page 26

69 6 0
                                    


*NA*
*zeenat deen (real shaxeeee)*

shaxee81@gmail.com

*page 26*

--------------------------------

Wani kallo tayiwa momy sanan tace. " watakan kinsa mi baiwa ko zaki azabtar da ni kanki kikayi wa bani ba maza tashi ki fara aikin da kika lissafo duka." Sum sum sum momy ta tashi ta hau shara data tsaya dan ta huta sai taji saukar bulala me matukar zafi inta juyo kuma sai taga Muzaina tana kallo abunta kuma babu bulala a hannun ta, cikin sauri takey koyaya ta tsaya sai duka tana gama gyaran gidan ta kada ta farda jiya inda ta fara share shi gashi da girma kuma ga hunwa ga gajiya rabin da tayi aiki tun shekarun baya saida ta share tas sannan ta hau wankin mota motoci biyar ne agidan duk saida ta wanke su megadi yana kallon ta yana dariya kasan cewar bata iyaba kawai yi takeyi, tana ga mawa ta koma cikin gidan ta dur 'kusa a gaban muzaina. " Na gama komai har motocin na wanke." saida ta gama shan 'kam shin ta sannan tace. " Maza jeki dora mun abinci kuma wainar shin kafa da farfesun naman kai nakeso maza tashi kije. " Kichin ta shige nan da nan ta fara aikin amma a wahale take yi mar kaden wainar,ta fara yi tasaka his da suga sai kwai ta fasa akan kullin tayan ka alvasa kananu ta juya sisai ta saka a oven dan yayi saurin tashi, sannan ta fara hada farfesun.

tana gamawa ta zo ta jera akan tebur da lemuka kala kala, sallama sukaji anayi abakin kofar, yan mata ne su biyar suka shigo muzaina ta tashi cikin murna ta rungu mesu. " 'Kawaye na har kun karaso sannun ku da zuwa." ta fawa sukayi suka zazzauna aka hau hira ita kwa momy ta saci jiki ta haye dakin ta ta kulle 'kofa wata irin kara ta kid'a suka 'kure a gidan wanda ya hana momy barci sai tashi tayi ta zauna ta buga uban ta gumi. " Wai meyasa naka sa yimata musu ne nayi wannan uban aikin wanda rabona da inyi irin sa har,na man ta bara alhjin ya dawo in gaya masa."sukuwa rawa kawai suke yi sannan suka ci abinci suka babbata guri sai zuwa yamma likis sannan suka tafi.

." Rabi!Rabi!" Momy taji Muzaina yana kiran ta cikin rawar jiki ta sakko." Gani." " Maza ki gyara gun nan tas bana son,in ga komai agun." cikin rawar jiki ta fara aiki dama ta dan samu ragowar cinci da lemo adakin ta,taci abincin sun cinye shi tas kuwa saida ta gama gyara gun sannan muzaina tayi hanyar pat dinta, momy tana ganin ta futa ta dakko waya da mukullin mota da mayafi da nufin ta bar,gidan amma tana zuwa bakin kofa takasa futa ta gwada futa yafi akirga amma ta kasa kafar ta saita rike haka ta hakura ta,zauna afalo.

Sai bayan sallar isha sannan daddyn Kamal ya dawo shida Kamal a falo sukaga momy ta rafka uban ta gumi. " Lafiyar kuwa hajiya naga kinyi wani iri." zabura tayi tace. " lafiya kalau nake mukuka g...... maganar ta ta katse saka makon hango muzaina da tayi tana shigowa falon, gu tasanu ta zauna ta kare musu kallo sannan tace. " Rabi keda Hashimu ku shiga kicin ku dafa mana abincin dare shinkafa da miyar kaji sai lemon kwakwa da hadin salat kai kuma Kamal zikayi mun tausa." ba musu alhji Hashimu,ya cire babbar rigar sa suka huce kicin shikuma,Kamal ya hayau yimata tausa

dama hausawa sunce inzaka gina ramun mugunta ka ginashi dai dai da

BAKAR NADAMAWhere stories live. Discover now