page 5-6

57 11 1
                                    

*NA*
*zeenat deen(SHAXEE)*

*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*

*PAGE 5 and 6*

*duk wanda ya ci zara fun wani to karya yi tunanin cewa yaci bulus,to wallahi akwai ranar hisabi tana nan zuwa,allah yasa mudace*

Kamal Yana gama cin abincin, ya tashi ,ya kara sa gun momy ya zauna."Momy wai yaushe daddy zai dawo ne wannan karan ya dade fa." kansa ta shafa tace."Dazu da muka yi waya dashi yace mun nanda sati biyu insha Allah zai dawo." tabe baki yayi.

"My son dazu wani tsoho yazo mun da karar ka wai shekaran jiya kayiwa yar sa fyade yar shekara 15."ko a jikin sa yace."rabu da shi momy nace ina son yar sa ya hula 'kan tani,nikwa dama kawai yimun tayi shiya sa,na saka aka dakkon ita na rage dare da ita."

"Ok na bashi kudi nace yaje ya yi jinyar ta ayimata wankin mahaifa dan kar muje ciki yashiga bana son hada jini da talaka,amma yaki amsa." "Rabu da dan wahala momy yayi asara kam,bara in koma barci dan be isheni ba Abdull ya tashe ni."

"Ayi barci lafiya me za a dafa maka." jijjuya kansa yayi sannan yace."Ayimun wainar shinkafa sai amun romon naman kai ,shikenan." yana gama fada yayi shigewar sa daki.

Murmushi kawai Momy tayi,wayar ta ta dauka ta danna wata nomber,a na dagawa tace."Yau bana jin zan iya futa kawai kazo gida muhuta anan,kayi saurifa dan a matse nake." tana gama fada ta kashe wayar,ta ajiyeta.

futa tayi wajen mai gadi ta kira shi,yana zuwa tace mai."Zanyi bako in yazo kai tsaye ka kaishi falo ka nuna masa benena kace ya sameni a can." cikin girma mawa yace."an gama ranki ya dade." komawa tayi cikin gida ta haye bene.

............................................................

Gimbiya Muzaina kuwa a wani karamun gida suka sauka wanda yake,dauke da dakuna guda uku,sai kicin da ban daki a kowane cikin daki,sai tsakar gida,tsaka ninsu da gidansu farida,gida uku ne ,gimbiya a daki daya sai Zarya ta dau daki daya,Gunzul mazaluni da shubbar daki daya, bayan sun gama hutawa Gimbiya ta hada su gu daya,ta fara yimusu bayanin yadda abubuwa zasu kasance.""da,farko,zarya,zaki,rikide kikoma,dattijuwa mai suna iyya kai kuma,Gunzul mazaluni zaka koma datti jo a matsayin baba na,kaikuma yarima Shubbar zaka koma yaya na,da suna yaya abba,sannan inaso abud'awa mahaifin Kamal kasu wancin sa yaza mana,kudi yana shigo masa ta ko ina,kunjini."cikin girma mawa kowa ya,amsa tare da bin umar ninta na riki dewa."

..................................................................

Kamal yana tashi daga barci,ruwa ya kara watsawa ajikin sa sannan ya canza kaya,zuwa wani farin yadi ruwan madara mai laushi,turarurruka ya feshe,ajikin sa kala kala sannan ya futo zuwa falo,kujera ya samu ya zauna yafara danna,wayar sa chat yakeyi cikin kwanciyar hankali,da,'yan mata yake,yi kuma duk rabun hirar batsa ce, karar taku yaji alamun ana,sakkowa daga kan bene dago kansa yayi,inda yaga,wani,mutun magidan ci ya sakko,shida momyn sa,suna dariya,ko ajikinsa yaci,gaba da chat dinsa.

ita ma momy ko damuwa bata,yiba suka huce shi zuwa farfajiyar gidan,saida ya hau motar sa ya fuce daga gidan sannan ta dawo zuwa,falon."My son har ka tashi kenan." saida yayi wajan minti uku sannan yace."Da fatan dai a dafan abunda nace."

"E na gaya musu nasan kuma,sun cika aiki,dan kasan suna tsoron duk wani,abunda,kace." "suma yi wasa sugani wallahi in musu mummunan hukinci, ni ba ma yanzu zan ciba kinga magariba tayi futa kawai zanyi,in na dawo naci." "Ok my son adawo lafiya." tashi yayi ya fuce daga falo,zuwa gun da yake fakin din moto cinsa,daya daga ciki ya dauka yafuce daga gidan.Kai tsaye unguwar nasarawa,ya zarce,farin ciki kawai yajeyi wanda har ya na mamakin kansa,a wani madai dai cin gida yayi fakin a kofar gifan sannan ya danna hon,dan duk zuwan sa haka yake yi,bai fi munti daya ba kuwa saiga ta ta futo,cikin kwalliya da yanga tana kara sowa tawani rungume shi."Sannu da zuwa jarumin maza,na Farida."wani yatsina fuska yayi,cikin shan kamshi yace."Abdull yace mun wai kinada ciki ko." da saurin ta tace."Eee wallahi shiyasa nace kawai katuro ayi auran mu tun kan ya,futo fili,kowa ya,ganshi kaga in na haihu a gidan ka bawan da zaigane."
Amma bak... maganar sa ta tsaya,saka makon hango wata kyakykyawar yarinya daya yi tahuce ta gaban su ta shiga wani gida,a sukwane ya juyo zuwa ga Farida.

"Wannan,yarinyar fa,dama,anan unguwar,take,amma banta ba ganin taba."kare masa,kallo,tayi sannan tace."A a dazu,suka tare,amma iya yenta nada mutunci saida suka bi kowane gida suka gaisa tare da bayanin kansu,ya yan su biyu ita da wanta." jinjina kai yahi sannan yace."Kinsan sunan ta kuwa."

"E to da suka,zo naji babarta tace sunan ta Muzaina shi kuma wanta abba."wani farin ciki ne ya saukar masa,a cikin ransa yace."Tabbas yau,naga matar aure wadda tacika duk wasu shara dai na,kota halin kaka saina aureta.
"

*tooo ko wace,irin dirama za,buga🤔*
🍒🍒🍒🍒🍒🍒🍒🍒🍒🍒

BAKAR NADAMAWhere stories live. Discover now