page 1-2

168 15 0
                                    

NA*
*zeenat deen(SHAXEE)*

*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*

*PAGE 1 and 2*

katon jejine mai matukar hadari wanda yake dauke da manya manyan aljanu da mugayan namun daji, yawancin aljanun cikin jejin kafuraine amma akwai musulmai, haka suke zaune abunsu ba tashin hankali, sunan sarkin jejin, sarki dayas, yana da 'ya wanda yake mutukar kaunar ta

i suna muzaina, yana son duk abunda takeso baya son bacin ranta.

dakine wanda ya ke dauke da kayan sarauta irin na aljanu su huri da kawo da sauran su wasu manya - manya halittu ne kamar mutane amma fuskarsu na kama data zaki,fatarsu na kama data giwa kuma ba dogaye bane fuskarsu tafi jikin su girma suna da jajayen idanu ga hakora uwa takobi, duk wata siffa ta tsoro suna da ita su wajen dubu uku, suna zagaye da dakin, can gefe kuma gimbiya muzaina ce a zaune akan tuntu,tasha ado da gwala-gwalai,hadimar tace a zaune a, kusa da kafar ta,cikin girma mawa tace.'' an gama duk wani shirye-shirye da duk wani bincike na gama miki sunan saurayin Kamal, mahaifiyar sa kuma Amina mahaifinsa kuma Hashimu, sauran abu buwan duk na gaya miki su,sannan kuma anshirya miki gun zama a can.''

cikin murmushi gimbiya Muzaina tace.'' aikin ki yayi kyau, lokacin da zan dau fansa yazo, kuma zan cika alkawarin da na daukar wa Salma.''

'' ran gimbiya ya dade ki dauka kin gama cin galaba kawai, aljanu ma sun kasa da ke baran tana wani,bil adama, wanda,baya jin tsoron Allah.'' hakane kije,ki gayawa sarki cewa gobe zan kai ziyara zuwa kasar bil adama,kuma zan dan jima acan.'' ''an gama gimbiya yar sarki mai jiran gado.''

................................................

wasu mata sane guda biyu a zaune a kan mota,dukkan su basu huce shekara,37cikin shiga ta alfarma.''wai kai Kamal yaushe zaka tura da maganar aure gidan su Farida ta,dame nifa wallahi kullun cikin waya har office dina take zuwa.''

wanda,aka kira,da,Kamal ne ya dago cikin murmushi yace."kai wa ya gaya maka,zan auri wannan yarin yar ai nagama,da ita to waima in na,aureta,me zan da ita,kasan ba hotal din da bamu jeba,aini yarinyar da zan nema,yar,gidan malamai yar shekara 18 in aura, bawai wadda nagam latsawa ba."

"kace duk daya nima,kawai holewa ta,zan gama da su da,ga nan in ware in samo hafiza,in aure, amma fa Farida tace mun tana,da cinka,ya,za,ayi." cikin halin ko,in kula,Kamal yace."matsalar tace wannan bata waba kota zubar kota,haifa,ba,ruwa,na, kaga Haidar tashi mu huce,dan ina bukatar syrop,ban samu bacci ba jiya na hadu da jara babbiyar yarinya wadda bata gajiya ko bacci hana ni tayi."

"kace ka shana nima,yau zan bude sabuwa a leda, tashi muje." tashi sukayi suka shige motar suka jata a guje.

*ko mene ne hadin kamal da aljana wace fansa zata dauka wacece salma shin mai ginbiya muzaina zata yiwa,kamal kubiyoni danji yadda,zata kaya*


*shaxee*🖋
🍒🍒🍒🍒🍒🍒🍒🍒🍒🍒

BAKAR NADAMAWhere stories live. Discover now