kudin gaske ne amma familyn mahaifyarta yanada muhammanci mai tsanani sabida sarautarsu ta asalice right from the prior emir of gumal late Ahmadu of 1903 kakan kakansu wanda shine ma ya kwaco ma masarautar gumal yancinta na zama masaurata mai daraja a jigawa state by simply collaborating them with british rule in 1903.

Gulnar ita kadaice jikar sarkin gumal maici ayanzu shiyasa kowani zagowar hutun xango takan bar shahararriyar mansion din mahaifinta dake Abuja domin tazo har masauratar gumal dake jigawa state domin
Yin hutunta tare da mai martaba sarkin gumal mahaifin mamanta.

LAMARIN GOBE.Donde viven las historias. Descúbrelo ahora