220to225

1.8K 75 2
                                        

*💅 TAMBARIN TALAKA 💅*




                     *NA*

                    
*MARYAM ALHASSAN DAN'IYA*


*🌈 KAINUWA WRITERS ASSOCIATION🤝*
*{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}*




*Vote me on wattpat* *@maryam-obam*

*WWW.maryamobamnovels.com*


https://www.facebook.com/kainuwawritersassociation/







                      220to225





*DEDICATED  TO....*

*NAFISA MRS DAN MALIKIN KAWO*








Dagota yayi tare da hadata da jikinshi ya matseta da karfi tare Da shafa mata baya yana mai jin zafin kukan nata, a hankali ya saketa tare da zaunar da ita akan gadon dakin, har yanzu bata daina kukan ba, fita yayi jim kadan sai gashi da Tea a Cup ya shigo dashi, ganin tana kukan yasa ya kura mata ido hannu yasa yana goge mata hawayen tare da fadin plz stop it kin san bana son kukanki sa mata Cup din Tea din yayi a baki ta fara sha tunda ta kafe kai bata cire ba har saida ya kare ta kawar da kai, tausayi yaji ta bashi sosai dan yasan tana tare da yunwa, bayan ya ajiye Cup din a gefe yace aysha maiya sameki? Mai makon ta bashi amsa saita kuma fashewa da kuka tare da kokarin tashi daka wajan jin kaman jiri yana kokarin dibanta yasa ta zauna tare da daura hannu a kai alaman yana mata ciwo, sauke mata hannun yayi tare da fadin plz tell me my princess maiya sameki haushi tambayan nashi ya bata wato shi baima san maiya faru ba bayan yasan abunda yayi, cikin kuka tace dama nasan baka sona sai yasa kayi nesa dani, dan murmushi yayi tare da fadin Baby kina so in zauna kusa dake ne? Jin tayi shuru bata da niyan bashi amsa yasa yaci gaba da fadin nabi umarninki ne kaman yanda kikace and you know ina sonki sai yasa nakeyin duk abunda kikace koda kuwa zai cutar dani, yanzu ma nazo ne inga halin da kike ciki duk da baki bukaci ganina ba, amma kiyi hakuri zan tafi har sai kin nemeni din yana maganan Tana kara fashewa da kuka shima yana fadin hakan ne dan akwai abunda yake son ya fahimta a tare da ita, tashi yayi tare da fadin kiyi Hakuri zan tafi amma ki dinga kula da kanki bazan dawo ba har sai kin kirani da kanki tafiya ya farayi har yakai kofa yaji ta rungumeshi ta baya Tana kuka tare da fadin karka tafi ka barni ina bukatanka kusa dani bazan iya kara juran kayi nesa dani ba, kuka yaci karfinta sosai shiko yanda yake baiko motsaba mamakin kalaman nata yakeyi dan bai taba zatan zasu fito daka bakinta ba, komai yayi tsit bakajin karan komai saina kukanta wanda yake jinshi har cikin ranshi a hankali ya furta aysha mai yasa kike sona kusa dake bayan bakya sona? Cikin kuka tace sonda nake maka yasa bana so kayi nesa dani da sauri ya waigo tare da kara janyota jikinshi yace mai kika ce? Ido ta rufe tare da furta I love You I want you to stay with me forever dnt ever think of leaving me again, wani irin farin ciki ne ya lullube shi tare da mamakin jin kalman nan daka bakinta lallai yau yaji abunda bai taba zato ba, a hankali ya kira sunanta bude ido tayi Suka hada ido wani irin murmushi suka sakar ma juna mai cike da nuna tsantsar soyayya tare da tabbatar ma juna dagaske suna son junansu, idanshi nakan nata yace aysha ban taba tunanin zanji wannan kalman daka bakinki ba yau inaji nafi kowa cikin farin ciki zan nuna miki ina sonki fiye da tunaninki, idanta ta kara lumshewa ganin haka ya sakar mata peck akan lebanta da sauri ta bude ido Tana kallonshi murmushi yayi tare da fadin come on Baby zoki fadamin maiya sameki dan bugunshi a kirji tayi irin na shagwaba tace bakai