*💅 TAMBARIN TALAKA 💅*
*NA*
*MARYAM ALHASSAN DAN'IYA**🌈 KAINUWA WRITERS ASSOCIATION🤝*
*{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}**Vote me on wattpat* *@maryam-obam*
*WWW.maryamobamnovels.com*
https://www.facebook.com/kainuwawritersassociation/
215to220
*DEDICATED TO....*
*NAFISA MRS DAN MALIKIN KAWO*A Majeed yau kwanashi biyu bai fita ko inaba sai masallaci, Zainab kwana biyun da yayi bata ga fitanshi ba yasa ta saki jiki dashi tana nuna mai Luv dan kawai kar yayi tunanin zuwa wajan indo, shiko tunani ne fal ranshi yana tunanin koya aysha ke ciki yanzu, wani lokacin kuma sai yayi tsaki tare da fadin mai yasa zan damu tunda ita bata damu dani ba, duk yanda yaso ya cire tunanin ta a ranshi ya kasa amma yayi alkawarin bazai koma gidan ba har sai ta nemeshi din kaman yanda tace mishi dan yana ganin hakan zai bata daman yarda da cewa yana sonta tunda yabi umarninta, sai dai yanzu ya rage takaici tunda Zainab ta sauko harta fahimce shi, jin hannun zainab yayi a saman kanshi tana wasa dashi murmushi ya sakar mata tare da janyota jikinshi ya hura mata iska a ido dariya tayi tare da lumshe ido, lokaci daya kuma ya mata peck a goshinta tare da furta I love you my darling bude ido tayi a hankali tare da kallonshi tace miye bakaso a tare dani? Tambayan nata ya bashi mamaki amma bai bari ta ganeba amma tunda ta bukaci ta sani zai fada mata komai da yake damunshi a game da ita, hannunta ya rike tare da fadin..... Zainab kece first love dina and you know dat ina sonki sosai and b4 we get married munyi ma juna alkawari da dama amma daka baya duk kin watsar kin dauko wasu halaye da ban sanki dasu ba, ni namiji ne inada bukatan Mace amma ke gaba daya bakya bani hakki na dake kanki sai kinga dama kuma sai inyi wata biyar shida banyi sex dake ba and kuma ke da kanki zaki iya bada shaidana akan bana neman mata bana zina, in zaki duba ki gani kin san irin wannan abubuwan da kikeyi kina cuta na nifa mutum ne bawai dutse ba inada feelings Zainab idan kika duba karin aure ya wajabta a kaina tunda bakya iya daukan bukata na kwata2 ke bakya tunanin haiyuwa dan baki taba min magana akai ba, sannan bakya respecting dina a matsayin miji in zaki fita bakya neman permission dina fita kawai kikeyi Zainab duk yanda nakai da sonki dole inji kin fara fitar min a rai, sannan bakya respecting Mum dina and You knw itace ta haifeni indai kina sona dole ki sota, bayan haka ni namiji ne mai kishi bana son irin wannan dressing din da kikeyi kina fita dashi, wannan abubuwan sune suke bata min rai dake kuma bana so, a hankali ta dago kanta Tana hawaye tace hakane nasan ban kyauta maka ba, yanzu dama duk soyayyan da yake tsakaninmu zan iya fitar maka a rai? Janyota yayi jikinshi yace Zainab ko daya har gobe ina sonki indai zaki gyara halinki zaki tabbatar da hakan, shikenan zan gyara amma inaso ka sani haiyuwa nima inaso Allah ne bai bani ba, tashi tayi tabar dakin da sauri Tana kuka, jikinshi yaji yayi sanyi tare dajin tausayinta, tana shiga daki ta tabe baki tare da fadin zan gyara zanyi abunda kake bukata wlh saika Saki matar da uwarka ta aura ma zan nuna maka irin tawa kissan sannan haiyuwa kuma ban shirya ba dan bazan zama tsohuwar karfi da yaji ba inacin ganiyar kuruciya na ahem, jin karan bude kofar ne yasa ta kuma rushewa da kuka harda shesheka shiko ganin haka ya kara shiga damuwa yaita bata hakuri tare da gaya mata kalamai masu dadi dakyar tayi shuru sai narke mai takeyi a jiki shiko gogan irin sukuwar da