14

238 17 1
                                    

LAMARIN GOBE.

SURAYYAHMS

14.

Tafiyar kurame ne yakaisu har cikin babban sashen princess sanah gumal dake dauke da wani katafaren falo na Alfarma qamshin African orange da sandal wood ke tashi ko ina yadau raɓa sabida karar airmores din da suke busa tsaftacciyar sanyin iska mai dadi da saka nitsuwa.

Suna shiga suka iske princess sanah din zaune akan lumtsa lumtsan lush arabian leather cushion daga samanta har kasarta kyalli yake jikinta a kawace da wata Tsadadden boubou gown na golden chantilly lace hannayenta da kafafuwanta sunsha ja da bakin kumshi ga ado na gwalagwalai,the Palor was dished in Baby Blue nd gray colour making the whole place looking modern nd luxurious.

Kamemmiyar murmushi mai aji princess sanah ta saki sakamakon ganinsu su biyun atare ayayin datake shirin karkare wayar da suka shigo ciki suka isketa tanayi.

Heer ne agaba, kanta na kallon kasa cikin nitsuwa da girmamawa ta taho cikin sanyin ladabi ta zube kasa kan daddumar gabanta ahankli ta samu mazauni.

Kai tsaye gulnar ta wuce abunta ta zauna akan kujerar dake kallon na mahaifyartata ta dalekai tayi dare dare ta dora kafafunta daya akan daya tanamai kadasu ahankli.

Wani Shirune ya ratsa wajen After like 3minutes princess sanah ta kammala amsa wayar ta juyo kansu tare da sakar musu sassanyar murmushi.
Heer ne ta soma gaishe ta ta amsata cikin sakin fuska,fuskanta cike da fara'a ta dubi yarta gulnar dake zaune damas wanda girman kaine kawai ya hanata motsa bakinta bare tay gaisuwa,
Duk hakan bai dame princess sanah ba,cike da murnan ganin yar tata datake mutuwar so a duniya tace"Alhamdullhi,
masha Allah my baby ashe har kin dawo i missed u. Wani irin
Dauke kai gulnar tay cike da tumbatsa kamar bada ita akayi maganan ba tana wani shan qamshi
Kwakkwarn motsi batayi ba sabida kame ajintaa, Daga can inda ta hakimce a zaune ta saki miskilallen murmushi dakyar daga haka bata yi wani yunkurin gaisuwar ba daga can din kawai tay dan yake tace"i miss u too mumy,ya kike?

Sassanyar Murmushi princess sanah ta saki dan Inda sabo ai ansaba da halayyar gulnar musmmn ma rashin son gaishar da babba awajenta,Cikin sauke boyayyar ajiyar zuciya prncess sanah tace "good.Ina fatan su baba da mama lpyansu?nd hws ur break..did u enjoy it?

Cike da yangataccyar salo na kamewa tace
"Yes,nd no.

Princess sanah dake kan murmushi take ta yanke tace why no?Furzan iska tay cikin basarwa gameda yarfa suman kanta baya,sai da tsuke bakin nan cikin salon rigima kafin tace "kinsani ai mum basai na fada miki ba,grand ma ce,dat ur mother is alwys on my neck.

Yar karamar dariyace ta kufce wajen princess sanah ayayin da ta jinginar da bayanta slowly kan kujera
"hmm ai dama nasan tatsuniyar gizo bata wuce na koki.

Acikin sigar sakarci da shagwaba gulnar ta makalkale wuya tace "Yes mumy.. itace fa,ni wallh bansan ya akayi kika fito acikinta ba har kuma kika girma a hannunta,like ishe really ur mom?seriously?

Tana gama furta hakan
Heer tadago kai tabita da wani irin kallo, jin ta furta irin wann maganar da bai dace ba sam,sun hade ido amma kota kulata ta cigaba da cewa "oh my gosh mum,she is so mean nd annoying,gata tsohuwa amma tacika takuri,sai shegen so  mita، if not for grandpa babu abunda zai hadani da ita nide.

Princess sanah ta tabe baki cikin ko in kula da yanayin da gulnar ke maganan with no sense of respect,tace"gulnar kenan,my babygirl kedai fadarku da mama baya taɓa karewa ko?..inkin lura mama ai haka take
She is toned with ethics nd etiquettes na Al'adun mu na hausa na tun da can can shiyasa kullum acikin takurawa rayuwar kowa take.

Gulnar ta gwalo ido waje tace ohhhh kema tana takuramiki kenan ko mama?i tot is just me dan nasan ta tsaneni, Tabb,toh Nide badani ba. Besides, yau din nan ma grand pa yace mata dokace karta kara batamin raina.

LAMARIN GOBE.Kde žijí příběhy. Začni objevovat