page 18

60 4 0
                                    

NA*
*zeenat deen (real shaxeeee)*

shaxee81@gmail.com

*sakwannin ku suna zuwa kuma ina matukar yimuku godiya allah yabar kauna*

page 18*


“Nashiga uku yalla'bai me zaka yimun dan Allah kayi hakuri kabar ni in tafi.” tana fad'a tana rungume jikin ta kasance war bata ganin komai saboda duhun d'akin.“Yarin ya kima kwantar da han kalinki, tunda kika yimun wallayi bazan barkiba gwara ma ki tsaya kar un illataki.” ganin bada wasa yake ba kuma ya ri'ke ta yasa ta fara shirin kurma ihu, sauri yayi ya dam'ke mata baki, d'ankwalin ta ya cire ya daure mata baki da 'karfun tsiya sannan yasami wani abu ya d'aure mata hannu, ya cillata kan gado ya bita. hasana shine sunan yar aikin da Kamal ya kama, sun taso cikin talauci sosai su biyu iya yensu suka haifa Hassana da Usaina da kyar suke iya samun abunda zasu ci, suna cikin wannan halin Usaina tafara rashin lafiya basuda kud'in kaita asibiti ahaka har Allah yayi mata rasuwa, bayan wani lokaci kuma Allah yayiwa baban su rasuwa rayuwa ta 'kara yimusu muni babar ta tafara neman aiki a haka momy ta nemi yar aiki aka kawo mata ita da yar ta sabida gidan da suke zama aka tashesu, shiyasa suke zaune agidan.

…………………………………………

su farida kuwa bayan an gama yimusu duk abunda ya dace, sanan aka futo dasu zuwa dakin hutawa, baban farida yabi dector din zuwa office dinsa.“Likita ya ake cikine.” gyara zaman sa yayi sannan yace.“Duka aka yimusu sosai saikuma cikin dayake jikin yar ka ya zube.” “Ciki kuma doctor dama Farida tanada ciki bansanina inna lillayi wa inna ilayir raju'un.” cikin damuwa yafuce da ga office din.

Yan sanda sunyi iya bakin 'ko'karinsu wajen ganin sun sami shedar abunda yafaru amma da antambayesu me ya faru saisu kasa magana, in kuma wata hirar ake dasu zasuyi magana anyi anyi har an gaji dan haka suka ha'kura sai zuwa wani lokacin.

…………………………………………

Sai zuwa wajen awa uku, sannan Kamal ya dauki Hassan ya kaita bakin kofar dakinsu, ya ajiyeta ya bar gurin, dakinsa ya koma yarufe sannan yayi kwanciyar sa, ita kuma umman ta ta dauka wani aikin momy ta sata.

Ganin shiru - shiru bata dawoba yasa tafuto dan ganin ko lafiya karo taci da ita abakin kofa sai futar da nishi takeyi kad'an - kad'an .“Hasana me ya sameki kiyimun magana dan Allah me aka yimiki.” ganin bazata iya yimata magana ba yasa taje gurin mai gadi ya temaka mata suka tari adai - dai ta sahu suka tafi asibiti.

…………………………………………

Washe gari daddyn Kamal shida abokanan sa sukaje gidan su Muzaina inda suka kai kudi da sarana, ansa rana wata biyu masu zuwa.

Sanda Kamal yaji wannan labarin ba 'karamun jin dadi yayiba,ran momy inyayi dubu to ya 'baci amma saita danne ta nuna tayi murna sosai, cikin nuna jimami momy tace.“Wai ni ina yarinyar nan da babar ta suke ban fa gansuba acikin gidannan ba fa ko lafiya.”
“Kedai mimy kin cika damun kanki tayu basu da lafiya, ni muna cikin farin ciki zaki kawo mana wasu can.” tashi yayi yashige dakinsa domun bawa Abdul labari.

…………………………………………

Bayan likitoci su du'kufa akan Hasana sun sami nasarar ceto rayur ta, ruwa aka samata da jini sannan aka turo ta zuwa dakin hutu, likita ne ya kalli umman Hasana yace.“ Kibiyo ni zuwa office dina.” “To likita.” bayan futar sa ta share 'kwalla sannan ta shafa kan Hasana ta futa, tana shiga ta samu gu ta zauna, karasa d'an rubuce rucen sa yayi sannan ya d'ago kansa ya kalleta.“A gaskiya 'yar ki fyad'e akayi mata, na rashin imani dan haka ahalin yanzu 'yar ki ta kamu da cutar……‘’ shiru yayi yana kallonta, ita kuma ta san'kame tana kallonsa.
🍒🍒🍒🍒🍒🍒🍒🍒🍒🍒

BAKAR NADAMAWhere stories live. Discover now