bane, ido yadan Zare tare da fadin ni yana nuna kanshi, tace eh bakai bane ka gudu ka barni inata tunaninka na kasa cin ko abinci, ido ya kura mata yana kallon bakinta yanda take magana daura hannunshi yayi akan kafadanta yace zomu zauna ki fadamin inji yaushe aka fara sona, hannu tasa a fuska ta rufe Tana dariya, shima dariyan ya fara bayan ya zaunar da ita yace oya a cire min hannu akan fuska inason ganin face din babyna dariya ta kuma yi tare da cire hannun tace yunwa nakeji murmushi yayi tare da fadin gani eat me yana maganan yana kashe mata ido, da sauri ta daura kanta a giwa Tana fadin nifa ba mutum zanci ba abinci nakeso, dariya yayi tare da fadin to ki tashi ki shirya muje muci, da sauri ta tashi ta shiga toilet, binta yayi da ido yana murmushi shima tashi yayi ya nufi dakinshi kafin ta shirya, yau A Majeed yana cikin farin ciki sosai ya rasa wani irin so yake ma aysha wanda kwata2 baya ji ta gundureshi a kullum yana son kasancewa kusa da ita, shima wani kayan ya canza tare da zama yana tunanin Baby dinshi wai itace yau ta bude baki tace Tana sonshi, lumshe ido yayi yana jin dadi har cikin ranshi, ji yayi ansa mai hannu a ido an rufe mai murmushi yayi tare dasa hannunshi ya cire mata hannunta ya janyota ta fada jikinshi dariya ta Saki tare da rufe idanta da hannu alaman kunya, murmushi yayi tare da daura fuskanshi a wuyanta da kasan riganta domin a ko da yaushe kamshin jikinta na rikita shi, murya irin na mai cike da shauki da tsantsar soyayya yace Baby ina son kamshin turaranki, tashi tayi daka jikin nashi Tana mai fadin ngd ya kamata mu tafi kasan ina jin yunwa yace hakane Baby muje fita sukayi yace badai haka zaki ba? Jikinta ta kalla taga riga da skirt ne na atamfa sai gyale amma bamai girma sosai ba, tace a haka zani mana, yace No ban yarda da hakan ba kisa hijab muje ko kisa jallabiya, baki ta dan turo alaman shigar tata batai komai ba ai ganin haka yasa ya matso kusa da ita batai aune ba taji bakinshi cikin nata tsotsan bakin yakeyi kaman lollipop saida ya tabbatar ya cire mata jan bakin da tasa kafin ya barta yace kinga yanzu na rage miki makeup din dariya ta Saki lokaci daya ido ya bita Dashi yana mamakin mai takema dariya hannunshi ta kama sukaje wajan console fuskanshi ya kalla shima dariyan ya fara domin janbakin nata duk ya goge mai a kasan lips dinshi, kallonta yayi tare da fadin oya zoki goge min kai ta noge alaman a'a ganin yana matsowa kusa da ita yasa tayi daki da gudu dariya yayi tare da girgiza kai yayi dakinshi shima dan ya wanke wajan, itama canza kaya tayi da sauri tasa wani dogon wando da top sannan tasa hijab, tayi kyau sosai a falo ta sameshi kallonta yayi tare da fadin anya ba zaki zauna inje in kawo miki abunda kike soba, baki ta dan turo tare da fadin nidai tare zamu tafi, yace gskya bana son a dinga kallon minke kalla yanda hijab dinnan ya miki kyau, gsky kisa nikaf ido ta zaro tare da fadin dan Allah kayi hakuri karka daura min sa nikaf, hancinta ya lakuta tare da fadin mai yasa kike da kyau sosai, tace nidai bana son sa nikaf plz, yace ok amma karki dinga kallon mutane dariya tayi tace na yarda sannan suka fita tuki yake ga wakar akon dake tashi yana tuki yana bin wakar har suka karasa wani hadaddan restaurant wanda sai mutum ya isa yake zuwa wajan fita sukayi sannan suka jera hannushi na rike da nata duk wanda ya gansu sai yaji sun burgeshi wasu dauka ma sukeyi larabawa ne su dan kaman larabawa sak ga kyau ga hasken fata abun dai sai wanda ya gani, Kin yarda yayi su zauna wajan da akwai mutane gudun kar ayi ta kallan mai mata private waje suka zauna sannan suka fara duba list din abincin indo tace a kawo Mata fried chicken and rice, sannan drink a bata Chapman, shima kalan nata yace a kawo mishi, koda aka Kawo indo ci takeyi sosai dan Tana jin yunwa tsayawa yayi yana kallonta yanda takecin abinci duk sai yaji ta bashi tausayi ganin irin kallon da yake mata yasa tayi dan murmushi tare da fadin tunani ya hanani cin abinci, yace tunanin me?  