takemai yasa tsigar jikinshi tashi tare da banana dinshi lura da wandonshi da tayi yasa ta fara kokarin tashi kamota yayi tare da jona bakinsu waje daya ya fara kissing itama martani ta fara mayar mai dan tasan dama indai ya fara dole ta biye mai dan yasan sirrin sarrafa Mace, shafata yakeyi tako ina tana wani irin nishi tare da kara kankame shi kissing dinshi itama ta fara tako ina tare da wasa da Banana dinshi lokaci daya ya janyota ya cire mata komai nan akayi mai gaba dayan bayan sun gama bacci ne ya dauke Zainab shiko toilet ya shiga yayi wanka shiryawa yayi yasa kananan kaya yayi kyau sosai ga kamshi na tashi ganin tana bacci baya son tashinta yasa ya dauki Key din motarshi ya nufi gidan Mum dinshi, tuki yake amma zuciyarshi cike take dason ganin Aysha yana tunanin ko wani hali take harya karasa gidan Mum koda ya shiga a falo yaga Mum ita daya, tana ganinshi ta saki murmushi tare da fadin son kaine da yamman nan, yace wlh Mum nan ya gaidata tare da zama kusa da ita amsawa tayi da fadin ina aysha? Yace tana gida Mum, mum tace ina fatan dai komai lafiya koh? Yace eh lfya qlau tare da tambaya ina Dad? Tace yana Sama yanzu ya haura, yace Mum dama magana za muyi harda Dad tace toh saika tashi muje, haurawa sukayi tare har dakin Dad din, bayan sun shiga A Majeed ya gaida mahaifin nashi amsawa yayi cikin Fara'a tare da tambayanshi ya iyalan nashi yadan sosa kai tare da fadin lfya Dad, shuru ya dan biyo baya kafin A Majeed yace Dad dama inaso in fada muku zan hada aysha da Zainab Gida day...... Tun kafin ya karasa Mum tace karka kuskura ko wacce ka barta a inda take bana son a takura ma yata ahem, dad yace haba fatima mai yasa zaki dinga fadin irin wannan maganan ba tare da kin jira munji dalilin shi nayin hakan ba, shuru tayi ganin haka Dad yace mai yasa kake son hadasu baka ganin rigima ne zai biyo baya? Yace Dad hadasu waje daya shine zai kawo zaman lafiya tsakaninsu tare da gudun zargi sannan Dad ita Zainab da kanta ta bukaci hakan.. Mum tace toh kaji koh? Bazai taba sabuwa ba Dad ne ya katseta tare da fadin fatima hadasu waje daya abune mai kyau shi kanshi zai sami kwanciyan hankali sannan duk wani zargi da zai dinga shiga ransu zai kawar ni banga laifin hadasu ba gidan aysha ai na zaman mutum biyu ne dan haka saika gyarama Zainab din dayan wajan itama, yace toh Dad, Mum tace wlh idan akama aysha wani abu saina saba maka, tunda zaka Sama Zainab kayan daki dama ni nayi ma aysha akwati dan haka saika mata naka akwatin Dad yayi murmushi tare da girgiza kai yce fatima kenan ,A Majeed yace Mum dama inason inyi mata tace yafi maka kwanciyan hankali sannan maganan aikinta fah? Yace an gama aikin asibitin nayi oder din kaya May be cikin week din nan su iso, tace Allah ya kaimu dad yace toh baki tambaya ba ita Zainab din maiya mata tunda anyi ma yarki asibiti, Mum tace aiki ya hanata kaga kam dole ya nema mata wani inko yace bazai gina bama ai dole ya barta tayi aikin, ita Zainab din inda zata fara aiki ai zai nema mata dai2 irin nata a gina mata Dad yace Fatima baki da dama Mum tace ai gaskiya ne dan naga shirin cutar aysha akeyi shine zai wani kawo zancen hadasu waje daya, shidai A Majeed tashi yayi tare da musu sallama, Mum ta bishi da harara, bayan ya fita Dad yace mata ba'a haka duka matanshi ne kuma duk yana sonsu dan haka ki daina nuna banbanci a tsakani Mum tace niba banbanci nake nunawa ba nasan halin matar nashi ne baida kyau Dad yace addu'a zaki dinga yi musu tace insha Allah.
