LAMARIN GOBE....
......sai Allah._♡ The Love circle._
07..
Daga kasar U.S.A kuwa
4:40am dot sujamal ya farka daga bacci da kyar shima sabida alarm din gefen gadonshi ne daya damesa da buzzzzzzz yatadashi,tashi yayi da addua abakinsa snn ya shiga bathroom dinsa direct,yadan dade aciki yana wanka kafin yafito jikinshi nannade cikin wani pure white bathrobe na calvin klein wanda ta amshe kalar fatar jikinshi dats so shiny nd soft kamar wani jikin jariri.zama yayi cikin nitsuwa Abakin gadon nasa snn ya shiga shafa sweet soothing notes of neroli moisturixing cream dinsa mai kamshin dadi ajikin sulbabben fatar jikin nasa yana bin ko inansa a tsanake,Can sannan yatashi ya nufi glass cover ward robe dinshi inda yaja yabude ahankli yaciro wani soft grey DAR jallabiya da wata baqar logo print shot na parco rabanne wanda ya yasakata ajikinshi tazauna ajikinshin tamai kyau sosai.
Designers fragnance din "Replica"by the fireplace, ya fetsfesa sannan ya shimfida dadduma yay raka'atanl fajar,bayan nan ya hada da raka'a biyu ta sallahn asubahi,yana sallamewa yaji kamar ana bugamai kofa..
Wani yatsine fuskarsa yayi sanin bazai wuce mayun guards dinsan Nan bane da suke yawan isarsa da nacinsu,ya dau kusan minti 10 yana zaune shiru kamr bazai amsa ba kafin da kyar dai cikin muryan sa na kasaita yace"come in"
bude kofar ma'n yay ya shigo snn marida ma ta shigo ciki a hankli,sanye ma'an yake da wata neat matte black coat kamar da shirinsa ya kwana,ita kuma marida koina ajikinta a killace yke da Uniform din aikinta na riga da zani dark blue in colour hannunta rikeda da wata yar karaman italian tray mai dauke Da small mug of hot coffee akai wanda tuni dadin qamshinsa mai sanyayawa ya cika iskan dakin da qamshi.
karasowa tayi gabanshi a nitse ta ijiye tray din daf dakan dadduman San sannan ta miqe ta tsaya acan gefe tayi shiru dan dokan aikinsu ce kamar (professional etiquettes)
ta farko da already anka gindaya musu na cewa sujamal baiya bukatar jin surutu,barin ma da muryan ƴa mace,bare ma'aikaciya tana yawan yin masa magana da voice dinta inba shi ya bata umarni ba,dan haka acan gefe marida taja ta tsaya shiru kamar gunki kanta na kallon can kasa inda ko motsin sautin saukar numfashinta ya kufco waje tana tsarge dashi .Doka ta biyu kuma ba'a yima sujamal magana da dagaggenn murya ko murya mai karfi,dan haka kusan dolen su ne in zasu masa magana kowata irice saisun samu cikakken nitsuwa da dedetuwar hankli snn su sako lafuzzan su cikin tautashshiyar murya marar kara da karfi.
ma'n ne ya matso daf tareda dan rusuna kai muryan sa kasa kasa cikin taushi da ladabi yace"Ur coffe sir,"and we are leaving in the next 40 min..ur flight is taken off by 7.30am, sir.
Shiru yay Baice komi ba, da gefen idonsa kawai ya kalli coffe din fuskansa ba a sake ba baikuma ce Mashi uffan ba,as usual yunkurin mikewa tsaye yay yanayinsa cikeda ruwan tsantsar mulki da kwarjini,tashi yay daga kan dadduman nasa snn yahau kan gadon sa ya zauna tareda da nannade kafafuwarsa cikin yanayin kasaita da mulki snn yay zamansa soo comfortably akansu ya
na mai masa pointing coffee din da yar yatsa alamun ya mikomasa.Marmaza ma'an ya dauko coffen din da sauri kuma cikin ladabi ya mikamai yasa hannu ya karba,a hankli yakai bakinshi yay sipping dan kadan sann ya zare a bakinshi batare daya kalle kodayan su ba,muryan sa can kasa kasa zaka rantse bashi ne yay magana ba.
"my phone.
Ya fadi hakan a fili fuskarsa emotionless while acikin zuciyarsa yana ta expecting ace masa akwai kiran mahaifinshi akai Dan shikadai yasan kalar zumudin da sukeyi azukatan su yau da ya kasance zasu sake kasancewa da juna.Da sauri ma'n ya juya yai kan side table ya dauko wata hadaddiyar kalar champainge gold Apple phone dinshi customised with his full name at d tip of the screen,sanda ya dan dubakan wayar snn ya taho dashi yanamai mikamai cikin ladabi yace.."your phone sir,no miss calls,few messeges.

ŞİMDİ OKUDUĞUN
LAMARIN GOBE.
Fantastik"GULNAR assidique badaru Ta kasance yarinya mai tsananin jiji da kai da giggiwa wance bata ɗauki talaka abakin komi ba face abun takawarta,ita yar gata ce,tun tasowarta batada wani abar fargaba a duniya face yar uwarta HEER ALKALI wanda take ganin k...