Uhm uhm kawai tace tare dashan Chapman idanshi Na kanta yace Baby tel me tunanin maiya hanaki cin abinci tashi tayi tare da fadin idan munje Gida zan fada maka dariya yayi tare da fadin wayau koh itama dariyan tayi tare da fadin mu tafi, biyan kudin yayi sannan suka fita wani boutique suka shiga kaya ne kala2 English wear shadda wanda aka dinka da atamfofi dinkakku da sauran kayan bukata na mata komai suna dashi ready made, hannunsu a manne dana juna suka shiga gwanin ban Sha'awa bayan sun shiga yaja ta gefen hijab kallonta yyi tare da fdin gashi ki zaba wanda kike so inma duka kike so saimu siye kallonshi tayi tare da fadin ni guda daya ymin kasan nafi son gyale y..... Baiko tsaya sauraranta ba yyi gaba tare da fara jidan mata hijab dariya tayi ta bishi tare da fadin haka ya isa fah yace Baby nifa bazan yarda da fita babu hijab ba harda nikaf zan siya miki yanzu dan kin san banaso ana kallon min ke, murmushi tayi tare da matsawa gefen English wear wani 3quater ta dauka guda biyu da wata top mai budaddan hannu in mutum yasa baifi ya tsaya wajan cibiya ba dan a dangale yake jin muryanshi tayi ta wajan kunnanta yana fadin zai miki kyau Baby na in mun koma shi Zaki samin da sauri tayi gaba Tana dariya, daukan mata English wear din yayi da yawa sannan ya tura basket din sukai wajan biya ko wanne akwai kudinshi a makale Dashi haka ya bada ATM dinshi aka cire suka fita da kaya niki2 harda ma'aikatan wajan suka kwasan musu akasa a mota direct Gida suka nufa shita bari da kwaso kayan domin shigewa tayi ta barshi haka yaita kwaso kaya yana shigar dasu itako toilet ta fada tayi wnka koda ta fito taga kayan a Dakin murmushi tayi tare da nufan dress mirror ta fara shafa mai da tura ruka kala2 kamshî ya bide ko ina tashi tayi ta bude wardrobe dan daukan kayan da zata sa taji an rukota ta baya magananshi taji yana fadin ban bukatar asa min ko wani kaya sai wanda na zaba ido ta lumshe Tana dariya juyo da ita yayi tare da fadin muje in nuna kayan da za'a sa, wajan kayan suka nufa suka fara budewa wannan top din ya dauko tare da 3quater yace tashi in sa miki ido ta bude tare da noke kai alaman a'a dariya yayi tare da matsawa kusa da ita ganin dagaske yake yasa ta dauki kayan ta nufi toilet Da gudu dariya yayi, jim kadan sai gata ta fito ido ya bita Dashi domin ganin yanda kayan ya mata mugun kyau wani irin Sha'awanta yaji lokaci daya, tashi yayi ya dauko wayanshi ya fara daukanta dariya take tayi matsowa yayi kusa da ita ya fara daukansu tare sunyi kyau sosai, a hankali ya jata zuwa kan gado tare da zaunar da ita yace tel me tunanin maiya hanaki cin abinci? Kallonshi tayi taga irin kallon da yake mata tayi saurin kawar da kai Tana murmushi tare da fadin baka manta ba? Yace taya zan manta da wani abu daya shafi lamarinki plz tel me Baby a hankali tace tunaninka ya hanani cin abinci, dago mata kai yayi tare da goga hancin shi akan nata yace I love You itama a hankali ta furta mai I love you too, Lokaci daya yasa bakinshi cikin nata ya fara kissing dinta tare da shafata tako ina itama ganin