*💅 TAMBARIN TALAKA 💅*
*NA*
*MARYAM ALHASSAN DAN'IYA**🌈 KAINUWA WRITERS ASSOCIATION🤝*
*{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}**Vote me on wattpat* *@maryam-obam*
*WWW.maryamobamnovels.com*
https://www.facebook.com/kainuwawritersassociation/
185to190
*DEDICATED TO....*
*NAFISA MRS DAN MALIKIN KAWO*Dan murmushin takaici tayi tare da fadin what did he mean? Tsaki tayi tare da fadin abunda kake So inma bazan yiba, infact ma ai ba tarewa nayi a gidansa ba balle yamin wani iko da Isa, wayanta ne ya kara ringing ta duba taga daka hspt ne kin dauka tayi, harya tsinke, rasa abunyi tayi dan wlh bata ji zata iya ma mishi magana balle harta nemi alfarma a wajanshi, shuru tayi Tana nazari tace yes Mum, tashi tayi ta nufi dakin Mum amma bata ganta ba, gaba daya ta shiga damuwa, jin muryan Mum tayi Tana haurowa daka ji waya takeyi da sauri ta nufi hanyar, Mum na ganinta tace bari zan kira tare da kashe wayan, tace aysha ya jikin? Tace da sauki Mum, Mum tace ina zaki? Tace Mum a hspt ne aka kirani emergency, Mum tace keda bakya jin dadi aysha, Indo dai shuru tayi Mum tace toh kisa driver ya kaiki saiya jira ki gama ya dawo dake, tace toh Mum, tare da fita cikin jin dadi koh ba komai A Majeed zaisha mamaki tunda Mum ta bata izini ai bata da matsala, mota ta shiga driver yaja sukai hspt.
A Majeed na zaune a bukka yana jiranta tazo amma yaji shuru, dan dama yana tunanin hakan, dan yasan dakyar tazo, dan har yanzu yasan wannan tsanan da tamai yana nan, lumshe ido yayi tare da fadin you will love me bck soon My dear, ya dauki lokaci mai tsawo a wajan yana tunani, gaba daya dauriya yakeyi domin wlh hakurin shi ya kare yana cikin matsanacin Sha'awan Mace, duk da yana yawan yin azumi dan gudun fadawa halaka, amma dai jiki da jini, gashi Mum ta hanashi matarshi tace sai nan da sati biyu shi baiga amfanin zaman nata a nan ba, kawai a bashi matarshi inda Mum tasan halin da yake ciki aida ta bani matata, tashi yayi dan Ya koma yace tazo suje Ya kaita hspt din, koda ya shiga dakin nata bai ganta ba, fita yayi ya nufi dakin Mum dan yana tunanin ko ta shiga can, bayan ya shiga yaga bata ciki sai Mum ita daya, tace son ya akayi? Yace mum dama dama tace dama me? Aisha naga bata daki? Mum tace eh taje hspt, yace hspt kenan saida ta fita without my permission, mum ce ta katse mai tunani da fadin an kirata emergency ne nasa driver ya kaita dan nasan bata jin dadi, yace OK tare da fita yabar dakin yana mai jin wani iri, tsaki yayi tare Da fadin I will punish u for dis, wayanshi ya dauka ya doka ma Abdul kira bugu daya ya dauka Abdul yace ango kasha kamshi, tsaki ya danyi tare da fadin kasan hspt din da aysha ke aiki? Abdul yace kaida matarka ni ina...... A Majeed ya dakatar Dashi tare da fadin inka sani ka.... Bai karasa ba ya kashe wayan tunawa da yayi Mum tace ma da driver ta tafi, wayan driver din ya kira yace suna ina? Yace ina hspt ina jiran hjy ta fito nan yace driver ya fada mai asibitin bayan ya fada mai ya kashe wayan tare da shiga mota ya nufi asibitin kiran Abdul ne ya shigo wayanshi tsaki yayi tare da kashe wayan dan karya dameshi, asibitin ya nufa ya hango motar gidan nasu, parking yayi ya fita ya nufi wajan motar yace ma driver din yaja tashi ya kai mai Gida, sannan ya amshi Key din ya tafi shi kuma ya shiga wacce aka Kawo ta, bai dade ba, ta fito ta shiga gaba kaman yanda ta saba, bata ko kalli inda yake ba, tace muje, A Majeed ya tada motar suka tafi, jin kamshin turaren nashi ya mata yawa kuma dai tasan baya wajan yasa ta dan dago ta kalli driver din, ido ta bude tare da faduwan gaba, amma duk da haka bata furta komai ba dan tsoro, shima hakan baice mata komai