page 3-4

74 15 0
                                    

zeenat deen(SHAXEE)*

*real maman khadija ina cigiyar ki ido bude😒*

*godiya masoya na tun da yanzu kun fara karamun kwarin gwiywa allah yabar kauna ammen*

*PAGE 3 and 4*

Kamal ne a kwance akan gadon sa wanda yake dauke,da,lallausar shimfida barci yakeyi kasan cewar a buge yake,shiyasa har yanzu bai tashiba,ringin din wayar sane ya tashe shi dakko ta yayi ya saka a kunne."Hello Abdul ya akayi."Daga can ban garan akace."Kaima sai yanzu ka tashi wallahi munyi mankas da yawa anjima zan zo mu futa yawo."cikin muryar barci Kamal yace."Ok sai kazo"kashe wayar yayi ya cillar da ita akan gado,sannan ya tashi ya shige ban,daki dan yayi wanka ba zancan sallah bare,salati.

yana futowa ya shirya sannan ya futo falon gidan wata mata ce akan daya daga cikin kujerun falon,ta sha kwalliya tana danna waya,daga ganin ta bata huce shekara 54 ba,gurinta ya karasa ya,kwanta akan cinyar ta."my son ya yadai jiya ina son magana dakai,amma kadawo abuge shiya sa nace bara na,bari sai gobe."cikin shagwaba yace."haba momy nasan bai huce akan aure ba to ki kwantar da hanka linki nakusa yin aure." "yauwa yaro na kokai fa nima in dauki jikana, yau da daddare da zaka daure kaje gidan hajiya Karima yar ta ta damu da kai sosai kullun cikin waya take mun."

"Kai momy kirabu da yarin yarnan, ni wallahi,bata mun ba a tsaye fa take,kuma ni yau nasarawa zani gun Farida."

"my son koda ita za,ayi ne" ya tsina,fuska yayi."ni gaskiya bazan auri wannan yarinyar,ba saida nagama holewa,da ita sannan in aureta,yanzu hakama cikine,da,ita,kuma bansan mai yasa naji yau dole ina son zuwa gunta ba wallahi har nomber ta fa na goge."

"ai shike nan kaje kaci abinci kaga ko karya wa bakayiba."

Tashi yayi ya kara,sa kan tebur,din ya,zauna,can saiga,wata yarinya ta futo daga,wata,kofa kai tsaye kan tebur din ta je zata fara zuba masa abincin,tasssss!kakeji,ya,dauke,ta,da,mari."Dan ubanki tun dazu nake zaune bakizo kin zuba mun ba,shashasha kawai ,wadda bata san abunda,take yiba,kuma,kije ki gyaran daki na,saura kiyi baiyiba." ha waye ne kawsi yake futa daga,idon yarinyar hannun ta yana rawa ta zuba masa,sannan ta huce hanyar dakinsa,ita kwa momy ko k allon su bata yiba kasan cewar,kome,zaiyi bata hanashi.

................................................

Gimbiya Muzaina ce zaune kusa da mahaifinta,Sarki Dayas, cikin kulawa Muzaina tace."ha ba ya mahaifina, karka damu ba wani dadewa zanyi ba." kallon ta Sarki yayi yace."amma ya zama dole kitafi da masu kula dake,ni narasa me yasa kikeson zuwa duniyar bil'adama ba kwana kima kinje ba kuma kin dade a can, kuma bakya tafiya da masu kula dake meyasa."
"ALLAH ja da ran sarki akwai,aikin da,zan ai watar ne mai mahimmanci acan kuma,wannan karan bani kadai zan tafi,ba,harda Yarima Shubbar, da Gunzul mazaluni sai hadimata Zarya,karka damu ya baba na zandawo gareka nan bada jimawa ba."

"Nayi matukar farin ciki da bake kadai zaki tafi ba bari in kira Gunzul mazaluni domun ya shirya dan tafiya,kije kishirya zuwa jimawa,sai ku tafi."cikin farin ciki Gimbiya ta rungume Sarki sannan ta futa daga cikin dakin fadar wanda indai ba,makusan cin Sarkiba baya,shiga.

Take Sarki Dayas ya,shafa,wani jan madubi,sai ga,aljani, Gunzul mazaluni ya bayya na duk inda,abun tsoro yake wannan aljani,ya mallakeshi,gaban Sarki yazo ya,durkusa."ALLAH ja da zamani,Sarki Dayas sarkin aljanu uba a gun gimbiya yar da tafi kowace,ya kyau da mulki."take sarki ya washe baki saboda yabon yar da yafi so duk duniya cikin,kulawa sarki yace."Gimbiya zata yi tafiya zuwa duniyar bil,adama kuma,ta bukaci kayi mata rakiya,inaso ka kula,da lafiyar ta karka bar komai ya,sameta kuma duk abunda takeso a tabbatar ta,samu in ba,haka ba,kasan sauran."

"An gama ran sarki ya dade za ayi yadda kakeso."'bat ya bace.

Gunzul mazaluni ya kasan ce duk cikin jejin ba wanda yakai shi girman tsafi da hatsabiban ci,kuma shine mai kula,da tsaron Sarki da fadar sa.

Shikuma,yarima Shubbar, wani mata shine,wanda yake kula da komai,na Gimbiya shida zarya,kuma tana matukar jin dadin zama dasu.Tawa gar Gimbiya ta gama haduwa inda sukayi sallama da Sarki,Gunzul mazaluni ne ya kalli gimbiya yace."Ina zamu sauka a,can kasar."kallonsa tayi,sannan tace.

"Kamal yana yawan zuwa nasarawa gun budurwar da,Farida,dan haka acan zamu sauka kuma alayin su." "An gama ya shuga bata." wata irin guguwa ce ta tashi a gun take suka,bace bat.

*koya zata kaya*

BAKAR NADAMAWhere stories live. Discover now