yanda yake mata yasa ta fara mishi irin yanda yake mata saida ya bari ta kamu sosai kafin ya saketa tare da dagota jikinshi nan akayi babban aiki baka jin komai sai karan AC da nishin su sun dauki lokaci daya suna abu daya kafin suka dawo hayyacinsu, kowa kwanciya yayi ta gefe tare da sauke ajiyan zuciya cikin jin dadi da nishadi janyota yayi jikinshi tare da matseta da karfi a hankali yace I need more dan ture mai hannu tayi alaman ya barta dariya yayi tare da fadin ina son yau in baki gift din baby's ne, dariya tayi tare da fadin ba yanzu ba ni, yace nikam yau zan baki Baby May be ma ya shiga tun ranan farko kokarin tashi ta farayi dan Tana jin kunyan zancen nashi dariya yayi tare da janyota jikinshi yace idan kika tashi bazan iya bacci ba, babu yanda ta Iya haka ta dawo ta kwanta a jikinshi, har bacci yayi gaba dasu, basu tashi ba sai gab da asuba shiya fara tashi yayi wanka tare da alwala motsin shine ya tasar da ita itama wankan tayi tare da alwala, bayan ta fito yace Baby bari inje masallaci tace ok, fita yayi itama tayi sallah bayan ta idar kitchen ta nufa dan ta daura breakfast Dan tana ganin ya dace ta fara girki, koda ya dawo motsinta yaji dan haka ya nufi kitchen din jeans ne da top gajeran hannu tasa sai hula, kallonta yake tayi yanda take aiki komai cikin nutsuwa rungumota yayi ta baya ta saki kara dariya yayi tare da fadin sarkin tsoro ajiyan zuciya tayi tare da fadin nifa ban san ka dawo ba hancinta ya lakuta tare da fadin muje mu kwanta kin san bana jin dadin bacci ni daya dariya tayi tace breakfast din fah?  Yace you r my food ai rufe fuska tayi da hannu tare da tureshi alaman ya saketa, dariya yayi yace plz let go and slp, tace bari in gama sai muje kaje inna gama zanzo kin tafiya yayi yace sai dai suyi tare dariya tayi ganin kaman wasa yakeyi amma ganin ya amshi knife din data dauka ya fara fere dankali kallonshi take tayi ganin yanda yake zaftarewa lokaci daya kuma tasa dariya kallonta yayi tare da fadin kinga na iya koh? Tace bafa haka akeyi ba janyota yayi yasa ta a gaba tare da manneta ta baya yace toh gashi ki koyamin in gani daukan wukan tayi ta farayi yana kallo amsa yayi amma still zaftarewa yakeyi daka firan dankali zance ya fara canzawa domin gogan jikinta da yakeyi yasa stick dinshi ta fara harbawa dama yana bukata nan ya fara romancing dinta tun tana dan sharewa dan tana son hada breakfast harta fara mayar mishi da martani a kitchen dai akasha love, indo tana mamakin mijin nata yanda ya iya sarrafa Mace da juyata ta yanda yake bukata yanda duka zasu ji dadi,sannan tana mamakin yanda baya gajiya idan yana sex, shiko ta gefenshi yana kara jin sonta a ranshi domin tana mishi yanda yake so sannan ya lura tana da dauriya sosai, hannunta ya kamo sukai falo zamar da ita yayi tare da fadin ki bari anjima sai muyi breakfast din yanzu ki huta kin san bamu ci amarci ba sosai, zaro ido tayi tare da tashi da sauri tayi dakinta dan taga idan ta biye mishi sai yayi ta abu daya ba tare daya gaji ba, murmushi yayi tare da tashi yabi bayanta, koda ya shiga a kwance ya ganta kwanciya yayi kusa da ita tare da fadin Baby ya kamata muje honeymoon London dariya tayi tare da fadin Wow ina so inje London kuwa, yace shikenan cikin month dinnan zamu tafi.... Dan shuru yayi can yace Baby Zainab zata dawo gidan nan zata zauna a dayan gefen can Dam taji gabanta ya fadi wani irin abu taji yana taso mata........


*No editing kuyi hakuri da typing error😉*


Taku maryam obam😘

TAMBARIN TALAKAWhere stories live. Discover now