5

257 27 0
                                    

LAMARIN GOBE....
......sai Allah.

_♡ The Love circle._

05.

_Baitul keiser_

Acikin wani irin tsaftataccyar salo na soyayya Da gata ake rainon yerima sujamal,a cikin makaken fadarsu mai dauke da asalin ginin sarauta na zamani tsarin sa na super structured french provincial mansion mai kyau dake cikin makeken gidan gonarsu ta Baitul keiser.

Sujamal har ya taso ya fara wayo baisan kowa arayuwarshi sama da yadda ya san mahaifinshi king Abdlsamad khaleefa ba,duba da agaban sane kawai yakeyin rayuwarshi dede dana kowani mutum,babu wani mayafin fuska bare matakan tsaro.
bayan shi sai kuma nurse susan dake rainonshi tsakanin ta da Allah kamr itace uwar data kawoshi duniya,da doctor maheer dake zuwa mishi once in a while domin duba lpyar jikinshi,iyasu kenan da su kasan siffa da kamanin sujamal ciki da waje Dan tunda aka maidashi baitul keiser ummu abla ko wani halitta na daban bai taba zuwa inda yake ba,ya zamto ma ayanzu ko ummu ablahn data taba ganin fusknshi yana dan wata sha uku bata san real kamanninshi aynzu ba msnm dayacika har tsawon shekaru sama da biyar.

Acikin dankareren mansion dinsu na beitul keiser sashen sujamal din na daban ne inda babu wani ma'aikacinda yake yin gigi ko mafarkin giftawa tawajen,hatta kofar dakinshi remote control metallic door ne wanda akayi setting dinshi da wasu tsirarrun codes remote dinda dashine kawai ake iya budewa kafin a shiga ciki.

Tun yana cikin tsumma ake nada mashi wani transparent turban mai mayafin dayake rufe rabin kamannin fuskarshi inda iya kwayar idanunshi ne sukan kasance a fili akowani lokaci.

Tun yana da shekara hudu a duniya ake karantar dashi ilimin sanin salon mulki da sarauta acikin fadar baitul keiser inda ko masu karantar dashi din ma basusan asalin kamannin shi ba.

U can imagine how highly important nd special he is actually feeling kasancewar an gama nuna masa cewa shidin wani halitta ne mai matukar daraja da muhimmanci.

dadin karawa da Allah ya bashi tabbataciyar baiwar ƙira da kyau na musamman wanda sai an wanke kyawawa dubu kafin aci karo da irinsa kwaya daya,komi na halitta dake ajikinsa irinna na iyayenshine dan bai rage su da komi ba snn baya kama zak zak da kowa acikinsu.

sujamal farine full defination of fair nd glowing pale skin,fatar jikinshi nada wani irin sulɓi da kyalli bana wasa ba,yana da doguwar hanci zar kamar pencil wanda ya gama dacewa da tsarin fuskar tashi.
   gashin kansa dana girarsa a cike suke luf da suma mai tsananin tsantsi da laushi hardan space dake tsakanin girarma suna neman hadewa dakansu..

Kwayar idanuwansa kuwa kalar tokane masu duhu da maiko wanda basu cika manya ba kuma ba kanana ba acyclic round haka zaka tsince shape dinsu,
eyelashes dinsa dogaye ne, wara wara. sai dan karamin heartshaped lotus pink lip dinshi(irin deep pink mai dan dibi da purple)mai kyau da daukar idanu,gefe da gefen fuskarshi shatin suman sajene lub lub akwance daga ganinsa kasan he is going to be so hairy nd escentric lol.

kyan fuskar mahaifinshi dana mahaifyarshi ya hada anashi kaf wanda hakan yasa fuskarshin ya kasance doguwar fuska mai wani irin tsararren cikar haiba da fasali
Kamar yadda ginannen dirin jikinshi yake mai matukar daukar ido Da kwarjini.

kullum akan suturtashi ne Da wasu irin striking Royal costumes made from expensive materials nd accesories irinsu raw silk nd handwoven cotton yarns imported strickly frm morocco
,switzland, saudia arabia,egypts nd nigeria.

his royalty designer was a fashion extremist,ana masa designs din kayan sa ne dede da irin design din mahaifinshi king Abdlsamad saiful islam khaleefa who is indeed the real defination of royalty nd sophiscation.

Duka kayan sawansun is based on choice of "Haute culture" .rare nd specific choices.

kayan sarauta na al'adun hausa kamarsu heavily Embroided babban riga irinsu (Allura biyu,suka dubu,ko aska biyu)da
Wando da buje),sai kuma
Rawani(rawani harsa ko rawani dan kura),yar ciki da falmala,hula(kube,da Dara)kandura,shamagh da kyafaffun alkyabbai na Alfarma,Zubuni,Jabba
Kufta,Kaftan,Takalma da akayisu da Feathers of cock or other exquisite animals furs.

LAMARIN GOBE.Where stories live. Discover now