*💅 TAMBARIN TALAKA 💅*
*NA*
*MARYAM ALHASSAN DAN'IYA**🌈 KAINUWA WRITERS ASSOCIATION🤝*
*{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}**Vote me on wattpat* *@maryam-obam*
*WWW.maryamobamnovels.com*
https://www.facebook.com/kainuwawritersassociation/
230to235
*DEDICATED TO....*
*NAFISA MRS DAN MALIKIN KAWO*Janyota yayi jikinshi tare da rungumeta yace Baby plz tel me ina bukatan sanin labarinki, a hankali ta fara magana zan fada maka..... Labari ta fara bashi da irin wahalan da tasha da yanda ta hadu da abdul har zuwa sanda akayi aurensu, A Majeed shuru yayi cikin matsanacin tausayin matar tashi lallai tasha wuya sosai amma zai zame mata uwa uba zai zame mata gata wani irin sonta yaji yana kara shigarshi lokaci daya lallai Abdul aboki na kwarai ne dama aysha ce yarinyar da zuka zubar ma kayan tallah Ashe itace abdul yake so amma ya bar mishi ita, kara matseta yayi a jikinshi tare da fadin kibar kuka Baby lallai labarinki abun tausayi ne insha Allah duk wani wahala ko maraici ya Kare dan zan zame miki uwa da uba zan baki gatan daba kowa ke samu ba, a hankali ta furta kalman nagode cikin kuka, hannu yasa ya fara goge mata hawaye tare da fadin ya kamata ki bude association na taimaka ma marasa galihu da wanda ake zalinta, tace inason inyi hakan amma nasan bazaka barni ba, yace zan barki baby jin labarinki yasa na kara yarda da matata nasan bazakiyi abunda zai ban kunya ba na yarda dake nasan zaki karemin mutunci na a duk inda kike, tace nagode da mijina ya yarda dani, yace amma ki bari komai za'ayi sai mun dawo hannunshi yasa akan kirjinta yana fadin ya naga suna kara girma anya babu ajiya na a jikinki? Dariya tayi tace babu komai tare da tashi ta haura Sama shima binta yayi yana fadin muje in duba in gani, sukai ciki.
Washe gari wajan karfe biyu jirginsu ya daga zuwa London, bayan sun sauka a airport suka hau taxi duk da Dad dinshi yana da Gida a London yace a hotel zasu sauka, direct hotel aka kaisu,indo taji dadin yanayin kasar tare da ganin tsaruwan kasar, bayan sun sauka a dakin da suka kama mai kyau ga girma dakin kaman ciki da falo ne akwai wajan kujeru idan ka kara shiga wata kofa bedroom ne da toilet a ciki, indo akan kujeran dakin ta kwanta dan ta gaji kallonta yayi tare da fadin Baby lafiya kuwa? Tace na gaji da yawa dan murmushi yayi tare da cire mata takalmin kafanta ya ajiye a gefe yace come on muje kiyi wanka sai kici abinci sai mu huta gaba daya dariya tayi tare da fadin anjima zanyi bacci nakeji yanzu ni bana jin yunwa, kallonta yayi, ganin dagaske bata da niyan tashi yasa ya dauketa yayi toilet da ita dariya takeyi tare da fadin plz ka saukeni anjima zanyi bayan sun shiga toilet dinne tace ya fita tayi wankan yace shi zai mata tunda ta gaji babu yanda batayi ba amma haka nan ya cire mata komai tare da kokarin yi mata wankan amma zancen saiya canza salo dan ganin kirjinta wanda yake rudashi dan yana son orange sosai gashi aysha Tana dasu, shafawa ya farayi yana wasa dasu tare da murzasa ido ta Fara lumshewa cikin wani yanayi mai wuyan misaltuwa sucking din boob din ya farayi da karfi ta rikeshi tare da shafa mishi bayanshi da kanshi Tana sauke ajiyan zuciya tare da nishi....... Saida suka dawo hayyacinsu sannan sukai wanka tare da alwala suka fito sallah sukayi ta tashi ta duba jakanka,kallonshi tayi tare da fadin babu cream din dazan shafa, yace yanzu kizo muje mu siya sai muci abinci in mun fita, tace bacci nakeji fah kallonta yayi tare da fadin bazan bari ki kwanta ba har sai kinci abinci baki ta turo sannan ta tashi ta canza kayan jikinta tasa wata doguwar riga tare da boyfriend jacket ta yane fuskanta da Gyale, fita sukayi a kafa suna dan tafiya Tana makale a jikinshi har suka karasa wani super market gefe kuma akwai wajan cin abinci wajan cin abincin suka nufa bayan sun zauna yace mai zaki ci?tace burger nakeso yace ba snack ba abinci wannan sai a siya idan kinci abinci, tace ni shi zanci, babu yanda ya iya shi yasa aka kawo mata shidai yaci nashi abincin, bayan sun gama yasai mata su snack da yawa suka fita super market din suka shiga yana tura keken kayan Tana daukan abunda take bukata har suka gama ya biya suka dawo, suna shiga ciki ta kwanta sai bacci dariya yayi tare da girgiza kai falo ya koma yana kallo tunawa yayi bai kira Zainab ba dan haka ya dauko wayanshi yasa sim dinshi na London doka ma Zainab kira yayi bugu uku ta dauka tare da fadin dear I miss you so much, cikin jin dadi yace nima haka dear ya kike? Tace lfya qlau ya sister dina? Yace Tana lafiya nan sukai fira cikin kulawa daka karshe sukai sallama yana mai kara alfahari dajin dadi domin burinshi kullum yaga Zainab ta canza yanzu gashi ta canza din, Mum ya kira suka gaisa tace ina aysha din yace Mum Tana bacci tace OK inta tashi a gaida min da ita sannan sukai sallama.

BINABASA MO ANG
TAMBARIN TALAKA
Short Storylabari ne akan wata yarinya marainiya da tasha wahalan rayuwa da yanda dan uwanka zaiki yaron dan uwansa sai nasa.