page 31

59 5 0
                                    

BA'KAR NADAMA*

🍒🍒🍒🍒🍒🍒🍒🍒🍒🍒🍒🍒


*ZAMANI WRITER'S ASSOCIATION*

_We are here to Educate, Motivate and Entertain our Readers_.

https://m.facebook.com/Zamaniwritersassociation?

----------------------------------

*DEDUCTED TO*:
OL BAKAR NADAMA FANS🤝🏻

*a gaskiya ina matukar farin cikin ganin sakwanninku ta group da kuma masu bina pc nagode na gode sosai allah ya bar kauna ameen❤💯*

--------------------------------------

*NA*
*Real shaxeeee🍒*

zeenatdeenshaxee@gmail.com

*page 31*

--------------------------------------

cigaba da cewa tayi. ‘’ Haka take zaune dai ko asibiti bata taba zuwa ba inbata da lafiya haka zatai ta,zama har ta warke tana gudun ta futa ku ganta,ku kasheta,haka,zata sa hoton,yan gidansu tana kuka kuma tana addu ar sakayya ni na kasance aljana ce kuma yar sarkin aljanu ni ba bil adama bace.‘’ puuuuuhhh kakeji daddy yasaki gudawa a wando momy kuwa guntun futsari Kamal kuwa wata zabura tayi harda bugewa.

‘’ Wata rana ina zaune nace wa mahaifina zanzo garin bil adama domun ina yawan kawo ziyara inyi,rayuwa ta kamar,bil adama sai
inkoma bayan nayi sallama da  gida na tawo ni kadai ina sauka naga wata yarinya mai kyau ga stohon ciki tana jan ruwa,da,kayar haka naita kallonta har na bita naga inda take abun ya bani mama ki ina zaune anan naga tasa hoto agaba tana kuka tunda ga nan nasan tana cikin matsala, anan dabara ta zomun kuma naji ina son temakomta, nan take na koma kalar tausayi nazo mata ame neman temako nace mata,iyayena sun mutu kishiyar baba ta tana azabtar dani tana son sani a karuwanci, ta tausaya,mun kuma tace inna amince inzauna tare da,ita ahaka kuwa akayi muka zauna tarw ahan kali ahankai muka saba da juna,har na gaya mata gaskiya ni ba bil ada bace bata tsorata ba wata rana na bukaci jin labarin ta, ba musu ta gayamun komai,da komai na,tausaya mata ganin bakin zalincin da kuka yimata, wata ranar litinin Salma ta tashi da ciwon nakuda tuntana iya bagana da,karfi harta dainayi ganin halinda take ciki nikuma basanin komai nayi ba yasa na dauketa na kaita wani karamun asibiti likito ci sunata iya bakin kokarinsu amma ina haka ta rike hannuna tana hawaye magana da,kyar take cenun nasan mutuwa zanyi inna haihu ki rikemun abunda,na haifa har karshen rayuwar,sa kibashi labarina ta dankamun hoto tace mun ki bashi wannan sauran kudin da yake cikin atm din ki bashi kuma kidinga tayani addu a akan allah ya sakamun zalincin da akayimun, nasan mutuwa zanyi inje in tarar da iyayena, ganin abun yaki yuhuwa yasa aka fara shirin yimata cs anzo daidai kofar shiga dakin ina rike da hannunta tayi wata ajiyar zuciya tare da yimun murmushi shikenan Salma ta mutu haka ina kallo ta mutu, bata haihuba da san acikinta sabida rashin zuwa awo da batayi shikuma dan ajuye yake shiyasa takasa haifarsa, haka na dakko gawar Salma na kaiwa wani limami awata unguwa nayi masa bayanin komai yace mun yasan mahaifinta domun gidan da yake ciki ahalin yanzuma shi ya bashi kuma yasan ankashesu ita kuma an rasa inda take kuma yacemun ya sheda ta domun yasan ta, shi kansa,yayi kuka iya kuka jin halin da ta shiga haka ya tara mutane aka bunneta shikenan Salma ta tafi inda bazata dawoba tunda ga wannan ranar na dau aniyar cewa sai kunyi bakar nadama arayuwar ku saikunyi rayuwar azaba da hula kanci.‘’

Cikin kuka daddy yace. ‘’ A haka ma munyi nadama wallayi munsan bamu kyauta ba ki yafe mana.‘’ wani nakin kallo tayi musu sannan tace.‘’ Zan tafi daku duniyar mu ta aljanu insa a azabtar da ku har,sai kun gama gala naita tukun indawo daku.‘’ zubewa momy tayi tana kuka tace.‘’ Wallayi muntuba ki temaka mana kiyafe mana ko ahaka kika barmu mun gama shiga halin kunci wallayi munshiga uku.‘’ Kamal ma ya durkusa yace. ‘’ Ki rufa mana asiri kiduba son da nake m……‘’ tasss kukeji ta daukeshi da wani mugun mari wanda,har saida yajuya. ‘’ Kai atuna ninka sonka nakeyi kokuma sonda kakemun zaisa in rabu daku son karya son sha awa karka kara yimun wannan maga nar.‘’ gumm yayi da bakinsa, nunasu tayi da hannu 'batt suka 'bace gaba daya.

Awani mugun daji suka gansu wasu irin manya manyan zakuna nakinsu da wasu hakira na karfe sai kalli suke suna zagayesu ga Muzaina,agefansu kan wata kujera ta alfarma tayi shiga irin ta sarau tarsu gefan ta kuma aljanune,cukin mummunar suffa suna gadinta.



ADADIN COMMENT ADADIN TYPE🙃😊

BAKAR NADAMAWhere stories live. Discover now