page 27

69 4 1
                                    

NA*
*zeenat deen (real shaxeeee)*

shaxee81@gmail.com

*page 27*

------------------------------------

Suna shiga kicin suka hau aiki momy tana nunawa dadday yadda zedinga yin wasu abu buwan,cikin kunar rai daddy yace. '' Wai me yake shirin faruwa ne damu nifa inna kalli yarinyar nan uwa insaki,futsari saboda wani irin tsoran ta dana ke ji.'' momy cikin kalar tau sayi tace. '' Kai dai bari kaga ba'kar wahalar yau da nasha,a cikin gidannan kuwa komai ni nayi.'' '' Towai ina yan aikin gidan ne.'' '' Nina koresu da zummar mun sami sirika ta dinga yi mana komai amma jibi yadda abun ya kasan ce.'' '' Kece dai kika jama ashe to waya baki wannan shawarar sha sha sha kawai.'' ita dai momy gum tayi da bakinta sanin cewa,bata da gaskiya dama tayi hakanne dan mugunta sai kuma reshe ya juye da mujiya, aiki kawai sukeyi suna hamawa suka kawo falo suka jere shi tas.

Shikuma Kamal yanata,faman yin tausa duk da rashin iya warsa amma haka yake ta 'ko'karin yi,tana ganin sun jere abinci ta ham'bare hannun Kamal ta takeshi ta huce,wata irin 'kara yasaki ta wahala,juyowa tayi ta kalleshi tace.'' Yane kayiwa mutane ihu koda matsala ne.'' wani mugun ya'ke yayi yace.'' Bako mai.'' juya wa tayi ta haye kan tebur sannan ta kallesu tace. '' Kuje ku tsugunna acan in gama cin abincin tukun.'' haka kuwa akayi suka samu gu akusa,da kujera suka tsugunna suna kallonta tana lun'kuma nama abakinta ta na kai lomar shinkafa tana taunawa tana had'iye wa suna kallin ta suna had'iyar yahu.

Sai ta kusa cinye wa sanban ta dakko wani pilet din ta cika shi da abinci ta zuba,nama wada tacce sannan tace. '' Hashimu ungo maza kaje ka kaiwa me gadi ka dawo.'' zum bur ya,mi'ke ya amsa ya futa.

Mai gadi yasha mama ki kasan cewar ba,a taba basu abinci agidan ba kullun sedai su siya da kud'in su.

Yana komawa,yace mata. '' Na kai masa.'' ragowar ta juye a pilet wanda gaba dayansa bema cika pilet dinba ta mi'ka musu, wawa kawai sukeyi ba uban bare d'an tas suka cinye shi wanda ko dakko hanyar koshima basu yiba, haka dai suka ha'kura dan ba yadda za suyi, tashi tayi tace musu. '' Maza a gyara,mun gu sannan kowa ya tafi d'aki ya kwanta saikuma da safe ina so tun asiba ku tashi agyar ko ina awanke mota amun abun kari kun ji da kyau ko inba haka ba jikin mutun ya gaya masa.'' gyad'a mata kai kawai sukeyi, tasa kai ta fuce daga pat din.

Ba wanda yayiwa kowa magana haka suka huce d'akunan su shikwa,kamal d'akinsa,na da ya huce yayi kwanciyar sa.

-----------------------------------

Muzaina tana shiga pat dinta tane gu ta kwanta ta hau tunani, chan sai ga hadimar ta Zarya ta bayyana akusa da ita. '' Haba gimbiya meyasa kike cikin tunani koda yaushe meyasa bazaki gaya masa ina matu'kar kau narsa ba nasan shima zai soki kuma yayi farin ciki da hakan.'' wani mala lacin murmushi tayi sannan tace. '' Kina ganin zai soni ne bayan yana hadimi na gani zeyi uwa nafi 'karfinsa tabbas ina matu'kar son yarima shubbar ina ma yasoni da ko ta wane hali sena aureshi.'' Zarya ma murmushin tayi sannan tace. '' Gimbiya inada wani shakku akan sa mai yasa ake cemasa yarima bayan shi bawa ne sannan kuna jikinsa benuna a wahala yakeba baya kama da bati kwata - kwata sannan kuma yadda sarki yake yimasa benuna na bawa bane gaskiya akwai abun dubawa anan.'' aza bure Muzaina ta mi'ke tana kallon Zarya.'' Tabbas kin zo da zance meyasa ban kawo hakan ba maza jeki kiyimun bincike akan sa.'''' An gama ran gimbiya ta dad'e.'' 'bat ta,bace daga gun.

----------------------------------

A suba tanayi su momy anata barci harda munshari sukaji saukar duka ta ko ina duka ba na wasaba aguje suka futo daga d'aki daddy garin sakkowa daga bene har hantsilowa yayi,jikake timm ya fad'o cikin tsawa sukaji ance. '' Bazaku fara aikin bane ba.'' cikin rawar jiki suka fara aiki har gware dadday yayi da Kamal amma ko tsaya wa basuyi bawa juna ha'kuriba suka cigaba da aiki, suna cikin yin aikin daddy ya yenke jiki ya fadi a sume.

*MEYASA MESHI KUMA🤔🤔🤔*

BAKAR NADAMAWhere stories live. Discover now