https://chat.whatsapp.com/H60CWiGISVFKEFT6NedEUw
https://whatsapp.com/channel/0029VaZmQcv4yltXZ8zJiD3y
_TYPING📲 TYPING 📲 TYPING_📲
💫A MAFARKI NASANTA💫
I know her in my dreams
By
Pha'eezah Almustapha
Daga Alkalamin✍️✍️
💫Fa'eeh BG💫
Dedicated to my lovely sis lailat Almustapha Murai💔
🙌First lady🙌
------------------------------------------------------------------
_Yar lelen Taskira _ --------------------------------------------------------------------
TASKIRA WRITER'S FORUM
💫T. W. F💫Rubutu Baiwace Ga Wanda Allah Ya Baiwa Da Hikimar Mu Muke Alfahari
TASKIRA ASIRIN MARUBUTA📝
____________________________________________
* بسم الله الرحمن الرحيم*...
*فيدك، ابي وامي يارسول الله (صل الله عليه وسلم)* 🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹
*Paid*📙*_EPISODE2️⃣_*
*_PAGE1️⃣_*follow me please on
*@Arewabooks*
@Faizatou*Wattpad*
@Fai'zaMurai*Facebook&instagram*
@Pha'eezah Almustapha🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰
*BONUS PAGE*👌👌
*D'AYA TAL SABODA ALLAH DA K'AUNAR DA NAKE MUKU*🌹🌹🌹🌹😍😍🤩🥰
_____________________________________________*Alhamdulillah muna gode ma ubangiji da yabamu iKon fara Book two lafiya,ya Allah Ina rok'on ka kamar yadda nafara sa lafiya ya rabbi kabani iKon kammala sa lafiya,ya ubangiji kabani Ikon Isar da sak'on da nake son isarwa ga Alumma,Kuma kabasu iKon yin Amfani da Abunda suka tsinta acikin wannan littafi.*_🤲🤲🤲
_*Dan ALLAH kar ki fitar min da littafi,ni bazance Allah ya Isa ba,Amma Ina rok'on ku da ALLAH 🙏wannan itace k'aunar da zaku nuna mini Yan uwa*_🥰🥰🥰
_*Ki biya ki karanta Yar uwa,ki Sha karatu anatse cikin natsuwar ki da k'ima da darajarki ta asali*._🤩🤩
*Ki Siya akan Farashi Mai sauk'i*
_# N500 kachal_
*Sai ki tura ta wannan Account number d'in*
*2130899840*
*UBA*
*Faiza Almustapha*
*Sai ki tura shaidar payment dinki ta* *wannan lambar*
*08069059746*
_Daga kin tura sai asaka ki a *PAID GROUP*_✍️✍️
_*Mutanen NIGER Kuna iya turo katin waya ta Airtel numban d'ita A matsayin payment naku, sai shaidar payment naku ta wannan lambar waya*._
_*+234 808 750 4734*__*Na Facebook masu k'aramin waya zaku iya biyan kud'inku akwai PAID GROUP na Facebook,in ki/ka biya za,a Saka ki/ka aciki DM*_...✍️
🎇∆🎇∆🎇∆🎇∆🎇∆
Yayi dai dai da K'ara bugun zuciyarsa da tun shigowar sa sashen yaji fad'uwar gabansa tak'aru,su Halee da Dr.yusuf d'an durk'usawa sukayi su ka gaidashi cikin girmamawa,ya Amsa musu cikin sakin fuska da tsare su da idanu.
Baba Adee ne ya mik'e Yana mik'ama sa Hannu Yana Furta
"Assalamu Alaikum"
K'irjin sa ne ya fad'i Jin sautin Muryar Wanda Bai tab'a tsamammanin Jin ta ba ayanzu,Ida juyo da fuskar sa yayi Mai cike da kwarjini acikin rawaninsa daga duban da yake Yiwa su Halee,Yana Kai duban sa ga kamilalliyar muryar tasa Mai cike da Kamala wadda yasan sa da ita tun a shekarun Baya, cikin rawar murya Mai had'e da razana ya Furta
YOU ARE READING
💤A MAFARKI NASANTA💤( I know her in my dream )
General FictionHaka take ta faman Lilo da k'afafun ta tare da sakin k'ayataccen murmushinta,tana cigaba da binsa da kyawawan idanunta masu haske kamar wata k'aramar yarinya cikin Rashin damuwa tana k'ara fad'ad'a murmushin ta Wanda ke nuna Babu abun da ke damunta...