page 7-8

62 6 0
                                    

NA*
*zeenat deen(SHAXEE)*

*PAGE 7and 8*

Mota yashiga,ya jata aguje,Farida tana yimasa magana amma ko ta kanta bai biba.

*WACECE Farida*

Farida yarinya wacce ta taso agidan su ba ishashshiyar tarbiya,iya yenta masu matu'kar son zuciya ne,ko abinci ba a cika samu agidan ba,saidai aita kame kame su hudu iya yensu suka haifa mata uku namiji daya,Farida ce babba wannan dalilin ne yasa ta fara sata kadan kadan har babba ma in ta samu tanayi,a haka wata rana Kamal ya ganta tazo hawa mota,duk da talaka ce,amma tayi masa,cikin dabara da iya kalamai ya yaudare ta yana bata kudi har ta a mince da shi suke holewar su,iya yenta kuma ganin tana basu kudi kuma ta dauke nayin gidan,shiyasa basu wani damu da inda take samowa ba.

*wannan kenan*

Jim Farida tayi."to wannan me yake nufi ne indai kuwa tagano wani abu towallahi za ayi tashin hankali dani,anma isa tabbb."
......................................................

Gudu kawai yakeyi acikin mota,yana tunani fuskar Muzaina."amma daga jin sunan nan ba bahaushi ya bace,musammamma in akayi la,akari da kyan yarinyar."wannan zancan kawai yakeyi acikin zuciyar sa.

Kai tsaye gida ya huce yana shiga cikin gidan yaci karo da momi."My son lafiya na ganka cikin farin ciki kuwa." tsalle,ya yi ya rungume ta.Momy yau naga matar aure irin wadda nake so, kyakykyawa ga hankali sannan gata,yar gidan tarbiya." wani farin cikine ya lullube momy."Yar gidan waye gobe aje a,tambayo maka aurenta."

"Kai momy kofa magana ban mata ba kawai naga gidan sune sai sunan ta dana sani amma dai tala kawa ne."

"WATTT! kana nufin yar talakawa zakaaura kasan naki jinin talaka ko to wallahi tun huri ma kasake shawara bazai yuhuba."

cikin fusata yace."Mekike nufi da hakan momy nima kinsan bana son talaka amma wannan karan na yi laushi yar,tala kawar zan aura ko kina so ko bakya so saina aureta. " yana,gama fada yahuce,dakinsa cikin fushi, yabar momy da mamaki.

"Shin mai yaran nan yake nufi, har shi yake tunanin zai bujiremun ee na bazai yihuba dole,inje,gurin almakashi ya mantar da shi wannan yarinyar wadda take ke kokarin rabani dashi."

Da sauri tahaye saman bene wanda zai sada ta da dakinta, mayafi ta daukwa tare da kudi tazuba a jaka sai mukullin motar ta, tana sakko wa tafuce farfajiyar gidan ta shiga mota mai gadi yayi saurin bude mata get tafuce.

Wani kasur gumun daji ta nufa wanda ya ke dauke da mugayan namun dawa tun a bakin wani ruwataajiye,motar ta,sannan ta hau wani kwale kwale wanda bamai tukashi da kansa yake tafiya, yana zuwa kar shen ruwan yatsaya ta futo shikuma ya koma inda yake,namun daji ne kala kala masu matukar hadari suke gifta ta amma ko ajikin ta,daga gani ta saba zuwa sukuma basuyi mata komai ba Daidai bakin wani katan kogo ta tsaya sannan ta dura ashar,sai ga wani haske ya haska kogin, kai tsa ye tashige, wani katon waje ta bulla wanda yake dauke da kayan tsafi kala kala sai kuma wani rusheshen mutun azaune akan shuri, dokar sace in kazo ba a zama saidai ka tsaya a tsaye.

''Almakashi wata matsalace take son faruwa da ni, shiyasa tun kan ta girma nazo a mun maga nin ta.''

Daga mata hannu yayi tayi shiru sannan ya kalle ta yace." Yaron ki ya ga wadda yake so amma kekuma bakya son ya aure ta saboda tala kawa ne shine kikazo mu cire masa ita daga ransa ko" da sauri tace."Hakane kuma ya manta da ita har abada."Wani dan ruwa a 'ko'ko ya kalla na wani da mun tuna sannan ya dago da kai ya kalle ta."Gaskiya wannan yarinyar tafi karfina bama ni kadai ba duk wani boka da aljanun duniyar,nan tafi karfin su, kuma tana tafe da wani abu mai rikitar wa da,tsora tarwa.

Cikin tashin hankali tace." wane irin abu take tafe dashi, kuma ya zakace baza ka iya yimata komai ba."

"Bazan iya gaya miki komai akan taba dan yin hakan yana dai dai da in rasa raina dan haka tashi ki tafi kuma kiyi a hankali da ita indai kinaso kizauna lafiya."
tashin hankali ba irin wanda bata shigaba to wai,meyake shirin faruwa da ita wanda yake mata maganin matsalolin ta yau yace bazai iya yin wannan abun data,dauke shi ama tsayin karamun aiki,indai kuwa haka ne nizan yi maganin abun da kaina.

*kuyi hakuri da wannan ban dan jin dadin jikina*

BAKAR NADAMAWhere stories live. Discover now