13

175 18 9
                                    

LAMARIN GOBE....
......sai Allah.

_♡ The Love circle._

13:
family lineage of
Badaru safeey Allah.

familyn mahaifin gulnar wato Alhaji Assidique Badaru safeey Allah zuriarsa zuria ce mai girman gaske da kuma ƙima da dukiya.

mahaifansa sune Alhaji safeey Allah badaru fateh da mahaifiyarsa mai suna hajiya umayyah Arab Kabeer,wanda dukansu sanannun billonaires ne..

An haife mahaifin gulnar ne a garin kano,a yankin bichi..Mahaifinsa wato late Alhaj safeey Allah badaru fate,wani babban magajin arzikine,kamar inda dai akasan yan kano da gadon neman nakai,
da kuma azamar tara arziki,assidique badaru was also born in to a billonaire family,arziki mai dumbin yawa yabi jinin zuriarsu tun daga kan kakan kakkani.

Mahaifinsa Marigayi safeey Allah badaru fateh mutumin kirkine sosai wanda ya gaji girma da karamci ga saka tsoron Allah a dikkan lamuransa.

Matarsa hajiya umayyah Arab kabeer is a philantropist nd a powerful business woman ta shahara ne a harkan ilimin ruwa dana saida gwalagwalai,duk da busy life dinsu a matsayinsu na cikkakun billionaires bai hanasu samun haihuwa ba.

Sun haifi yayansu kwalli biyu,wato Abubakar Assidique safeey Allah badaru, da kuma Aaani fatima safeey Allah badaru,cikin so da gata suka raini yayansu,saidai as time goes on duka yaran sai sukafi shakuwa da mahaifinsu alhaj badaru safeey Allah fiyeda mahaifiyarsu umayya arab kabeer, sabida shi mutum ne na kwarai snn yay iya bakin kkrinsa wajen ganin ya basu tarbiya mai kyau ba irinna sangartattun yaran masu arziki irinsu ba.

Hakan ne kuma yasa babban danshi alhj Assiduque badaru,yay kkri ya kuma jajirce wajen biyo sawun kafarsa na zamowa babbaan billioniyan kanshi tun yana dan shekara ashirin da biyu na haihuwa.

Wanda tun a zamanin yana raye suna da hannayen jari masu dumbin yawa ciki da wajen kasar nan, suna da kamfanoni da rijiyoyi da masana'antar man fetur da ma'adanai kamarsu gold,limestone,natural gas,coal etc ana kuma damawa dasu wajen harkan gona musmmn ma ta shinkafa.

Saidai anan kasar nigeria
Mahaifin Asaddique,wato marigayi Alhaj safeey Allah,yanada wani shaharrren uban gidan sa wanda aka fi sani da suna *king saiful islam khalifa* of hadejiya emirates jihar jigawa.

King Saiful islam khalifa shine daya tamkar dubu,kuma cikakken uwa da uba,bango Abun jingina ga mahaifin assidque badaru wato safeyy Allah badaru...

Zumuntarsu ta gado ce tsakanin kakanni da kakanni.

Azamaninsu King saiful islam khalifa din wani shahararren sarkine mai dumbin dukiya da iko,a zamanin shiya riƙe duk wani fadi tashi da dawainiyar dake kumshe acikin rayuwar alhaj safeey Allah badaru fateh,ya kuma rikeshi a matsayin dan uwa tun baiyi aure ba har ixuwa lkcin da yazo yayi ya aure hjya umayya arab,har suka haifi yayansu abubakar sadik da aani fatima.

Assidique badaru ya taso da sanin cewa Babban ubangidan su shine sarkin hadejia king saiful islam khalefawanda shi lokcin baida,ƴa mace sai dansa kwalli daya na miji wanda ake kira da"yerima Abdulsamad saiful islam khaleefa wanda a girme ma ya girme su Asiddique badaru din.

Kuma Dalili kenan dayasa basu hada zuriarsu ta hanyar aure ba,kasancewar yayensu na fari dukkansu maza ne,hakan ne ya jawo qaddara ta kawo auren Assidique badaru da kuma matarsa sanah Ahamadu gumal daga emirate din gumal wanda sukansu a karkashin karfin mulki saiful islam of hadejiya emirate suke snn kowani emirates council dake jigawa tana karkashin mulkin king saiful islam din ne a wnn lkcin.

Duk wani ahali na alhaji Safeey Allah suna paying special respect da noble homage wa masauratar King saiful islam khalifa a matsayin uban gidansu.

saidai har aka bar duniya Allah baisa sun hada zuria ba,dake dukansu yaya maza suka haifa a farko,kafin kuma a zo ahaife Aani fatouma already Ɗan king saiful islam,wato abdl samad ya aure matarsa Bahriyal Al Abeeda,itama kuma fatiman at a very young age tay aurenta ta auri masoyinta prince Abduljabbar Abdl jalal halfcaste ne dan gidan wani babban matukin jirgin sama na yaqin Amurka..l

LAMARIN GOBE.Where stories live. Discover now