Tuki yake yana tunani jin karan wayanshi yasa ya dauka yaga zainab ce, murmushi yayi tare da dauka yace Baby gani nan zuwa tace ok tare da kashe wayan kai tsaye gidanta ya nufa, bayan ya shiga tayi hugging dinshi tare da fadin ina kaje Baby, yace naje gidan mum ne, tace ya Mum din? Yaji dadin tambayan yace lfya nan ya zauna tare da fadin mai zaki bani inci? Tace babu komai nasha mako zaka siyo mana ne, yace Baby ya kamata ki faramin abinci ina cin naki, tace Baby kaifa da kanka kasan ban wani kware ba sosai a girki kai ya girgiza alaman takaici, kiran Abdul ne ya shigo wayanshi dauka yayi tare da fadin gani gidan aysha bakin gate security yace min wai kwananka wajan uku baka zoba, haba Man sannan kasan yau gidanta kake, A Majeed baya son Zainab ta gane yace ka jirani gani nan zuwa, bayan ya kashe ya kalli zainab tare da fadin zanje wajan Abdul sannan daka nan zan tafi gidan aysha kin san yau can nake, ga mamakinsa sai yaji tace inka je kace ina gaidata, hakan ya mishi dadi tare da ganin girmanta peck ya kai mata a goshi tare da fadin I love You har mota ta rakashi yana fita ta dawo Gida ta fara kuka tare da fadin wlh saina illata ki saina nuna miki kinyi kuskuren auran min miji akanki zan koya ma duk wata mce mai gigin auran mijin wata darasi ni Zainab nayi alkawarin bata miki rayuwa sai nasa kin tsani kanki banga wacce zan zauna da ita a matsayin kishiya ba kuka take sosai tana surutai.
Koda A Majeed yaje kofar gidan yaga motar abdul a gefe shima bai shiga ba fakawa yayi a gefe tare da fitowa ya bude motar Abdul ya shiga tare da fadin wato kai har lisafamin kwanaki kakeyi koh? Abdul yace haba Man gskya kaban mamaki wannan ne son da kake fada Kana ma aysha haba dan Allah kwana uku baka leko kaga halinda take ciki ba, kai dan tacema kayi nesa da ita shine zaka biye mata bayan kasan mata karancin tunani garesu kuma suna da rauni haba Man, A Majeed yakai mai duka irin na wasa tare da fadin kaida kanka kasan ina sonta sanda nake mata shine yasa ma har nake biye mata, nake daukan duk wani abu da tace, Abdul yace Man duk irin sonda kake ma Mace idan ta kawo abunda baiyi dai2 da hankali ba karka biye mata wlh ni nazo nema inci abincin amarya dan nasan Kana nan yau Ashe kai Kana can, A Majeed yace sai kazo muje Ai, abdul yace ina ai badani zaka shiga ba next time dai zan dawo yanzu dai kaje kaga halinda matarka take ciki, fita yayi a motar abdul ya shiga nashi tare dayin horn Mai gadi ya bude, Abdul shima ya wuce, bayan yayi parking ya fito tare da kulle motar ciki ya shiga kofar falon a bude yake bata falo direct dakinta ya nufa yaga bata ciki har zai juya yaga kaman mutum a kasa da sauri ya nufi wajan ya ganta bata ko motsi, cikin tashin hankali ya fara kiran sunanta tare da bubbugata amma ko gezau batayi ba hankalinshi ya tashi matuka hawayen da yakeyi ne Ya sauka fuskanta wani irin nishi tayi mai karfi ganin haka yasa ya tashi da sauri ya dibo ruwa ya fara shafa mata a jiki, ido ta bude tana ganin dishi2 ganin kaman A Majeed yasa ta kara bude idan sosai jikinta babu kwari ta Kasa tashi sai kallonshi da takeyi shima ita din yake kallo, lokaci daya kuma tasa kuka mai karfi......
Taku Maryam obam😘

YOU ARE READING
TAMBARIN TALAKA
Short Storylabari ne akan wata yarinya marainiya da tasha wahalan rayuwa da yanda dan uwanka zaiki yaron dan uwansa sai nasa.