Hello,salamu alaikum fanmily.
Our end of year Brand new Story is here.This is,ohhhhhh gosh i dont knw...but trust me is another journey of zillion awnnnnnnns.
All right reserve pls!
Totally a work of fiction, any resembalance of story or lifestyle is totally a coincedence.Book din kashi biyu ne...
Book 1
Nd
Book 2
If u like call it season 1 /2
Date of realesed not for certain...
Shud it be a suprise?wink...Descriptions!
LAMARIN GOBE...sai Allah!
Lamarin Gobe labarine daya haɗa mutane uku acikin kundin qaddararsu.
"GULNAR ta kasance yar gata, mai tsananin girman kai da rashin sanin ciwon kanta,bata taɓa sanin darajar wani dan Adam waishi talaka a duniya ba.bata da wani ɗabia face ta kaskantar da na ƙasa da ita....
"SUJAMAL, ya kasance boyayyar mutum wanda babu wanda yasan asalinshi,saidai yana da sanyin hali,talaka ne wanda bai mallaki komi ba face makahuwar tsohuwa daga Ahlul kitabi(christian) data reneshi.duk da sujamal baida komi amma shi kamili ne wanda yasan darajar mutum ko yaya yake!
"HEER yarinya ce mai murdaddiyar halin girma, itama kamar cousin sis dinta gulnar take wajen gata,ilimi da kyau.sai dai halayyar su ta mu'amala yasha bambam,abunda ya bambamta su kuwa shine Heer kamila ce tasan darajar dan adam bata damu da ko shi mai kudi bane ko talaka!
Qaddara ta hada sujamal,Heer da gulnar gudanar da rayuwa waje daya! Tirƙashi wannan shi ake kira when east meet west...shin ta yaya Abubuwa zasu wakana acikin lamarin Gobe?
VOCÊ ESTÁ LENDO
LAMARIN GOBE.
Fantasia"GULNAR assidique badaru Ta kasance yarinya mai tsananin jiji da kai da giggiwa wance bata ɗauki talaka abakin komi ba face abun takawarta,ita yar gata ce,tun tasowarta batada wani abar fargaba a duniya face yar uwarta HEER ALKALI wanda take ganin k...