1️⃣1️⃣

1K 53 5
                                    

                  Episode 1️⃣1️⃣
               ‼️Abdulbaseet ‼️
Na: Bintnagz( Hasna mansur nagoda)
Make sure to check out @bintnags on wattpad.

Shima kansa ya nuna tare da zaro ido 😳😳 dan bai fuskanci zance ba har yanzu......gwaggo ce ta kula suna yar nune nune shi da Hajar hakan yasa tace kaiii baka gane abun da nake fadi bane? Ta hade girar sama da kasa tana kallon sa.
Hajar ce ta amsa masa gwaggo wallahi bai gane me kuke nufi ba.....
Rufe mana baki mara kunya futsarariya da ke nake ko da shi nake tashi ki futa ki bawa mutane waje, waya gayato ki ma.......😠
Ba shiri Hajar ta mike jiki a sanyaye , yana ganin mikewar ta shima yayi zumbur ya mike zasu fita tare.
Ina zaka dan rashin ta ido ka tsure ni da ido??? Sit dowun!!!!! gwaggo ta fada da turanci
Guri ya samu ya dada zama,
Ta kalli Hadiza da Engineer da tunda suka zauna basu ce komai ba tace,
Kai ba kaine ubansa ba wai,toh fada masa abun da nace.....
Nan dai Engineer ya bude baki ya fada masa abun da gwaggo tace.
Ko ajikin sa abun bai dame shi ba dan abun da bazai taba yuwuwa bane.
Smiling kawai yayi yace daddy am not ready for that and by the way i have other things to do which are more important than marriage. Am not here for marriage, or something like arranged marriage, i told grandma before, so can u pls excuse me, Yana kaiwa nan ya tashi ya fice.
Baki suka saki su duka suka bishi da kallo🤔
Yana fita kai tsaye dakin sa yayi, Hajar na tsaye bakin kofa tana jiran fitowar sa dan tasa halin yayan ta ba M wani sa'in.
Yaya how far??
Hajar rabi da su, that was nonsense!!
Toh me kace musu, yana kokarin shiga daki itama tana korari kutsa kai har suna karo
Me kuwa nace, i told the i dnt have time for that and not interested.
Dariya tayi tace yanzu abun da kace kenan?
Toh me zance????
Me yakon kace kana da wacca kake so,
Binta yayi da kallo, tare da fadin and who is that ???
Kafini sanin ta ai, koma baka da ita sai kayi karyar kana da da shikenan.
Hajar tashi kije dan allah, lets talk anjima.
Ama dai kasan yaya zancen nan ba mutuwa yayai ba ko?
What ever i dnt care tashi ki tafi pls.
****************************************************
Duk wata hanya da hadiza zata bi ta uzurawa rayuwar Abdulbaseet toh wannan hanyar hadiza take bi, babar damuwar ita ce babu wanda yasan tanayi, idan ka ganta saika rantse ba zata tabayin hakan ba, yanzu a ganin ta idan ta aura wa yar yarta Abdulbaseet zasu samu na samu su kuma bar na bari, ga rahama itama a tsaye take yar duniya ce ta karshe bariki babu wanda rahama batayi, maza kuwa ba'a magana wajen rahama dan ta maida su riga, yau tasa wanan gobe ta cire wannan, ga tatsar kudin gun namiji da tatike shi rahama tayi degree a wannan fage, bata dau namiji da mahimmancin komai ba balantana tasa aure a gabanta, dan ko da aka yi mata zancen Abdulbaseet aka ce mata daga ture ya dawo kuma aka nuna mata hotan sa, ga kuma kudi yana da shi faduwa tazo daidai da zama dan irin su Abdulbaseet dama take so, dan a ganinta a waye yake dan ture ne, kuma ba zai ki sakar mata ba.
Yau da yanma rahama tazo gidan Engineer ta shiga fallo Hadiza ta tarbe ta sai nan nan take da ita ta kawo mata wannan ta kawo mata wannan,
Hajar na gefe tana kallo ita dai sai wurga mata harara take yi tun rahama bata luraba har ta fara tsarguwa. Suna cikin hira sama sama da Hadiza rahama take tambayar Abdulbaseet, cikin fara'a hadiza tace Hajar ta zo ta kaita bangaren shi su gaisa, dan tasan ko ta kira shi bazai zo ba.
Hajar na tafe tana binta a baya har suka karaso ta samata thumbprint dinta kofar ta bude bata jira ganin shi garta ba ta juya ta bar wajen.
Sautin music din da ya saba sawa mai taushi shine a kune ya kure volume, daga shi sai singlet da gajeran wandon sa, yana zaune fallo yana latse latsen waya, jin rufe kofar ya daga kai dan ya zata Hajar ce har ya fadin
My lovely sister.....
Shirun da yaji yasa ya daga kai
Abu ya gani sandandan a gabansa, shi ba fari ba shi ba baki ba fuska duk ta dashe tasha bleaching, tana da dan jiki kadan, wani wari take wanda ba'a ganewa warin turaren duri ne ko jikin ne a haka, warin turare dan duri take yi😂 sai wani chingam ta ke taunawa kamar sabuwar jaka, kas-kas-das-das kawai kake ji
Cikin bacin rai ya furta malama lafiya cikin harshe turanci......
Rasa abun da zata ce tayi nan ta fara kame kame
i........i........i...... a daburce tace....... guda money😂 ta fada
Get out please ya nuna mata hanya.....
Abdulbaseet nice fah.....
Nice rahama wada za'a daura mana aure.....
Jin tace rahama da kuma aure yasa ya fuskanci me take nufi.......
Abun ma takaici ya bashi da kuma haushi, dariyar takaici ya kwace masa, ganin yayi dariya ta zata zai sasauta mata ama sai jitayi ya fincikota yayi bakin kofa da ita.......
This is the way out and please don't you ever come this way again in ur life,if not am gonna fuck your motherfucking ass..... you bitch😡
Sakato tayi tana kallon shi dan bata ma san me yake cewa ba...... banda wani kara burge ta da kashe ta dayayi......
I lobi you to ta fada tare da yin murmushi☺️
Tsaki yaja mtssssssswwwwwww ya bame kofar ya barta a tsaye a wajen.
Huci kawai yake yi, daki ya shiga ya kunna AC ya fada kan gado, ya rasa me ma kemasa dadi rufa ido kawai yayi da tafin hannun sa yana sauke ajiyar zuciya,,, fuskar salama kawai ya hango wani murmushi yayi da bai san ma yayi ba ya tare da fadin SALAMA😁 nan da nan ya shiga tunanin ta ya manta duk abun da ke damun sa.
To be continued..................

Mai yi muku fatan alheri a koda yaushe
Bintnagz(Hasna masur nagoda)
Mu kasance cikin episode na gaba domin jin yadda zata kaya

Make sure to drop your comments
                  Likes and vote 🗳

𝐀𝐁𝐃𝐔𝐋𝐁𝐀𝐒𝐄𝐄𝐓Tempat cerita menjadi hidup. Temukan sekarang