page 29

51 5 0
                                    

*BA'KAR NADAMA*
🍒🍒🍒🍒🍒🍒🍒🍒🍒🍒

*DEDICATED TO*
*Real shaxee clup*

*ina matukar alfahari daku yan real shaxee clup sakwaniniku suna matukar sani farinciki allah ya barmu tare ameen💃🏻💃🏻💃🏻💯💯🤝🏻🤝🏻*

*NA*
*zeenat deen (real shaxeeee)*

page 29*

------------------------------------

'' Momy waya gayawa wannan yarin yar wani abu daga rayuwar mu,meyasa na aureta meyasa ma nafara sonta duk ni,najama na wannan bala in da muna zaune cikin jin dadi amma tunda na aurota nake ganin tashin hankali kala kala yanzu ina zamuje daddy.'' '' Nima abunda naketa tunani mu,ba yan uwaba bare muje gurinsu kuma duk takaddun gidajena seda,na bawa bank kafun subani wannan bashin.'' share hawayen ta momy tayi tace. '' A kwai wani tsohon gidana da ya rage ban siyar ba acan tsohuwar unguwa ba kowa aciki se muje muzauna kafun muga yadda Allah zeyi damu.''yanzu maza muje dakunan mu duk wasu kuda denmu mukwashe da gwala gwalai na duk indauke in boye.'' cikin hanzari sukayi cikin gidan wanda basa shiga sedai in gyara shi zasuyi,kowa dakinsa yashiga ya hau bincike amma babu komai da 'kar suka hada dubu goma. '' Momy na tabbata wannan yarinyar ce ta kwashe mana komai wallayi mun shiga uku yanzu mun koma gidan jiya daddy.'' zama sukayi suka buga uban ta gumi kowa da abunda yake sa'kawa a ransa.

Gudawa ce ta ballewa daddy kafun ma ya shiga banda ki seta zubo kuma abun mama kima harda futsari, momy kuwa wasu 'kurajene kananu suka fara futo mata ajiki.

Haka suke zaune cikin tashin hankali har zuwa ranar da bank suka basu sukazo suka futar dasu ahula 'kance ko kaya basu bari sun dauka ba. '' Momy kuzo muje gidan su Abdull nasan ze temaka mana.'' '' Yauwa my son ka kawo shawara nasan babar zata temaka mana tunda munada kawance me zirfi.'' acikin kudin nan suka hau adai dai sahusuna zuwa,suka sauka karo sukaci da Abdul da momy sa sunfuto zasu unguwa. '' Kamal lafiya kuwa naganku ahaka meya sameku.'' fashewa,yayi da kuka yana bashi labari gaba daya da dalilin zuwansu gidansu.'' kai yanzu atuna ninka dan kana abokina se in baka gunzama bayan kai yanzu ba kowa bane to kasani abaya ma dana yi abota da kai saboda in 'karu da kai ne kuma,yanzu inada kudaden da,kai baka dasu dan haka ka ma yi saurin barin nan kar insa ahula 'kanra ku. '' wata muguwar,dariya momy Abdull tayi sannan tace. '' Da ke atunanin ki wanban kwantar,da kan da nakeyi da gaskene to bari kiji duk wani hula kancin da kika dinga yimun ina shanyewa nayi haka dan in samu kudi intara su kuma na,samu se aje,gun wani ya tekama dan mudai bamu da inta zamu ajiyeku Abdull shige mota mu tafi.'' ko ta kansu basu biba su bad'a musu kura suka tafi.

'' Mun shiga uku dama,haka duniya take ina ma bamu aikata abunda,mukayiba da,mun zauna a inda Allah ya tsaida mu da munanan cikin kwanciyar hankali ku kalli halin da muka shi bamu da inda zamuje ate makemu yanzu haka zamuje wannan gidan mu zauna.'' '' Alhj in bamuje chan ba ina zamuje bamu da gun zuwa, kutashi muje.'' wani me adaidai tan suka tsayar suka hau ya kaisu tsohuwar unguwa gidan karamine kuma tsoho daki biyu ne se yar rumfar kwano wacce ake girki aciki da karamun banda ki se zaure shima karami, awannan kudin Kamal ya futa yadan siyo musu abunda zasu dafa da ledar shimfudawa garin mika kudin daya se waje yaci karo sa agogon da yake hannun sa wanda har ya manta dashi in baze mantaba nera, dubu hamsin yasiye shi wani mur mushi yasaki.

kai tsaye inda ze siyar yaje amma da 'kar aka siya dubu talatin da biyar, duk da haka ma murna yayi harda godiya, siyayya ya 'kara yimusu harda katifa babba da karama da su shinkafa da tukun ya, yana kaimu su sukasha mama ki inda ya fad'a musu yadda akayi, ba 'karamun farin ciki sukayi ba komai suka ajiyeshi inda,ya kamata suka share gidan nan da nan momy ta dora musu farar shinkafa da mai, tanayi tana share awaye.

Bayan sallar isha suna zaune a tsakar gida kawai se ganin muzaina sukayi atsaye tana kallonsu cikin farin ciki wata irin zabura sukayi. '' Dama haka nakeso in ganku burina ya ciki kunsan meyasa na maida ku haka to ba komai bane illa daukar wa Salma fansar abunda kuka yimata.'' wata irin zabura sukayi suna zazzare ido.'' kunyi mama kin inda nasan Salma ko to bara kuji.''

*bara muji asalin labarin wace ce salma me akayi mata shin aina suka hadu da muzaina

BAKAR NADAMAWhere stories live. Discover now