ba har suka karasa wajan gidan da zasu zauna, fita yayi ya kulle motar yaje ya bude gate din, gabanta sai fadi yake tare da fadin ina ya kawo ni kuma?... Shiga motar yayi yaja sukai cikin gidan, fita ya kumayi ya rufe gate din, sannan ya bude gefenta tare da fadin fito muje, wani kallo tamai na babu inda zani, hannunta ya kama tare da janyota ta fito, yana rike da hannunta har Suka shiga ciki, kallon falon ta tsaya yi, kallonta shima yakeyi sannan yace ki duba ki gani in akwai abunda kike bukata sai a sa miki, sai yanzu ta fahimci inda zasu zauna ne, mai makon ta duba gidan kaman yanda yace saita sami waje ta zauna a kan kujeran falon, kallonta yayi tare dayin murmushi, zama yayi kusa da ita yana shafa fuskanta daure fuska tayi tamau, shiko bai fasa abunda yake ba saima ci gaba da yakeyi, bata ankara ba taji hannunshi duka biyun a jikinta ya rungumota, tureshi ta farayi tare da kokarin son ta tashi, saketa yayi ta tashi da sauri tare da fadin ka mayar dani Gida, murmushi yayi yace haba My baby nan fa gidan kine, hannunta ya kamo yana fadin mai yasa kika fita ba tare da kin fadamin ba kaman yanda nace, shuru tamai ganin tayi shuru yasa ya Kara rungumeta a jikinshi yana fadin plz karki kara zuwa ko ina ba tare da yarda naba, I really love You bana son ana kallemin ke My baby, ina kishin ki sosai, irin runguman daya mata yasa jikinta ya fara sanyi duk da bawai so take ba, dan sakinta yayi yaga ta lumshe ido, bakinshi yasa cikin nata ya fara tsotsa tun Tana tureshi harta kasa dan yanda yake shan bakin kaman yana shan lollipop, gaba daya jikinta ya mutu kafanta ya mata sanyi ta kasa rikesu kasa tayi shima yayi kasan bakin nasu a manne har yanzu yayi wajan minti hudu yana kissing dinta tare da manneta cikin jikinshi,gaba daya ya fita hayyacinshi dama a bukace yake hannunshi yasa a kan kirjinta yana murzawa wani irin yanayi ya kara shiga jin karan kukanta yasa ya tsaya daka abunda yakeyi, cikin murya irin ta kasala yace plz stop it bana son kukanki, tureshi tayi duk da jikin nata ba kwari, amma ko gezau baiyi ba, yace aysha plz allow me am your husband, kukan ta kara saki ganin haka yasa ya saketa tare da tashi yabar falon mota ya shiga ya lumshe ido cikin wani irin hali, ya rasa wani irin So yake mata,yayi wajan 30mnt a mota kafin ya dawo normal, falon ya koma ya ganta a yanda ya barta Tana kuka, wajanta ya nufa tare da dagata sama yace aysha am so sorry, idan na ganki bana iya controlling kaina dauriya kawai nake but sorry bazan kara miki irin haka ba, plz, ganin bata daina kukan ba yasa yace plz ki daina wannan kukan kinga u r sick karya kara ja miki wani ciwon, share hawayen fuskan nata tayi sannan ta gyara riganta da gyalenta daya fadi ta dauka ta yafa, fita tayi shima ya rufa mata baya, motar ta bude ta shiga,saida ya bude gate sannan ya fitar da motar, tafiya suke babu mai yima wani magana ko wanne da abunda yake tunani a ranshi, har suka karasa Gida, bayan yayi parking ta bude kofar ta fita sannan ta tsaya tace nasan dama bani kake soba akwai abunda kake nufi amma Allah ya fika, insha Allah ba zaka taba samun nasara a kaina ba, Tana fadin haka ta wuce shuru yayi lokaci daya kuma ya fara dariya tare da fadin what did she mean? Am her husband inada right inyi komai a kanta, dan murmushi ya kara saki tare da fadin I will teach her a lesson nxt Time, fita yayi ya shiga Gidan yaga Mum a falo ita daya sallama yayi mata sannan ya wuce, dan yau zainab zata dawo kaman yanda tace mishi....
Taku maryam obam😘

ESTÁS LEYENDO
TAMBARIN TALAKA
Historia Cortalabari ne akan wata yarinya marainiya da tasha wahalan rayuwa da yanda dan uwanka zaiki yaron dan uwansa sai nasa.